abin mamaki bayya taba karewa a nigeria.
Wannan bidiyon yanda aka kama wani da aka yi zargin wakilin jam’iyyar APC ne yana kokarin raba kudi da safiyar yau a zaben Edo.
Lamarin ya farune a karamar hukumar Oredu dake jihar. A yau ne dai ake gudanar da zaben gwamna tsakanin Ize Iyamu da kuma gwamna Godwin Obaseki.
0 Comments