MAGUNGUNAN MUSULUNCHI
*Dr bodmas*
*08039347743*
TSOKANO SHA'AWA
SHA'AWA: wani sinadari ne da Allah (s.w.a) ya halitta a jinsina biyu Na Dan Adam,aljannu da kuma dabbobi,Wanda sanadiyar hakan yasa daya jinsin bukatuwar daya jinsin ( macce ko namiji),sannan da Shiga wani yanayi a lokacin da daya jinsin ya rasa daya.
TSOKANO SHA'AWA:
Tsokano sha'awa nauyi ne da ya rataya a tsakanin jinsuna biyu(mata da Maza),amma saidai kash mafiya yawan mata suna zaton cewa wasa da motsa sha'awa aikin Maza ne,wani lokacin mazan ke ganin aikin mata ne,duk mata ko mijin dake tunanin hakan sun fadi jarabawa a fagen soyayyar zamantakewar aure.
Sai dai wannan matsalar tafi kamari da kuma illa a gurin mata,domin kuwa shi namiji tarairaya yake bukata a koda yaushe,idan ya rasa hakan to a lokacin wata zata kwace maki shi a cikin sauki,galibin Maza sunfi so da kuma karkata wajen matar da take masu wasa kala kala.A saboda haka nake shawartar ki da kada kiji kunya ko gudun karda mijinki hace kin fiye jaraba,ba haka bane ki janye wannan tunanin,ki sani cewa mu'amalar aure ibada ce kuma duk lokacin da kika bada gudummawa gurin tsokano sha'awar maigidan ki,kema zaki samu wani kaso najin dadi hadi da nishadi a gurin mu'amalar aure.
Kamar yanda kuka sani addini Yazo mana d hanyoyi kala kala wadanda zamubi wurin magance matsalolin mu
Sai dai idan iliminmu bai kai wurin b
Akwai hanyoyin da na kebi wurin taimakawa mata wadanda suke Neman mijin Aure
Akwai ingantattun magungunan da muka tanadarwa masu wannan matsalar
Sannan akwai taimako NA Addu'o'in d muke yiwa masu wannan matsalar dmn ganin cewa Allah ya yaye musu matsalarsu
Munyi kokari Wurin sarrafa magunguna NA Farin Jini d tsare JIKI
Sannan akwai addu'o'i NA wadannan matsalolin wadanda idan har aka bisu Allah zai biya bukata insha Allahu
Muna saida hadaddun kayan mata d magungunan gargajiya masu kyau ingantattu
KAMAR
Hadadden Maganin GIRMAN NONO, CIKAR NONO, TSAYUWAR NONO DA LAUSHINSA
Mun sarrafa wannan Magani Ne dmn matan d suka Dade suna kashe kudadensu a banza babu biyan bukata, kokuma wadanda mazajensu suke sha'awar NONUWA Amma basuda su
Muna saida ingantaccen Maganin GIRMAN DUWAWU Hadi mai kyau NA musamman
Mun bada lokaci wurin sarrafa wannan Magani dmn sharewa yan'uwa mata hawayensu
Muna saida ingantaccen MATSI mai matse mace sosai yanda ko yatsa bazai shiga b
Wannan Matsi yana maida baxawara budurwa
Akwai Maganin infection kaikayi, kuraje, fitar ruwa, Rashin Sha'awa, jin zafi lokacin saduwa, Ciwon Mara Wanda yahana daukar ciki, Bushewar Gaba Rashin Ni'ima
Akwai Maganin rage Tumbi, Kiba, JIKI, ciki
Akwai hadadden Sabulun Gyaran JIKI mai magance kurajen fuska, kyasfi, Bakalwa, d duk wasu matsaloli NA JIKI
Akwai Sabulun tsarki mai wanke Gaba ya magance duk matsalolin d suke cikin farji
Akwai Maganin Gashi maisa Gashi tsawo, baki, ya habashi kakkaryewa sannan yana magance amosanin kai
Muna saida Maganin mallakar miji ko saurayi
AMARYA
Muna gyaran Amarya complete settings Komai d Komai sama ruwa Kasa ruwa Daren farko ango yabaki babbar kyauta
Muna Gyaran Matar data haihu,
Muna saida Maganin kara Kiba da kuma ragewa
Akwai NA rage GIRMAN NONO
Muna saida kalolin Kaya kamar
KARYA GADO
SA MAIGIDA IHU
ARABU KACAR
DAN MANNAU
SA MAIGIDA KUKAN DADI
DAN'DANI HAUKACI
MALAMINKI 'DAKA
SA KISHIYA TAGUMI
HAWAYEN KISHI
KISHIYA YAR'AIKI
YAR'GWAMNA
BITA ZAIZAI
SA MAIGIDA KUKA
KECE DA MIJI
SA KISHIYA KWANA ZAURE
KINFI MACE DUBU
SA KURMA SURUTU
YAR'BAIWA
RANTSE BAKIDA KISHIYA
DAN WATA TAKWAS
SABUWAR DUNIYA
GIDA KO MOTA KO KUJERAR HAJJI
HATSABIBIYAR POWDER
YANKAN WUKA
KUJERAR MATA
MAN DAMO
MAN AYU
GINDIN AYU
YAJIN MATA
KISHIGA KINSHIGA UKU
MAGANIN MIJI MAI ROWA
KO MAI NEMAN MATA
KADAN DAGA CIKIN SUNAYEN KAYAN MATAN DA MUKE SAIDAWA
MAGUNGUNA GYARAN JIKI DA KUMA SHAWARWARI SAIKU NEME NI A
*De bodmas*
*08039347743*
[8:23AM, 5/10/2017] +234 803 934 7743: *Idan bake ba baya santi*
*Kayan hadi dadi*
Ridi
Kanumfari
Minannas
Gyadar mata
Asuwakin mata
Dabino
Mazarkwaila
Gabaruwar makkah
*Yarda zaki gyara kanki*
Zaki samu wadan nan kayayyaki sai ki daka su ki tankaďe ki hada su waje guda sai ki kwashe a roba ki dinga sha da madarar ruwa, wannan hadin yana da matukar kyau,yana sawa mace ni'ima,kuma zaki iya bawa maigidan ki dan zai kara mishi kuzari ya kuma hana shi inzali da wuri.
*Dr bodmas 08039347743*
[12:20AM, 5/11/2017] +234 803 934 7743: 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝
Na zari a rayuwa
A rayuwa duk wanda ya sami mai son shi ya rike shi domin yafi wanda a koda yaushe baya sonka ko har yaga ka sami. Wani abun cigaban rayuwa
haka yasa a koda yaushe nake dubin yarda ake yawan samin matsala a rayuwa aure
A cikin rayuwar aure akwai wani babban kuskure da mata muke tafkawa wanda muke dauka ba komai ba a rayuwa bayan wannan abun babban hadari ne ga rayuwarmu ta kiyama wanda ke janyo azabar qiyama.
Duk hukuncin dake gidan aure ba mazajenmu ne suka tsara ba Allah ne ya tsara da kanshi
Tomu sani wannan dokar bata kowa bace face Allah
Mata munada wata dabi a ta idan muka tambayi mazajenmu fita unguwa da sunan zuwa gida daya ko biyu tofa saimu zarce biya nan gidan biya can gidan
Wani lokacin sai muce ai mijina bayada matsala idan na koma gida zan gaya mishi
Wata kuma tace ai baisan na yi wannan biyebiyen ba
Lokacin da manzon Allah SAW yaje isra i da mi iraji yaga wata mata anyimata turke irin na dabbobi a cikin wutar jahannama yayin da aka daureta da wata sarka ta wuta aka kuma sanyata tana zagayawa a wannan turken
Mala ika yana binta a baya yana dukan kanta da wata irin guduma ta azaba
A duk lokacin daya bugi kanta sai kan ya lotse Allah ya umurceshi daya dawo yanda yake. Haka ake ta yimata azaba har shekaru masu yawa
Sai Annabin tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya tambayeni mala ika jibril wannan mata menene laifinta?
Sai yacewa Annabin rahama wannan itace matar dake fita da sunan zuwa unguwa amma ta biye gidaje da dama ba tare da izinin mijin ta ba da
Da kuma wacce takeyin leke a waje
Da kuma wacce take daga muryarta har zuwa waje wasu mazan sunaji bayan kuma muryarta al'aurane.
Domin gujewa azabar Allah SWT
Ya allah katsare mu
Mu gyara kurakuran da muke aikatawa saboda Allah 😭😭😭
Saboda haka sisters muji tsoron Allah
Dan Allah duk wacce takeda dama ta tura zuwa wani group da 'yan uwan mu mata zasu amfana
Saboda Allah yafada a cikin littafinshi mai girma cewa ku tunatar Domin tunatarwa tanada amfani ga rayuwar muminai
wannan yasa a koda yaushe bazan gaji da sanar da duk abinda nasani ba
Dr bodmas
08039347743
[12:22AM, 5/11/2017] +234 803 934 7743: *YADDA AKE HADA HUMRA FARA, DA BAKA {culucture} TURAREN WUTA. NA KAYA DA NA TSUGUNO:
Dr bodmas
☄☄☄☄☄☄☄☄☄☄
*FARAR HUMRA*
turaren alajin na ruwa ko na marakana ko na matan arewa
✭ jan ambur
✭ farin ambur
✭ misik
✭ madarar turaren kwamando
✭ madarar turaren suzan
✭ madarar turaren sarkin turare
✭ madarar turaren sandol
✭ madarar turaren ismiyaki
zaki yi ki daka farin ambar dinki wanda ake sayarwa a kasuwa guda uku,
sannan ki daka jan dan kanti guda uku, sai ki zuba a kan ruwan turaren alajin
ko marajana ko matan arewa roba daya, ki sami misik dinki guda hudu ki
zuba a kofin silver ko a tukunyar silver ki dora a kan garwashi zai narke, idan
ya narke sai ki yi sauri ki juye a cikin ruwan turaren da kika zuba garin
abubuwan, sannan ki daka misik din ki sa cokali uku sannan ki zuba madarorin turaranki ko wanne cikin kwalbar fiya-fiya ki jua sosai ki rufe ya tsumu, wannan garin misik dinda ambar din shi zai dinga kara tsuma humra ta
dinga kara kamshi za ki iya rufewa kwana bakwai ko zuwa sati biyu ta tsumu
✍🏾 *_Dr bodmas_*
*08039347743*
[7:43AM, 5/11/2017] +234 803 934 7743: 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💝💗
Wato a koda yaishe ina jin dadin ganin ki a kusa dani domin rayuwa babu wani abu da yafi kasan cewa dake a rayuwa sbd mafi yawan farin ciki yakan samuwa daga gurinki domin kinsha gaban sauran mata a rayuwar soyyaya domin jin dadi rayuwa kamar ki a same ki tamkar da farin watar yan mata naji dadin ganinki a kusa dani domin farin ciki baya kare wa a tare dani💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞 rayuwa yaya zanji ni a ranar da na hadu dake acikin duniyar soyyaya domin mu faran tawa junan mu rayuwa da babu wanda ya taba jindadin rinta
Nasoki tamkar yarda nake son jin dadin kasan cewa ta a tare dake a koda yaushe nine mai son ganinki a kusa dani domin kina faranta min rayuwa a koda yaushe domin kyawaon fuskarki da wasu surori da allah yayi maki su sukan kara sani farin ciki a rayuwa
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖🍐🍐
furta min kalmar da zanfi kowa girma da matsayi a gurin ki
Dr bodmas
08039347743
[8:02AM, 5/11/2017] +234 803 934 7743: 🌹ASSALAMU ALAIKUM🌹.
YAR UWA GA HANYOYIN DA ZAKIBI DON RABUWA DA INFECTION
🍀☘🍀☘🍀☘🍀
1) yar uwa indai kinason rabuwa da infection tofa saikinbi qa,idodi nashan magani abinda mata basu saniba shine mace me infection ba,aso tana shan ruwa me sanyi koh me kankara to shine dalilin dayasa mace taita shan magani amma bata rabudashi ba abinda nakeso mata su gane shine mace koh batada infection shan ruwan sanyi sosai ba harka bane.
🌹☘🌹☘🌹☘🌹
2) da rashin yin tsarki da ruwan dumi abinda nakeso me infection tagane shine lkcn da kk jin kaikayi inda zaki samu ruwa me dan zafi kiyi tsarki dashi zaki sha mmki don wlhy ji zakiyi kamar anyi ruwa an dauke yar uwa kinga ashe amfani da ruwan dumi yanada kyau tunda yana taimakawa har a bangaren infection yan uwa a kiyaye lkcn yin amfani da ruwan sanyi yawuce ba,a yayinsa yanzu.
Allah yasa mudace ameen
🌻🌻🌹🌻🌻🌹🌻
3) sai kula da tsaftar toilet yar uwa yanada kyau kikula da irin toilet da zaki shiga don kare kanki Allah ya karemu daga wannan cuta.
🍎🍏🍎🍏🍎🍏🍎
ALLAH YASA MUDACE AMEEEEEN
Dr bodmas
*08039347743*
[8:13AM, 5/11/2017] +234 803 934 7743: *❖・SIRRIN・ GYARAN・ NONO ・❖*
*08039347743*
✦ al-kama.
✦ kayan kamshi.
✦ man hulba
Ana yin kunun al-kama a zuba kayan kamahi sai a sha shi yadda za'a koshi sama-sama sannan a rika shafa man hulba, sannan a saka rigar nono.
✿✿✿▃▃▃▃▃▃▃▃▃❀❀❀
*❖ GYARAN NONO ❖*
❅ hulba
❅zuma
a tafasa garin hulba a zuba zuma Ana sha kullum za'a ga abin mamaki gun tsayuwar nono, sannan a ringa Dan yi kwana ki, kafin ayi.
☆ミ08039347743
*MATSALOLIN DA SUKE ADABAR MATA A YAU, GA HANYOYIN MAGANCESU*
*_GYARAN NONO_*
farar shinkafa
↬ garin alkama
↬ garin habbatussauda
↬ garin ayaba(plantain)
↬ gyada mai malfa( mai zabo)
↬ aya
↬ madara
↬ zuma
Zaki sami plantain dinki ki shanyashi ya bushe sai ki daka ki hada da garin alkama da garin farar shinkafa saiki hada aya da gyadar a malkada a tace ruwan, sai ki dora akan wuta a zuba garikan akai, a zuba madarar gari data ruwa da zuma, sannan ki dama yayi kauri.
Kiyi kamar sati biyu ko hudu kina haka sannan kisami rigar nono acuci maza kisaka.
Waiyyo yaruwa maigida tambayarki zaiyi yace my lyf balanbalan kika hura? Kinsan amsar da zaki bashi..........
*_GYARAN NONO NA 2_*
Zaki sami hulba a tafasa arinka gasa nono dashi sannan ashafa man hulba . Ko kuma ki tafasa hulbar ki gasa nonon sannan ki kada kwan salwa ki shafa sai ki kada guda uku ki shanye.
✆ Wɧat ﻯApp
*✎•••08039347743*
https://sirrinrikemiji.wordpress.com/how-to-tighten-sagging-breast-youtube-hanyoyin-gyaran-nono-cikin-sauki
[9:05AM, 5/11/2017] +234 803 934 7743: Yanda zaki karawa kanki duwawu ma ana hips kenn
Tabbas maza suna matukar jin dadin macce mai katon duwawu hips kenn
Saboda kuwa yana basu sha awa sosai domin yana taimaka masu gurin zubda ruwa cikin jindadijindadi gurin jima i
Ga yarda zaki yi domin kisami duniya a gurin mijinki wata a sanda yake saduwa dake ko bayan saduwa dake
to ga yanda zaki yi kirikan shan
kankana
lates
kabeji
Sannan ki rikan zama a kusa da mijinki
sannan idan kuna jima i ya rikan shafaki
haka kema ki rikan sha masa 🍌
Dr bodmas
08039347743
[9:23AM, 5/11/2017] +234 803 934 7743: ❀★ KOWACCE MACE MACECE AMMA SAIDA GYARAN JIKI ★❀ Dr bodmas
☏08039347743
MAGANI A MUSLUNCI
❊ MATSALA KANKANCEWAR GABA ❊
Kankancewar gaba lalura ce dake tayar da hankalin mutum.
Abubuwan dake haifar da kankancewar gaban
namiji suna da yawa.
Amma manya daga ciki sune girman jiki wasu
mutane don wani dalili gaban su kan kankance
idan jikinsu na kara girma.
Wasu kuma kankacewar gabansu na faruwa ne
saboda suna sa hannunsu suna inzali da
kansu wato masturbation.
Wasu daga cikin abubawan dake kawo
kankancewar gaba kenan.
To magunguna dai sai a kiyaye abinda ake
zato ya kawo shi.
Misali in kiba ne a rage kibar in mastubation ne
abari Abnda kesa kankancewar gaba da saurin
inzali.
➜. Yawan Kiba (obesity) nahana maza karfin
mazakuta, kuzari da kuma haddasa kankancewar al’aura.
Dan haka idan kasan kanada ita to lalle Ne ka nemi ragiyarta.
Bayan haka Kasami Mazakutar Bijimin Sa.
Wanda ba'a dandake shiba.
Saika dafa tareda 'danyar chitta.
(Kar a sanya Gishiri ko maggi, amma za'a
sanya dukkan kayan Qamshi).
Idan ya dahu sai ka cinyeshi duka.
Zaka rika maimaitawa a wata sau 2 haka.
Wannan na girmane.
◈ GYARAN NONO ◈
08039347743
Kiyayewa da gyaran nono wani lokacin yana iya zama wajibi awajen mace tun tana budurwa musamman awannan lokacinda maza da dama suke bukatar hakan...
Namiji yanason mace me gyara nononta musamman lokacinda mace tayi yaye don lokacinne nono yake kwanciya ta yanda wani ya tafi kenan bazai dawoba kuma kyakyawana nono a wajen mace ba karamin muhimmaci yake dashiba Akwai mata wadanda sunsha jarraba maganinda zai gyara musu nono kala kala amma shiru babu wani canji wasu har matsala yake jawo musu kuma gaskiya akwai rashin sanin lokacinda mace zata gyara nono da kuma hanyoyin gyaran da kuma maganinda zaisa nono ya gyaru...


0 Comments