Yadda ake hada Lemon Mangoro


*🌺 INGREDIENTS🌺*


🌺Mango
🌺Sugar
🌺Flavour


          *🌺 METHOD🌺*
    Da farko Zaki samu mango dinki mai kyau sannan ki yayyankashi saiki blending nashi saiki taceshi da abun tacewa saiki sa sugar da flavour kadan saboda shi irin wadannan abubuwan baaso ana samasa irin wadannan kayan saiki sa kankara ko kisa a fridge yayi sanyi.

Post a Comment

0 Comments