Ku godewa Allah: Kamata ya yi a sayar da litar man fetur N181 ba N161 ba ku-godewa-allah-kamata-ya-yi-a-sayar-da-litar-man-fetur-n181


Ku godewa Allah: Kamata ya yi a sayar da litar man fetur N181 ba N161 ba - FG 3Gwamnatin tarayya ta ce kamata ya yi ace ana sayar da litar man fetur akan N181 maimakon N161 da ake sayar da ita yanzu - Ministan man fetur Timipre Silver, ya bayyana cewa FG ta yi asarar N10.413trn daga 2006 zuwa 2019 da kuma N2.193trn tsakanin 2016 zuwa 2019 - La'akari da karyewar tattalin arziki, da kuma kudaden da ake kashewa wajen shigon da man, Silver ya ce, ya zama dole a janye tallafin man fetur din Kamata ya yi ace ana sayar da litar man fetur akan N181, idan har za a yi la'akari da kudaden da ake kashewa wajen sarrafashi, mai makon N161 da ake sayar da shi yanzu, cewar Fg ku-godewa-allah-kamata-ya-yi-a-sayar-da-litar-man-fetur-n181

Ku godewa Allah: Kamata ya yi a sayar da litar man fetur N181 ba N161 ba - FG Source: Twitter Silver ya yi jawabi ne a wani taro tsakanin Gwmanatin tarayya da kungiyar kwadago, a dakin taron fadar shugaban kasa, Abuja, a ranar Talata. Gwamnatin tarayya na karkashin wakilcin ministan kwadago, Dr Chris Ngige da ministoci biyar hadi da shuwagabannin hukumomi; yayin da Ayuba Wabba da Quadri Olaleye suka wakilci kungiyoyin kwadago na NLC da TUC. A cewar Silver, an kai wata makura a bangaren ma'aikatar man fetur, uwa uba yadda farashin dala ya ki dai dai tuwa da Ku godewa Allah: Kamata ya yi a sayar da litar man fetur N181 ba N161 ba - FG 3 hours ago 1493 views by  Naziru Dalha Taura - Gwamnatin tarayya ta ce kamata ya yi ace ana sayar da litar man fetur akan N181 maimakon N161 da ake sayar da ita yanzu - Ministan man fetur Timipre Silver, ya bayyana cewa FG ta yi asarar N10.413trn daga 2006 zuwa 2019 da kuma N2.193trn tsakanin 2016 zuwa 2019 - La'akari da karyewar tattalin arziki, da kuma kudaden da ake kashewa wajen shigon da man, Silver ya ce, ya zama dole a janye tallafin man fetur din Kamata ya yi ace ana sayar da litar man fetur akan N181, idan har za a yi la'akari da kudaden da ake kashewa wajen sarrafashi, mai makon N161 da ake sayar da shi yanzu, cewar FG. Ministan cikin gida kan man fetur, Timipre Silver, ya bayyana hakan yana mai nuni da cewa Nigeria ta yi asarar N10.413trn daga 2006 zuwa 2019, a tallafin man fetur din. A tsakanin shekarar 2016 zuwa 2019 kuwa, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta batar da N2.193trn, duk don ganin ta bayar da tallafin man fetur din. K

Post a Comment

0 Comments