JINI DAYA cmt

  ❣❣❣❣❣

JINI DAYA

❣❣❣❣❣



(One Blood)




Written by

Minert🖊

Dedicated to

Hrtbeat



Wannan shapin naki er kanwaty i luv every were i goo😎




Jinjina Ga Masoya Nobel's Dina A Duk Inda Kuke One Lurf💕




Jini Daya Littapi Neh Dake Tauke Da Darusa Tausayi Soyayya Cin Amana Rikicin Family Follow Me✅




GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION💫💫💫💫






Nasrun Minallahi





Pg 1&2




NAWAL NAWAL NAWAL!!! Tun kafin ya karaso cikin gidan yake kwala mata kira kamar wani karamin yaro idon'shi cike fal da. Masifa bakin'shi se kumfa yake tsabar jaraba.





Da gudu Nawal ta karaso wajan sa jikinta babu abin da yake se rawa domin tana bala'in tsoran masifar ABBA MALAM wai shin Nawal wace irin yarinya ce keee ya f'ada cikin mai amo kan'ta yana kasa tace Abba kayi hakuri wallahi Ummu Indo ce tasa ni wanki shiyasa banji kiran kaba harara ya wurga mata cike da tsantsar tsana yace oya maza wuce ki gyara part Khaleel yana hanya yau zai dawo,






Wani irin bugawa gaban Nawal yayi saboda sarai tasan halin Yah Khaleel sam sam shima baya kaunar ta ga shegen mugun ta kamar Ba JINI DAYA suke ba, jiki babu kwari ta nufi site din Yah Khaleel Da kallo ni Minert nabi bayan'ta tabbas Rayuwar Nawal akwai abin tausayi .tana tafiya tamkar mai tausayi kasa jikin'ta koh ina juyawa yake domin Allah yayi halitta mai kyau da tsari a jikin Nawal 








Wata kodaddiyar atamfa ce a jikin'ta duk tayi fari tsabar tsufa gyara sosai tayiwa part din ta wanke masa toilet tasa turaren kamshi t'ake D'akin ya dauki wani daddan kamshi ko  ina yayi fes kallo daya zaka mata kasan ta gaji akwai alamun yunwa a tare da ita cikin gidan ta koma seda Umma Indo ta tabbatar ta gama mata wanki kafin ta bata abinci kadan wanda koh karamin yaro zai cinye Allah sarki nawal baiwar Allah







Bayan ta gama duk wasu aikin gidan zuwa lokacin ba karamar gajiya tayi ba amma haka tayi shirin Islamiyyah Hijabi ne babba har kasa tasa tana rike da Alqur'ani fuskan ta sanye cikin Nikab  ta wuce makaranta duk yan matan gidan kallon ta amma babu wanda yake da niyyar zuwa 








Karfe Shiddah na yamma jirgin su yayi landing a nigeria  Abba da kanshi yaje dauko Khaleel yana sanye cikin Uniform din'su na pilot ba karamin yayi ba sedai fuskar nan babu alamun dariya hakan ya kara masa wani shegen kyau cike da tafiyar kasaita ya nufo wajan Abba huggin dinshi yayi i miss u alot Abba i miss u too Abba yace kafin suka wuce gida 










Plx Manage It






Minert🖊

❣❣❣❣❣

 ```JINI DAYA``` 

❣❣❣❣❣





(One Blood)




Written by

Minert✍🏻

Dedicated to

Hrtbeath



Every Were I Goo Kina Cikin Zuciyata I Always Lyk Ur Lyp Style💕




💖 A Romantic Luv Story Nd Family Saga💖





GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION💫💫💫💫




Nasrun Minallahi




Pg 5&6




Su Husna kamar sa mutu tsabar haushi wani irin haushin Yah Khaleel sukeji Allah Allah suke ya koma domin wallahi har sun gaji dashi haka suka tafi skull da yunwa sedai babu yadda suka iya suna shiga class Malamin English ya watsa muku harara sarai sun san rashin kirkin Malam Ishaq sam baya son raini dakyar yayi musu afuwa suka shigo da kallo Nawal ta bisu babu wacce ta kulata har suka fito break






Yah Khaleel wajan Hajiya ya nufa da manyan goran sa domin yana jida tsohuwar sedai kwata kwata basa shiri ita dai Nawal ce kadai mai hankali a wajan ta sundan taba hira yana bata labarin wajan aikin sa kuma ba laifi Hajiya tadan biye masa shakwaba ya dinga zuba mata domin Yah Khaleel idan yana wani abin bazaka ce shine mai tsare gira ba







Duk cikin school Nawal bata da friend da.ta wuce Hudah komai nasu daya ne kasancewar ita ma Hudah akwai sanyin hali da hakuri Nawal kuwa miskilace sosai dalilin da yasa muta ne suke mata kallon me girman kai  sam bata da hayaniya bayan sun tashi Direba yazo daukan su haka suka hana Nawal shiga Motan bata kula suba ta fara tafiya da kafa 








Idan kaga yadda take tafiya zakayi tunanin yanga ce sedai abin a jinin ta yake tana cikin tafiya taji horn a bayan'ta ko juyawa batayi ba taci gaba da tafiya ganin taki tsayawa ne yasa ya. Fito da sassarfa yasha gaban'ta cikin murya mai dadi yace baiwar Allah tun dazu nake binki amma kinki tsayawa please if possible kizo na rage miki hanya domin bakiyi kala da masu shan wahala ba duk maganar da yake cikin lafuza masu sanyi ne babu hayaniya






Nagode kawai Nawal tace masa kamar zaiyi kuka haka ya dinga rokan ta ala dole ta shiga saboda gani take yana kara bata mata lokaci da kan'shi ya bude mata ta shiga wani sanyin dadi taji hade da kamshi ne ya ziyarci duk wasu kofofin jikin'ta lumshe manyan idon'ta tayi kura mata ido Muheem yayi kamar yaga sabuwar Halitta Driving yake cikin solely tana gaya masa har suka iso gida kallon shi tayi a karo na farko seda ta tsorata tsabar kyan da yake dashi kamar wani Bature godiya tayi masa smile yayi mata yace don Allah ki bani phone number dinki da gaske kuna kama da wata Sister na wacce nake sonta sosai dariya Nawal tayi kafin tace banida waya zare ido yayi alamun mamaki yace kina babba dake Eh kawai tace masa domin ta hango Yah Khaleel idon'shi akan motar sallama tayi masa ta nufi gida









Tana shiga Khaleel ya janyo ta da karfin gaske cikin karaji yace uban waya kawoki eye wane shegen ne wannan koh kallon shi Nawal batayi ba da karfi ta janye jikin'ta tayi sitr din Hajiya da gudu







Minert✍🏻

❣❣❣❣❣

 ~JINI DAYA~ 

❣❣❣❣❣



(One Blood)




Written by

Minert🖊

Dedicated to

Ameenah M Sani




Tabbas Ina Yaba Miki Bisa Yadda Kike Nunamin Kauna Da Ina Online Dabana Online I Luv Yuhh Too Namesake💕





A Gaskiya Pan's Kuna Bani Kala Na Gode Da Irin Comments Dinku Tun Littapin Baiyi Nisa Ba Kun Nuna Kuna Yinsa Nima Ina Yinku Iya Wuya Minert Taku Ceeeee🤝





GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION💫💫💫💫




Nasrun Minallahi




Pg 3&4





Kowa na Gidan yana murnar dawowar Yah Khaleel hatta yan matan gidan gefe daya kuwa suma ba karamin tsoran shi suke jiba domin sam Yah Khaleel baya dariya mistake kadan zai baka punishment me wahalar gaske totaly baida tausayi







Get man ya bude masu lokacin da suka iso cikin girmamawa yake mika gaisuwa ga babban Yaya Murmushi kawai Khaleel yayi masa saboda Miskili ne ajin karshe tare suka jero da Abba har suka isa Babban parlon gidan kowa yana zaune suna zaman jiran dawowar sa da sallama ya shiga wajan Ummyn sa ya nufa ya bata kyakkyawar runguma cikin murya marar sauti yace i really miss u cwt Ummy nah rike hanun'shi tayi kafin tace miss u more hope ka dawo lafiya Alhamdulillah yace mata juyawa yayi ya gaida Umma Indo ita ma cikin farin ciki ta Amsa,







Yan matan parlon suna gaida shi amma koh kallo site dinsu bai yiba mikewa yayi ya nufi part dinshi da kallo suka bishi koh wacce tana Ayyana inama?????????







Seda yayi wanka ya fito cikin wando three quter da karamar T-shirts se tashin kamshi yake fuskan'nan kuwa a daure tamau Nawal tana shigowa idon'ta ya sauka a kanshi runtsa ido tayi da karfi domin sam sam bata son ganin'shi wata uwar tsawa ya daka mata yace keee zonan jiki ba kwari ta nufo inda yake kanta a kas cikin gadara yace dan uban ki ni sa'an kine da zaki ganni kina wani rufe ido eyee ina wasa dake ne girgiza kai Nawal tayi tace Am sorry Yah Khaleel wallahi ba dakai nake ba harara ya wurga yace banza kaxama kwaila kawai oya wuce ki bani waje.






Idon'ta cike taf da kwallah ta nufi part din Hajiya domin acan kawai take samun jin dadi tana shiga taga Hajiya tana shirin yin Alwala washe baki Hajiyan tayi tace Fatima baiwar Allah harkin dawo murmushi Nawal tayi har dimple din'ta ya loba kyakkyawar wushiryar'ta, ta bayyana tace Eh Hajiya fatan na sameki lafiya kalau nake inji Hajiya tare sukayi Alwalar sallar magrib bayan sun idar Nawal tana zaune akan sallaya tana alazimi har akayi sallar isha Abinci Hajiya tasa mai aiki ta kawo musu tare sukaci da Nawal suna hira da gani kasan akwai Kauna mai xaman kan'ta tsakanin Hajiya da Nawal duk cikin Jikoki babu wanda Hajiya take so kamar Nawal domin halin Mahaifin ta tayi harta fi Abbakar sanyin hali da hakuri ga addini sam hidimar Duniya bata gabanta dalilin da yasa Hajiya tafi sonta kenan








Khaleel bai dawo gida ba wajan takwas part din Abba ya nufa tare sukayi Dinner hira suka danyi kadan domin idan kaga Khaleel yana hira mai tsayi toda iyayan shine kallon shi Daddy yayi yace Son kaje wajan Hajiya kuwa girgixa kai Khaleel yayi yace banje oky kaje yanzu maza 








Sallama yayi a parlon Hajiya amsawa tayi ba yabo ba fallasa tace mutanan Cairo saukar yaushe shafa lallausar zuman kanshi yayi yace dazu na dawo to madallah Nawal tana cinyar Hajiya bata dago kai ba saboda tasan irin cin mutuncin dazai mata 








Shiru sukayi nadan lokaci kafin yace kee dallah kinzo kin wani kwanta mata a jiki wawiya kawai tsawa Hajiya ta mishi tace wallahi IBRAHEEM ka fita daga cikin ido na tun banci maka zarafi ba shin wane laifi wannan Marainiyar Allan ta muku gaba kaida iyayan ka kowa tsana yake nuna mata shinko an gaya maka bansan irin duk wani abin dake gudana cikin gidan nan bane to wallahi ahir dinka tashi ka fitamin daga parlo karna sake ganin ko takalmin ka








Baice mata komai ba ya fita saboda yasan irin zafin ran Hajiya shashshekar kukan Nawal taji cikin kwantar da murya tace Fatima tabbas nasan kedin me hakuri ce amma ina so kara akan naki wata rana sai labari cikin kuka Nawal tace Why Why Hajiya bansan wane irin laifi nake musu ba da suke nunamin tsantsar kiyayya duk cikin su idan ba Ummy ba babu wanda yake Sona koda yaushe suna nunawa kamar ba JINI DAYA muke ba tabbas da Daddy yana raye i know zan samu peace of mind😔 idon Hajiya cike da kwallah domin ita ma tanajin kewar Abbakar har cikin ranta dakyar ta rarrasheta suka kwanta 








Washe gari bayan ta gama duk wasu aikin gidan tayi shirin tafiya skull Direban hajiya ne ya kaita sauran yan matan ko tashi a bacci basu yiba bare suyi shirin tafiya 








Khaleel yana kwance akan makeken bed dinshi juyi kawai yake yana jin yadda marar'shi tayi nauyi wani irin feeling yake'ji gashi Tab din da yake sha sun kare dakyar ciwon ya lafa masa toilet ya shiga bayan ya watsa ruwa ya shirya cikin kananun kaya gaskiya Khaleel ya hadu young millonia ga class ga kudi da kuma kyau sosai yan mata suke kawo masa hari sedai har yanzu baiga wacce zuciyar shi take soba 








Bedroom din Ummy ya shiga sundan jima kafin ya saura saman Abba bude kofar su Husna yayi domin ganin koh sun tafi skull idon shine ya sauka a kansu se bacci suke wayar chaji ya cire zanesu ya farayi A firgice suka tashi suna ihu da bashi hakuri yace na baku minti biyar koh wacce tasa uniform dinta jiki na rawa suka shirya babu wanka bare breakfasts suka dauki hanyar makaranta,











Minert🖊

 ❣❣❣❣❣

JINI DAYA 

❣❣❣❣❣




(One Blood)




Written by

Minert✍🏻

Dedicated to

Imran Pan's group




💖A Romantic Luv Story & Family Saga💖




GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫💫





Nasrun Minallahi



Pg 7&8



Hajiya na zaune akan sofa tana cin Apple Nawal ta shigo da gudu. A bayan Hajiyan ta boye se haki take shima da sauri ya shigo parlon ran'shi a bace kallon shi Hajiya tayi tace malam lafiya 





Fuska a daure yace so nake ta gayamin wane dan iska ne ya kawota juyawa Hajiya tayi idon'ta akan ta alamun karin bayani tura baki Nawal tayi kafin ta bawa Hajiya labarin abin daya faru tokaji balai finta bane seka je ka sami marassa kunyar kannana naka fita yayi yana gyada kai alamun zasu hadu





Cire uniform din'ta tayi ta watsa ruwa tare sukaci abinci da Hajiya silalewa tayi ta nufi site dinsu Hajiya Indo saboda tasan idan hajiya ta ganta bazata barta ba. Tana shiga sukaci karo da Abba har kasa ta tsuguna tana gaida shi amma ko kallon inda take baiyi ba yasa kai ya fice 







Gyaran Dakin umma indo tayi ta wanke mata toilet tana gamawa cikin gadara umma indo tace ki shiga kitchen kiyimin farfesun kaza da frut salad sannan kiyi tuwon semo da biyan egusi. Koh alamun damuwa bbu a fuskan Nawal haka ta shiga kitchen ta fara aiki cikin kwarewa kafin karfe harta gama komai gidan kuwa ya kaure da kamshi akan Dining umma tace ta debi na Yah Khaleel ta kai masa kamar zatasa kuka domin tasan kafin tabar dakin seya bata Punishment! Ala dole ta dauki nasa tayi part dinsa ta jima tana sallama ciki ciki yace shigo domin sarai yasan ita ce







Jiki ba kwari ta shiga  A sanyaye ta ajiye masa abincin zata fita oya dawo ki zauna zama tayi nesa dashi abincin ya faraci hankalin'shi a kwance se lumshe ido yake domin ba karamin Dadi yayi ba Nawal kuwa harta gaji da zama kwantar da murya tayi tace please Yah Khan na tafi da yake haka take kiranshi duk ranar data shiga track dinshi daure fuska yayi yace tashi ki fara Prof Jump zare ido tayi kamar zatayi kuka yace ki cire wannan hijabin domin bana son ganin sa Nawal sarkin tsoro harta fara kwallah tsawa ya daka mata da sauri ya cire hijabin kwallan gwado ta fara duk yadda tayi se jikin'ta ya motsa ta gefan ido yake kallan irin cikar kirjin da take dashi kamar wata uwar mata tabe baki yayi







Seda y tabbatar ta wahala kafin ya rabu da ita dakyar take tafiya haka tayi wajan Hajiya tana shiga Hajiya ta fara salati tace ni nasan zaayi haka to wallahi sena ci uban Khaleel kuka kawai Nawal take ruwan zafi Hajiya ta hada mata tayi wanka ba jimawa baccin wahala ya dauke ta





Cikin gidan Hajiya ta shiga ta yadda take shiga bata nan take fita ba tace wallahi Fareedah kiyiwa danki iyaka da taba jikin Nawal idan ba haka kuwa zakusha mamaki kallon Khaleel Ummy tayi tace Daga rana irin ta yau Ibraheem matukar ta sake bugun Nawal Wallahi ban yafe maka ba da sauri khaleel ya dago kanshi yana kallon Ummy domin bayyi tunanin haka zata gaya masa ba










Minert🍨

❣❣❣❣❣

 ~JINI DAYA~ 

❣❣❣❣❣




(One Blood)




Written by

Minert✍🏻

Dedicated to

Humairah Parrot




Ur Surutu Are Always Make Me Laught Yarinya Karama Se Shegen Iyayi I Luv Yuhh Yar Aunty💞


💖 A Romantic Luv Story





Jinjina Ta Musamman Ga Imran Pan's Group Ina Jin Dadin Comments Dinku Up Up Up🤝🏻






GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION💫💫💫




Pg  9&10





Rai a bace Hajiya ta rike hanun Nawal suka koma site din'ta tana tafiya tana masipa da kallo  Ummy tabi bayan'ta har cikin ranta kwata kwata bata son irin tsanar da suke nunawa Nawal domin koba komi JINI DAYA suke,





Khaleel ya durkusa a gaban'ta yayi kalar tausai cikin muryar shakwaba yace please Ummy nah kiyi hakuri insha Allah I promise to you babu wani abu dazai kara hadani da ita is better to you kawai Ummy tace masa tayi cikin daki. Umma indo ce ta rarrashe shi domin ita ce uwar dakin'shi 






Washe gari ya tattara ya koma inda ya fito ko sallama bai yiwa Hajiya ba saboda haushin ta yakeji, sosai yaran gidan suka samu free dom kowa tsula tsiyar shi yake dama tsoran Yah Khan ne yake hanasu yin wani abin






Da haka rayuwar Nawal taci gaba da tafiya yau da dadi gobe babu Sam babu abin daya canza na bautar da take musu sedai wanda ya karu ma wajan Hajiya da Ummy kawai take jin sanyi

❣❣❣❣❣

 ~JINI DAYA~ 

❣❣❣❣❣





 *(One Blood)*




Written by

Minert✍🏻

Dedicated to

Hrtbeath



Wannan pg din naki neh kiyi yadda kike so dashi kaunar mu daga Allah ne💝




💖 A Romati Luv Story And Family Saga





GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION💫💫💫



Nasrun Minallah




Pg 11&12




Kwance yake akan lallau'san Bed dinshi dare ya tsala sosai babu abin da yake sai juyi sannu a hankali marar shi ta ciwo zufa ce sosai ta fara zuba daga jikin'sa duk wasu kofafin gashin jikin'sh sun bude dakyar ya bude bed site drower ya lalubi tab din da yake sha guda uku yasha babu jimawa baccin wahala yayi gaba dashi.





Sanyin  ya farkar dashi jikin'sa yabi da kallo saboda ganin spam ya bata har bedshit din shiru yayi na tsahon wani lokaci tabbas idan bai manta babu ranar da baya mafarkin yana Sex da Nawal sosai abin yake damun zuciyar sa ganin irin tsanar daya mata amma kullum se yayi wankan tsarki before yayi sallar Asuba Mtwwwww yaja tsaki toilet ya shiga yayi wanka hade da Alwala ya nufi Masjeed







A hankali Muheem ya fara cusa kan'shi wajan Nawal harta fara kula'shi domin ace warta bata isa soyayya ba saboda shekarun ta 16 ne only kulawa sosai Muheem yake nuna mata Sam baza kayi tunanin shine Guy din da mata suke rubibi akan shiba hatta Assignment idan ta kasa shine yake mata shakuwa ce me karfi ta shiga tsakanin su Hajiya ma ta yaba da hankalin sa.





Sau tari yakan kawo mata Sistern sa Teemah tabbas suna kama da Nawal sedai Nawal tafi Teemah cikar kirji da Hips duk da karancin shekarun ta hakam bai hana kyakkyawar surar jikinta fitowa ba Kirjin ta cike yake tam da dukiyar fulani,





Teemah fara ce sol tana da matsakai cin tsayi akwai son muta neh ga iyayi da surutu sedai bata son raini akwai wanka ba karya domin Friend din'ta Ajeboster suke kiranta akwai make up 





Nawal chaculate colour ce kalar da take da wuyar samu tana da tsayi sam bada jiki amma akwai gaba da baya gashin kanta har bayan'ta tana da manyan ido Wanda koda yaushe a lumshe zaka gansu tamkar mai Jin bacci karamin baki ne da ita zagaye da pink lips idan tana magana yadda take motsa bakin'ta zakayi tunanin iyayi neh sedai haka nature din'ta yake Miskilace first class hatta magana wahala take mata akwai sanyin hali komai nata irin Aisha ne Mahaifiyar ta kenan 







Haduwar su da Teemah yasa tadan rage yawan damuwa domin teemah akwai surutu sun hade kansu Nawal Hudah Teemah ba karamin so suke yiwa junan suba ABBA Malam kuwa kamar zai cinyeta seda Hajiya tayi masa kaca kaca kafin ya Dena takura mata.





Sosai su Husna suka nuna bakin cikin su a fili domin Husna bayen so take yiwa Muheem Tun lokacin data fara ganin sa yazo wajan Hajiya taji duk Duniya babu Wanda take so sai shi Muheem kuwa koh kallo basu ishe shiba shima akwai Girman kai









Suna kwance akan gadon Hajiya su uku Nawal ta Dora kanta a cinyar Teemah tana mata kalba saboda Sam bata kaunar kitso Hira suke cikin kwanciyar hankali Sis Nawal ta Kira Teemah Naam yane inji Teemah wallahi Ice cream nake son sha plx Kira mana Yah Muheem ya kaimu shop rite oky Baby yadda kika ce haka zaayi Kiran wayan Muheem Teemah tayi yace su shirya da yamma yana hanya Ihu suka sa gaba daya 







Karfe biyar na yamma suka shirya cikin shiga mai matukar kyau Nawal tana sanye da Riga da zani teemah da Hudah Kuma kananun kaya suka sa kallon Nawal tayi tace plx Baby ki canza kaya zare ido Nawal tayi saboda bata kaunar kananun kaya suna fito mata da asalin surar jikinta dakyar tasa riga da wando Wow Cutie kar kuso kuga yadda tayi masipar kyau after dress ta Dora akai suka fito se tashin kamshi suke 









Minert✍🏻

❣❣❣❣❣

 ~JINI DAYA~ 

❣❣❣❣❣





(One Blood)





Written by

Minert✍🏻

Dedicated to

Facebook Pan's Group




Wannan Shapin Naku Neh Pan's Din Jini Daya Tabbas Ada Nace Bazan Sake Typing Amma Yanzu Mun Jone Sedai Plx A Kiyaye Wajan Yin Comments Domin Shine Yake Kara Mana Karpin Gwiwa💯






💖 A Romantic Luv Story Nd Family Saga💖





GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION💫💫💫




Nasrun Minallah



Pg 13&14




Ya'wo sosai Muheem yayi dasu har wajan magrib kafin suka dawo gida Nawal ya fara ajiyewa Miko mata ledon Chaculate din'ta yayi da Duk wani dangin kayan zagi domin yasan ita din gwana ce godiya tayi masa sukayi sallama dasu Teemah ta wuce gida ranta fess.




Tana shiga sukayi clash da Husna wani matsiyacin kallo Husna ta wurga mata cikin kunar Rai tace wato Nawal idon'ki ya fara budewa koh har kinyi Girman da xaki dinga fita da Namiji zuwa shopping koh Murmushin kawai Nawal tayi kafin ta wuce abin'ta da harara Husna tabi bayan'ta komi na jikinta yana juyawa Duk da cewa akwai after dress Amma hakan bai boye Kyakkyawar Halittar da Allah yayi mata fitowa ba






Ruwa tadan watsa tayi sallah Hira suka danyi da Hajiya Har wajan 9:30pm kafin ta nufi hanyar Bedroom din'ta cikin ranta kuwa kewar Mummyn tane fal share kwallar idon'ta tayi ta jima sosai batayi bacci ba Duk juyin da tayi Rayuwar da sukayi da iyayan tane cikin zuciyar ta







Minert✍🏻

 ❣❣❣❣❣

 *JINI DAYA* 

❣❣❣❣❣





(One Blood)





Written by

Minert✍🏻

Dedicated to

Hrtbeath💞




Wannan Shapin Naki Neh Luvly Sis Mah Luv To Yuhh Ix Issa Endless Much Lurf🤙🏻






Masu Korapin Inayin Na Dinga Kara Yawan Typing Na Samu Sakon Ku Sedai Hakan Bazai Yiwuba Harsai Naga Comments Din Da Nake Bukata👌





💖 A Romantic Luv Story And Family Saga💖





GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION💫💫💫





Nasrun Minallah




Pg 15&16





Tashi tayi ta zauna gaban Wadrop din'ta ta nufa jiki a sanyaye ta dauko wani kyakkyawan Frame zama tayi a bakin gado fara budewa tayi shafin farko Photon tane ranar da aka haife ta Yah Khaleel yana rungume da ita fuskar shi cike da farin ciki ba karamin kyau sukayi ba shafi na biyu kuma ranar suna duj suna tare dasu Daddyn ta gaba daya Familyn da haka ta dinga bude sauran Pages din kuka ta fashe dashi tace Daddy Why Mummy Why why meyasa kuka tafi kuka barni meyasa baku tafi dani ba kuka take sosai kamar ranta zai fita Ni Kaina Seda Na Ajiye Wayana Domin Ta Bani Tausayi😞 






A wannan ranar batayi bacci ba kwana tayi sallah da kuka tana yiwa iyayan ta Addu a kafin safe idon'ta ya kumbura kan'ta wani masifar ciwo yake tana kwance jikin'ta se rawar sanyi yake alamun zazzabi ya kamata







Ganin har karfe 9:7Am bata fito ba yasa Hajiya ta shiga dakin ganin ta cikin wannan halin yasa hankalin ta ya tashi Nawal Nawal meya sameki ko amsawa Nawal ta kasa toilet ta shiga ta hada mata ruwan wanka 






Dakyar Hajiya ta temaka mata tayi wanka ruwan lipton kawai ta iya sha hade da Drugs bata jima ba wani Nannauyan bacci yayi gaba da ita ganin Frame din a kusa da ita yasa Hajiya gane dalilin ciwon nata murmushi me zafi Hajiya tayi kafin ta koma parlo 







ASALIN SU





Alhaji Muhammad dan asalin garin kano ne iyayan shi sun rasu tun yana karami sedai yan uwa da abokan arziki yayi karatu cikin wahala kasancewar babu mai temaka masa da temakon Allah ya gama secondry dinsa ya fara dako babu irin aikin wahalar da Muhammad bai yiba cikin haka Allah ya hadashi uban gida mai suna Alhaji Madu ya dauke shi amatsayin driver dinsa ganin Muhammad yana da Amana yasa Alhaji madu ya rike'shi kamar D'a






Ya maida shi makaranta bayan ya gama yana gama diploma ya nema masa aiki Alhaji Madu yana da mata mai suna Hajiya Rakiya tana da kirki sosai Yaran ta uku Hafeez shine babba se Majeed da kuma Auta Maryam sun taso cikin gata da kulawa hade da tarbiyya me kyau 





Maryam jininsu ya hadu da Muhammad idan babu Skull koda yaushe suna tare a haka har soyayya me karfi ta shiga tsakanin su







Kuyi Hakuri Ina Busy Xanci Gaba Anjima






Minert✍🏻

❣❣❣❣❣

 *JINI DAYA* 

❣❣❣❣❣




(One Blood)





Written by

Minert✍🏻

Dedicated to

Ummu Amrah




💖 A Romantic Luv Story And Family Saga💖






NOT EDITED⚠




Nasrun Minallah



Pg 17&18





Bayan Maryam ta gama secondary skull din'ta babu b'ata Lokaci Alhaji Madu ya aurawa Muhammad ita.




Zaman lafiya suke abin su sosai domin ko wanne yana gudun bacin ran Dan uwan shi shekara Daya da auren su Maryam ta Haifi Mahmood sunan Alhaji madu aka sanya masa da haka rayuwar taci gaba da tafiya inda Muhammad yaci gaba da kasuwanci Kuma Alhmdlh domin yanzu Muhammad yayi ba kadan ba yana taimakon Alhaji madu sosai saboda ya dauke shi tamkar mahaifi 







Zuwa yanzu Yaran Maryam hudu Mahmood Muhsin Muneef Da kuma khairat tun daga kan khairat haihuwar ta tsaya Muhammad ya biyawa Maryam Makkah tare da yaransa ba karamin murna sukayi ba







Bayan sun dawo Muhammad yacewa Maryam zai sake Aure Bawai don ta rageshi da komi ba Maryam bata nuna bacin Rai ba hasalima goyan baya ta bashi  Nan aka daura masa aure Da Rufaida





Maryam ta kwantar da hankalin'ta bata da wani buri a yanzu daya wuce tarbiyyar yaranta 





Rufaida irin matan nan ne masifaffu ga kishin tsiya da farko suna zaman lafiya Amma daga baya ta fara fito da halayan'ta maras kyau ta haifi yara uku Zakiyya Ommar Hafeez 






Ta koya musu bakin hali irin nata Sam basa son yan uwan su to haka dai zaman gidan yake 






Mahmood yayi karatun shi inda ya karanta harkar kasuwanci ya gado mahaifin shi Mahmood akwai hakuri da sanyin hali yana son yan uwan shi sosai domin Duk wani abu dazai yiwa su khairat tare yake hadawa dasu Zakiyya amma sam Rufaida bata gani








Mahmood ya fara soyyay da wata Yarinya mai suna Jiddah suna son junan su Jiddah ma akwai hakuri ga Addini  Babban Estate Muhammad ya Gina kowa da site Dinshi domin yace Yaran'shi Duk Wanda yayi aure ciki zai zauna Mahmood ne ya fara aure







Sun shekara biyar da aure Amma Allah Bai basu haihuwa ba Anyi auren Khairat da Zakiyya Rana Daya khairat Abuja aka kaita  Zakiyya Kuma bauchi 







Yaran Duk sunyi aure da mata yansu 






BAKAR RANA





Muhammad da Rufaida suka shirya zuwa Bauchi domin Zakiyya ba lafiya anyi mata operation a hanyar su ta zuwa sukayi Accident take zuwa mutu  Innalillahi wa'inna ilaihi raju'un mutuwar Alhaji Muhammad ta girgiza Dubban muta ne Ahhalin sa sunyi kuka kamar ransu zai fita domin sunyi rashi mafi girma kuwa Musamman su Hafeez ba uwa ba uba 








Minert✍🏻

 ❣❣❣❣❣

 *JINI DAYA* 

❣❣❣❣❣




(One Blood)




Written by

Minert ✍🏻

Dedicated to

Pan's Group



💖 A Romantic Luv Story And Family Saga💖





NOT EDITED⚠




Nasrun Minallah



Pg 19&20





Zaman gidan totaly baya musu Dadi gaba daya kowa yayi sanyi Jikin Zakiyya sosai ya kara rikicewa mutuwar Mummyn tayi bala'in daga musu hankali.





Zuwa yanzu Mahmood shine ya tafiyar da Duk wasu Al'amuran gidan Hajiya Maryam ma gidan ta dawo da zama Matar Ommar akwai kirki domin tafi Matar Hafeez son muta ne 







Anyi sadakar Arba'in din su Daddy aka raba musu gado to haka dai Lokaci ya dinga tayi Fareedah wato matar Ommar ta haifi D'anta Namiji kyakkyawa ranar suka yaro yaci suna IBRAHEEM KHALEEL sosai Abba yake nunawa Khaleel So 





Hatta Jiddah ma Allah ya Dora mata son Khaleel koda yaushe yana wajan'ta harya fara wayo tun f'adan Abba akan a Dena kawai Jiddah Dan'shi Amma Ina domin Khaleel idan baije wajan Jiddah ba ya dinga kuka kenan yana da shekara goma Allah ya bawa Jiddah ciki zu kuga murna kamar zasu cinyeta Musamman Hajiya 







Kullum Abba yakai Khaleel Shopping seya siya kayan Yara yace na baby ne komi nasa na baby ne 






Yau Jiddah ta tashi da labour a gida ta haifo santaleliyar yarta mai kyau bayan Hajiya ta gyarata nan fa gidan ya cika makil da masu barka hatta yan uwan Jiddah ba'a barsu a baya ba Khaleel kuwa yana makale da ita kallon Jiddah yayi yace Aunty Ina son Babyn na please zaki bani ita Dariya Wanda suke parlon sukayi Daddy ne wato Mahmood yace Khaleel mun baka Maryam Duniya da lahira ihun murna ya dinga yi.







Ranar suna kuwa ba karamin muta neh gidan ya tara ba a Gaskiya MARYAM NAWAL tayi goshi se fatan Allah ya rayata da Imani 






Rainon Nawal ya koma wajan Khaleel koda yaushe suna tare yayi mata wanka saka Pampers har wanke mata kashi Khaleel yake 







Har zuwa yanzu Yayan Hajiya Rufaida sun tsani su Mahmood Kamar ba JINI DAYA ba,





Nawal tayi wayo sosai yarinyar akwai kyau ga gashi tayi bul bul da ita bata zuwa wajan kowa daga Ummyn ta Daddy se kuma Khaleel sune kadai suke iya daukar ta hatta Hajiya dakyar take zuwa wajan'ta 







Aunty Khairat ma tana son yarinyar ba kadan ba tana da shekara biyar Khaleel ya tafi karatu Malesia Nawal kuka shima kuka har zazzabi seda Nawal tayi domin akwai shakuwa mai karfi tsakanin su 








Abba ya Karo aure inda ya auri wata mata mai suna Aisha halinta irin na Mijin'tane ita ma akwai bakin Hali ta tsani Nawal ita kuwa Fareedah babu ruwan ta School mai tsada aka sanya Nawal kullum Khaleel yana Kiran Aunty a hadashi da Nawal dinsa wani lokacin Shirme kawai take masa Amma haka yake biye mata 









Minert✍🏻



Post a Comment

0 Comments