Yadda ake Ice Cream

 


SIMPLE ICE CREAM.


Ingredients
Ayaba🍌🍌
Lemon zaki🍊🍊
Madara
Sugar
Vanilla nd 🍌 flavour


     METHODS

ki sami ayabarki me kyau ki wanke ta,
saiki yankata gida 2 a tsaye ki cire
baki bakin cikinta ki ajiyeta guri guda.
Daganan sai ki matse lemon bawonki ya🍊
zama shine ruwan da zaki dama
madarar ki. Sai ki duko ayabar 🍌kiy
blending dinta tayi laushi sosai dan b a
tacewa. Ki dauko madarar ki ta gari ki
damata da ruwan lemonnan🍋 ta danyi
kauri daidai misali, sai ki juye ayabarki 🍌🍌
akai ki saka sugar ki juya sannan ki
saka flavour shima ki dandana kiji idan
suga yaji sai ki juye a silver ki saka a
freezer zakiga yayi kumfa idan yayi
kankara yafi dadi.

Post a Comment

0 Comments