Ciwon ya mace

 LOKACIN GYARA NONO...  👙 ▣

☏08039347743


Tun kina budurwa zaki fara kiyaye nononki wato kamar yawan tsalle ko daurin kirji da zani ko kuma mummunan kwanciya wanada zaki danne su sannan akwai rigar nono (brezy) itama dole kisan wanda ya kamata kisaka wato wacce bazata matsesuba da dai sauran abubuwanda zasu wahalarda su to idan kika kiyaye wannan har lokacin aurenki nononki zai kasance a tsaye yanda oga zai rude Lokacinda kika zama matar aure saboda saduwar jima i da sauran uzirin mijinki a wajen nononki zai rinka karuwa yana kwanciya to wannan lokacin zaki rinka daukar ingantattun magunguna na gargajiya Wanda zasu karawa nononki kyauwu wannan duk muna bayaninsu a posting dinmu to bayan kin haifu kuma zaki iya rabuwa da kowanne magani kedai kirinka shan abubuwanda zai karawa nononki ruwa kamarsu nonon saniya ko madara peak ko luna ko yougut ko garin madara kika jika da ruwa kika zuba garin zogale kikasha zai miki amfani ko kunun kanwane zaki iyasha ya danganta da yanayin wadatarda kike dashi har lokacinda zakiyi yaye zakiga nononki da ruwa sosai to bayan kin yaye sai kuma kiyi gyara na masuyin yaye shine zakiga kinayi kinyi nasara kuma za a dade ana miki kallon budurwa kuma zakiga yanda zaki samu kulawa da soyayya awajen mijinki kinga babu maganar kishiya a gidanki.


🍃🌿 MAGANI WARIN GABA (FARJI)  🌿🍂

abubuwan dakesa gaban mace yana wari.


➽ tafiya babu wando pant.

➽ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.

➽ dadewa akan (toilet) masai.

➽ rashin canza pant da wuri.

➽ yawaita cin danyar albasa.

➽ istimna'i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta lesbian).

➽ tsarki da ruwan sanyi.

➽ rashin aske gaba dadai sauransu.


        🍂◉ MAGINI WANNAN CUTA ◉🍃


¹ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.

² ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.

³ ki rage cin danyar albasa.

⁴ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga

wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.

⅝ ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka

lokacin domin yin haka yana da matsala.

6 ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan

mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu

waraka daga duk wata cutar farji.


      |( ̄MAGANIN CIWON MARA NA MATA ̄)|


✦ Garin hulba cokali 7

✦ garin habbur rashad cokali 7

✦ zaitun cokali ¹0

Ki gauraya su Sannan ki rinka diban cokali 2 kina dafawa kullum idan ya tafasa sai ki sauke ki tace sannan ki zuba ruwan zuma kisha.


Zaki Fara amfani dashi tun kwana biyar kafin

zuwan al'adarki sannan ki cigaba da amfani dashi har lokacin da al'adar take.


Kina yin wannan da yarda Allah zai Kara miki

ni'imar jikin ki bayan kuma ya miki maganin

wannan ciwon Mara.


                          [Bi ta zai-zai]


        ▣ MAGANI CIWON MARA MAI ZAFI ▣


O tsamiya

O habbatussauda

O zuma

Idan ciwon Mara yayi tsanani sai Ku samo wa

'yannan Ku tafasa tsamiya mai kyau da habbatussauda sai Ku ringa diba kuna sa zuma a ciki kuna sha shi ma za'a sami waraka insha

Allah.


               (⌒MAHADIN GYRAN GASHI⌒)


💆🏼wannan hadi zai tai makawa mace wadda

gashin ta yake yawan lalacewa, domin kuwa

gashinki ba shi ba karai rayewa zai rinka laushi

kuma ya Kara tsaho idan har kina San kada ya

lalace kina iya samun wannan kiyi amfani dashi.


¹🍂 ganyen Kai da magarya

Ki da kashi kina yin amfani dashi wajan wanke

kanki wanke gashi da shi, yana kara karfafa gashi ya kuma hanashi zubewa ko kuma ki nemi:

¹ danyen kwai 2

² sabulun salo 3

³ garin shanmar

A fasa kwai amma banda kwan duwar farin kadai Zaki yi amfani da shi, sai ki zuba sabulun salo a ciki, ki matse ki zuba garin shammar a ciki sai ki wanke Kai da shi idan har kina yin wannan hadin lai-lai kanki zai yi gashi mai kyau insha Allah.


        ◇👙☆ ZUBEWAR NONO ☆👙◇


⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi .


〇 habbatussauda

〇 hulba

〇 alkama

〇 gyada

〇 ridi

〇 danyar shinkafa

〇 busasshe karas

Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da wannan hadi.


               ♡´・ GYARAN NONO ² ・`♡


tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .


づ albasa madaidaiciya

づ zuma 🍯

づ garin gero

づ madara

ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki

saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .


Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.

Wannan hadine da zai gyara miki nono 👙.


             ⊂👙 GYARAN NONO ³ 👙⊃


Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun waraka.


□ aya

□ gyada 🍠

□ ayaba 🍌 (plantain)

◎ alkama

◎ madara

Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono 👙 domin wannan hadin ne Wanda sai kisha mamaki.


      ✿ฺ´ HADIN CIWON SANYI`  INFECTION ✿ฺ


ᕙᕗ hulba

ᕙᕗ bagaruwa

ᕙᕗ man habbatussauda

Yadda za'a yi shine.

A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya

dan huce sai a zauna ciki sannan kuma ashafa

man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi

Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace.


           ○ TSUKE GABA DA BAGARUWA ○


Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar dan'uwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.


╥╥╥╥🍂 NI'IMA GA MACE╥╥╥╥


ni'ima a wajan mace ba karamin taimakawa mata take a gidan miji ba domin idan kina da ni'ima Zaki birge maigidanki idan kina San hakan sai kiyi wannan hadin.


🌿 zogale

🌴 dabino

🌑 kwakwa

🐂 madara

🍯 zuma

Ku samu zogale ku wanke shi ku nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka yayi sanyi bayan kungama sallar mangariba sai ku sha.



                     🍋LEMON TSAMI🍋


lemon tsami na daya daga cikin ya'yan itatuwa da jama'a suke amfani da shi wajen yin abubuwan da dama.


🍋lemon tsami na da matukar muhimmanci ga dan Adam musamman ma wajen

➽ gyara fuska

Saboda haka muka kawo

Amfani dashi domin gyaran fatar fuska.

🍋 lemon tsami

🐝 zuma

🍶man zaitun

Ki Debi Rabin cokali ruwan lemo tsami da kuma

Rabin cokali zuma sai a kwaba su, daga nan ki

shafa a fuskarki na tsawon minti ¹5 sannan ki

wanke da ruwan sanyi idan kina da fata mai gautsi to Zaki iya hadawa da man zaitun idan kuma fatarki bata da shi kada kisa man zaitun.


   .    👙 HADIN GYARAN FATA DA NONO 👙


wannan hadin shima yana gyara fata yana sawa fata kyau musamman fatar fuska.

🐄 nono kindirmo

🍋 lemon tsami

Zaki hada Rabin cokali ruwan lemon tsami da

Rabin cokali nono sai ki kwaba sosai bayan haka sai ki shafa a fuska na tsawon minti ³0 kafin ki wanke.


     ─▽─AMFANI╭╮KUR-KUR─▽─


yana da amfani sosai awajan gyara fata ko jiki

hakan nema ya saka muka gane muku wannan

hadin na gyara jiki.


ヮ kurkun

┌┐dakakkiyar alkama

┌┐man zaitun


Ki samu kurkun sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar alkamanki, sannan ki hada da man zautun daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke fuskarki ko jikinki da ruwan dumi..


            ◉ AMFSNIN MAN KWA-KWA ◉


¹ Taushin fata - Ana iya shafawa kamar man jiki a shafa a ko'ina har wuya.

² man fuska - Ana shafawa a zagage kwayar Ido da shi yana maganin bakin da ke fitowa zagaye Ido yana kuma maganin tamushewar fata na tsufa.

³ Ana shafa man kwakwa kadan a jikin auduga a goge fuska da shi yana gagawan cire kwalliya da ta dankare a fuska mata.

⁴ yana Hana fashewan lebe musamman a lokacin sanyi.

⅝ yana gyara gashin mata yana sasu Kara karfi yana kashe amosani sannan yana karshe

kwarkwata.

6 Ana iya hada man kwakwa da sugar a murza a fata sannan a wanke da ruwa da sabulun yana sa fata yayi laushi.


   🥝🍊AMFANIN KUBEWA GA MACE🍊🥝


¹ a markada kabewa da goba da ayaba a tace a

dinga sha ruwan jifa-jifa yana maganin gajiya da saurin kosawa, sannan yana taimakawa matuka yayin bukata ko sha'awa.


² a cire hanzar nan ta kabewa a zuba a ruwan

zafi, babban kofi daya a rufe , bayan hanzar ta jiku sosai sai a tace a zuba zuma cikin cokali cin abinci uku a kada har sai ya hadu shi ma a

shayen shima yana taimakawa matukar wajen

ni'ima da Karin kuzari.


                 MAZA ! 👳🏽🔃👨🏻 MAZA !!


             ▽RASHIN╭╮KAURIN GABA▽


idan namiji yana fama da rashin kaurin gaba

ma'ana mazakuta ko tsayi sai yayi wannan hadin domin samun lafiya.


〇 DABINO

⊙ NONO

asamu dabino abare a cire kwallayen sai a hada

da nono abarshi ya kwana har yai tsami sai me

fama da wannan MATSALAR ya dinga wanke

gabansa dashi Akwai wata jijiya a jikin gaban namiji Wanda take bukatar abu mai tsami Wannan hadin yakan bata damar samun kuzari

hadida karfi hadine da yake Kara.


➽ KAURI

➽ GIRMA

➽ TSAYIN GABAN NAMIJI

ya kuma sanya gabansa kumbura a lokacin da

sha'awar ta motsa..


Amma ka yarda Allah shine mai bada lafiya

Akwai Wanda halicce haka Allah yayi ka.


  ⊂(・SAURIN KAWOWA WAJEN JIMA'I・)⊃


Shima sai yayi hadin irin na farko.


      ◎▼◎ KARFIN MAZAKUTA ◎▼◎


domin samun karfin gaba wannan hadin Wanda ko da mutum ya tsufa zai iya yi Tsami lafiya da yarda Allah.


¹ habbatussauda cokali 1

² danyen kwai 3

Kanemi garin habbatussauda cokali ¹ sannan

kasamu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ka soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci..

        🍃= xDADEWA ANA JIMA'Ix=🍂


Idan mutum baya da dewa akan matar sa ko once maigidanki baya dadewa yana jima'i sai kiyi masa wannan hadin.

Idan kina so ya rika dadewa a kanki kuna jima'i to yi masa wannan hadin ki sha mamaki.

🍆 cucumber (gurji)

🍯 zuma

Ka samu cucumber ka markada sai zuma me kyau ka matse a ciki ka rinka sha zakayi mamaki wajen jimawa kana jima'i baka zubar da maniyyi ba.

________________________________


(⌣̀_⌣́) GIRMAN HIPS (DUWAWU) KUGU (⌣̀_⌣́)


Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da

hankalin maigida idan ya kallo Uwargida

musamman idan tayi kwalliya da matsasu kaya

masu nuna jikinta.


Shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta

halitta wacce Allah yakan halicci dan Adam da ita idan kina San samun kugu duwawunki ya girma ki yawaita cin.

🧀 abarba

🍌 ayaba

🍠gwanda

🍉 kankana

🍯 zuma

🍶madarar

A kan hada su waje guda, a markada su, har sai

sun zama ruwa, sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan hadin Zaki sami hips duwawunki ko ince kugu.


  (⌣̀_⌣́). KINA IYA WANNAN SHIMA  (⌣̀_⌣́)


shima wannan hadin yana karawa mace duwawu

🌿 zogale dafaffe

♻ ganyen alayahu

🍅 tumatir

🌰 albasa

Yi kwadonsu ki rikka ci idan har kina wannan

samfur na hadin tudun duwawu Zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato ne sosai

_______________________________

                      ❌GARGADI❌

kada mutum yabari wajen amfani da shi ya shiga Ido 👀 Domin a kwai matsala.

                

                     ☏08039347743

[9:35AM, 5/11/2017] ‪+234 803 934 7743‬: MAGUNGUNAN MUSULUNCHI 


*Dr bodmas*

*08039347743*


TSOKANO SHA'AWA



SHA'AWA: wani sinadari ne da Allah (s.w.a) ya halitta a jinsina biyu Na Dan Adam,aljannu da kuma dabbobi,Wanda sanadiyar hakan yasa daya jinsin bukatuwar daya jinsin ( macce ko namiji),sannan da Shiga wani yanayi a lokacin da daya jinsin ya rasa daya.

  TSOKANO SHA'AWA:

Tsokano sha'awa nauyi ne da ya rataya a tsakanin jinsuna biyu(mata da Maza),amma saidai kash mafiya yawan mata suna zaton cewa wasa da motsa sha'awa aikin Maza ne,wani lokacin mazan ke ganin aikin mata ne,duk mata ko mijin dake tunanin hakan sun fadi jarabawa a fagen soyayyar zamantakewar aure.

Sai dai wannan matsalar tafi kamari da kuma illa a gurin mata,domin kuwa shi namiji tarairaya yake bukata a koda yaushe,idan ya rasa hakan to a lokacin wata zata kwace maki shi a cikin sauki,galibin Maza sunfi so da kuma karkata wajen matar da take masu wasa kala kala.A saboda haka nake  shawartar ki da kada kiji kunya ko gudun karda mijinki hace kin fiye jaraba,ba haka bane ki janye wannan tunanin,ki sani cewa mu'amalar aure ibada ce kuma duk lokacin da kika bada gudummawa gurin tsokano sha'awar maigidan ki,kema zaki samu wani kaso najin dadi hadi da nishadi a gurin mu'amalar aure.


Kamar yanda kuka sani addini Yazo mana d hanyoyi kala kala wadanda zamubi wurin magance matsalolin mu

Sai dai idan iliminmu bai kai wurin b


Akwai hanyoyin da na kebi wurin taimakawa mata wadanda suke Neman mijin Aure 

Akwai ingantattun magungunan da muka tanadarwa masu wannan matsalar 

Sannan akwai taimako NA Addu'o'in d muke yiwa masu wannan matsalar dmn ganin cewa Allah ya yaye musu matsalarsu


Munyi kokari Wurin sarrafa magunguna NA Farin Jini d tsare JIKI

Sannan akwai addu'o'i NA wadannan matsalolin wadanda idan har aka bisu Allah zai biya bukata insha Allahu


Muna saida hadaddun kayan mata d magungunan gargajiya masu kyau ingantattu

KAMAR

Hadadden Maganin GIRMAN NONO, CIKAR NONO, TSAYUWAR NONO DA LAUSHINSA

Mun sarrafa wannan Magani Ne dmn matan d suka Dade suna kashe kudadensu a banza babu biyan bukata, kokuma wadanda mazajensu suke sha'awar NONUWA Amma basuda su


Muna saida ingantaccen Maganin GIRMAN DUWAWU Hadi mai kyau NA musamman

Mun bada lokaci wurin sarrafa wannan Magani dmn  sharewa yan'uwa mata hawayensu


Muna saida ingantaccen MATSI mai matse mace sosai yanda ko yatsa bazai shiga b

Wannan Matsi yana maida baxawara budurwa


Akwai Maganin infection kaikayi, kuraje, fitar ruwa, Rashin Sha'awa, jin zafi lokacin saduwa, Ciwon Mara Wanda yahana daukar ciki, Bushewar Gaba Rashin Ni'ima


Akwai Maganin rage Tumbi, Kiba, JIKI, ciki

Akwai hadadden Sabulun Gyaran JIKI mai magance kurajen fuska, kyasfi, Bakalwa, d duk wasu matsaloli NA JIKI

Akwai Sabulun tsarki mai wanke Gaba ya magance duk matsalolin d suke cikin farji


Akwai Maganin Gashi maisa Gashi tsawo, baki, ya habashi kakkaryewa sannan yana magance amosanin kai

Muna saida Maganin mallakar miji ko saurayi


AMARYA

Muna gyaran Amarya complete settings Komai d Komai sama ruwa Kasa ruwa Daren farko ango yabaki babbar kyauta

Muna Gyaran Matar data haihu, 

Muna saida Maganin kara Kiba da kuma ragewa

Akwai NA rage GIRMAN NONO


Muna saida kalolin Kaya kamar


KARYA GADO

SA MAIGIDA IHU

ARABU KACAR

DAN MANNAU

SA MAIGIDA KUKAN DADI

DAN'DANI HAUKACI

MALAMINKI 'DAKA

SA KISHIYA TAGUMI

HAWAYEN KISHI

KISHIYA YAR'AIKI

YAR'GWAMNA

BITA ZAIZAI

SA MAIGIDA KUKA

KECE DA MIJI

SA KISHIYA KWANA ZAURE

KINFI MACE DUBU

SA KURMA SURUTU

YAR'BAIWA

RANTSE BAKIDA KISHIYA

DAN WATA TAKWAS

SABUWAR DUNIYA

GIDA KO MOTA KO KUJERAR HAJJI

HATSABIBIYAR POWDER

YANKAN WUKA

KUJERAR MATA

MAN DAMO

MAN AYU

GINDIN AYU

YAJIN MATA

KISHIGA KINSHIGA UKU

MAGANIN MIJI MAI ROWA

KO MAI NEMAN MATA


KADAN DAGA CIKIN SUNAYEN KAYAN MATAN DA MUKE SAIDAWA


 MAGUNGUNA GYARAN JIKI DA KUMA SHAWARWARI SAIKU NEME NI A


*De bodmas*

*08039347743*

[3:57PM, 5/11/2017] ‪+234 803 934 7743‬: *Akwai sa ni ima tamkar ruwan zamzam*

 

*Kayan da kike so*


Kwai

Tumatir 

Maggi

Kanumfari

Man zaitun 

Gadali ko farar albasa


*Ga yarda zaki hada shi mashi ni ima yashi kamar ya shiga kandami*


Yar uwa ki samu roba ki fasa kwai a ciki (iya yawan da zaki iya cinyewa,kamar biyu haka)sai ki wanke gadali ko farar albasa ko kuma dika biyun ki yanyanka a kan kwan ki barbaďa maggi ki kawo garin kanumfari ki sa sai ki yanyanka tumatir a ciki sai ki kaďa da kyau, ki ďora farantin suya a kan wuta ki zuba man zaitun (Dan bada man gyada zaki soya ba)idan ya ďau zafi sai ki zuba kwan a ciki ki soya amma kar ki bari ya 'kame ki barshi da ruwa ruwa, sama sama zaki soya shi, ki sauke ki cinye abinki, ni'ima kam ba'a magana dan sai kinfi masa kowa ni ima haka kema dake kawai ze kwanta yaji dadi  🙈🙈🙊🙊.


*Dr bodmas 08039347743*

[10:17PM, 5/12/2017] ‪+234 803 934 7743‬: Dr bodmas: Wow my dear kina ganin kuwa akwai abinda ze shiga raina kamar ki kuwa a duniya wlh buri na a koda yaushe mu kasance tare hk shine fatana kuma haka ne abinda zesa rayuwa na tayi tasiri a rayuwa yaya kika son nake jin sonki a raina ❣❣💞💞💞💞 a koda yaushe haka sonki yake kuma son ki a duk sanda naga pic naki mai dauke da annuri sonki yakan dada karuwa acikin raina 


wayyo allah allah ya mallaka min ke duniya da lahira ya fifitani akan akan kowa acikin ranki nafi kowa matsayi da girma

A koda yaushe babu abinda niDr bodmas nake gani a raina kamar ke da ambaton ki a rayuwa


 Hmm bazan iya gajiya da abinda nake so ba a rayuwa ta domin rayuwa ta bani da abinda nake so wanda yafi min ke koda kuwa an hadaki da aljannah wlh zan bar aljannah ne in dauke ki domin ke nake so ke nake. Kauna safe da rana

nasan soyyayar da zanyi maki zata kaini acikin gidan aljannar da sai kowa yai alfahari da rayuwar auran mu da yarda muke farantawa junan mu rai

💘💘💘💘💘💘💘💘💘 

Kibiyar son ki ta shige min xuciya babu mai iya cire ta in rayuwa in bake b

*Dr bodmas

*08039347743*

[10:23PM, 5/12/2017] ‪+234 803 934 7743‬: 💓LOVE💟

💔💔💔💔💔💔


            SEEE

           ☝🏼


👉🏽SO IS A LIFE👈🏽👈🏽

Soyayya 💘💘💘

Abokiyar rayuwa 

Assalamu alaiki ruhin rayuwa ta


Zan aiko miki zuciyata 💓💓💓💓💓💓💓

Daukeda sakon

 soyayyata dake 💘💞


ina ganim cew idan har na same ki a rayuwa naci gari domin samin so a gurin ki yafi komai riba a rayuwa ❣💝


ki kula dani kamar yarda nake kula da soyyayarki 

ina sonki koda kuwa kowa ze guje ni akanki nasan cewa ni nayi dacen mata ta gari ❣❣💔



babu mamaki ga wanda ya sami so a gurin ki somin samin haka shi ne babban rabo duniya da lahira 💖💖💖



Zan iya nuna maki soyyaya a ko wanne hali na sami kaina nasan cewa kemai share min hawaye nace 💗💗💗


Na tsayar da komai akan na tsaya na kula da soyyayarki

duk abinda zan samu ban sami so a gurinki ba ina ganin ba shine a gabana ba

Ruhina fuska sinadarin dake gusar da bakin yaci ya dasa alkairi a rayuwa

ki furta min kalmar so tun kafin na gefa na suyi min dariya 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞

A koda yaushe bani iya hada samin sonki da komai a rayuwa

⚫🔴🔵⚫🔴🔵⚫🔴🔵⚫🔴🔵


Post a Comment

0 Comments