Ta auren miji hausa novels 2

 TA AUREN MIJI*

🌰🌰🌰🌰🌰🌰🍠🍠🍠🍠🍠🍠



*STORY WRITTEN*


         *BY*


*UMMU SULAIMU*



*REAL SALMA FAROUQ*



*PAGE  3  TO 4*



Mama tana bawa su Humaira umarni hurin Shaif ta dawo ta zauna suna tattaunawa dashi " inafatan Shaifu baka manta da wace Humaira wajenka ba kullum ita burunmu gaba daya yarinyar nan kasan marainiyace gaba da baya mune uwarta kuma mune ubanta don haka ko iyayenta na raye mune gatanta bare yanxun da bama tare Shaifu ina alfahari da samun yaro kamarka don nason kanai mana biyayya dai-dai gwar-gwado kaddara ce ta fadama ka aure Ramlatu bayan kasan da AUREN Humaira kanka to amma kasani banason ka rika manta matsayinta gunka kuma inason ka rinka shiga jikinta don sanin matsalarta.


Shaifu kansa kasa don maganganun mama sun ratsashi sosai bakinsa ya bude cikin nutsuwa da girmamawa yace" mama kiyi hakuri ko ince ki kara hukuri dani don nasan kinyi hakuri dani nikaina nason kaddara ta kaini AUREN Ramla duk da nason halin gidansu sam basuda tarbiya lokacin idona ya rufe nakasa hango hakan tun allah yayi aurena gareta rubutaccen Al'amarine (Book din Garkuwa).


Sannan Mama ban manta da batun Aisha gareniba ina sane da ita nason matsayinta gareni kuma nima itace burina kamar yadda take burunku ko bakomai ai kanwace gareni bare igiyarta dake kaina dana dau Alkhawari  kuma da yardar allah zanyi abinda kikace.

Sallamar Humaira sukaji sannan ta Khadija tabi bayan tata hakan yasasu dakatar da zancen ".


Yaya a dining zamu ajiyema ko a nan? muryar Humaira ya tsinkaya na masa magana    cikin siririyar muryarta tamkar tana maganar cike da shagwaba don haka muryarta take.

Idonsa ya sauke daga kallon da yake mata yace" Eh ajiyemin anan kamar yanda nasaba yabata amsa cike da kulawa.

Gabansa takaraso ta ajiye ta gami da fara zuba masa Khadija ma tazo ta ajiye ruwan hannunta sannan tamike zatayi gaba.

Katseta yai da ido sannan yace" ke zonan .


Tuni tasha jinin jikinta don tasan lefin da ta aikata tana zuwa ta janyo cup ta tsiyayamai ruwan sannan ta mike ta zauna gefe.

Humaira na kammala zubama itama taja huri ta zauna.

Ya Affan ne ya shigo tare da sallama Auta Ammar na bayansa ai Ammar naganin yayan nasa yayi Sauri ya dane cinyarsa  Hannu Affan ya mika masa suka gaisa sannan ya zauna suka sa Mama a tsakiya suka hau hira.

Sosai Shaifu ya zage yaci abincin don girkin yai masa dadi dama gakuma yunwar da yakeji yanayi yana satar kallon Humaira yanda ta zaje tana zuba hira cikin dashashshiyar muryarta da take burgeshi. 

Saida ya gama cin abincin sannan Mama tace" to maxa Humaira a karasa lada a kwashe plas din a maida kitchen ke kuma Khadija ki wankesu.


To Mama Humaira tace " ta mike ta kwashe kayan ta fita cikin tafiyar nutsuwarta saida ta fice sannan Saifu ya daina kallonta Sannan ya maida kansa kan Khadija dake zaune tanaci gaba da zuba.


Tsawa ya daka mata don shi baya doukar raini ga kannan nasa amma yana ware lokaci suyi wasa "ke Khadija baki ji Mama taimiki magana ko saita sake yi kinajinta don rashin kunya.

A hanzarce ta tashi ta fice tana turo baki don tsawar ta tsoratata tason yana iya dukanta.


Har magrib suna zaune anata hira ganin Baida niyar tafiya yasa mama ta tashi ta shiga bedroom ta fito hannunta dauke da jarkar rubutun ayoyin allah na tsari da take dafa yaranta da shi ta mika masa tace" ga sakonka maza sha katafi karkashiga hakkin yarinyar allah ya tsaremin kai.


Sannu biyu yasa ya karba gami dacewa ameen Mama saida yayi Bisimillah sannan ya kafa kai ya daddake ya mika mata gorar.

Sannan ta nufi kitchen ta fito da plas a hannu ta mikawa Aisha tace " taraka shi dashi mota tako karba ta rufamasa baya don yariga da yin gaba ta iskeshi har ya kai da shiga motarsa karasawa tayi ta bude ta mika masa.

Kin karba yayi sai ido daya tsareta dashi.

  Ita kuma ganin haka tai kasa da idonta don tasaba da ganin hakan sun jima hakan ganin batada niyyar shigowa yace" toh in baki shigowa ki maidawa Maman kinzo kin tsayan saikace wanda zai kamaki.

Shiga tayi ta zauna ta juya ta ajiye plas din set din baya sannan ta juya tace " ya Saifu ka gaida gida ta juya zata fita.


Hannunta ya ruko ya maidata ya zaunar sannan ya maida kofar ya rufe yasa key........


*UMMU SULAIMU✏*

[6/22, 7:59 PM] ‪+234 703 338 8648‬: 📝💋🍠🍠🍠🍠

 *TA AUREN MIJI*

🌰🌰🌰🌰🌰🌰

🍠🍠🍠🍠🍠🍠



*STORY WRITTEN*


         *BY*


*UMMU SULAIMU*



*REAL SALMA FAROUQ*



*PAGE  13   TO  14*


"A sukwane saifu ya dawo ransa bace yace" Bisimillah Mama zauna"yana nuna mata daya daga cikin kujerar dake parlour " Zama tayi Ranta ba dadi.


Hakan yasa su Humaira suma zama fridge ya nufa dake parlour ya dauko gorar ruwa da cup ya dawo inda Mama take ya tsiyaya mata ya mika mata 'yace Mama yi hakuri kisha ruwan nan ba nason ganin bacin ranki ko kadan rashin jin Magana yajamin shiga wannan halin.

 " Karbar ruwan tayi ta kafa baki ta shanyeshi tas sannan ta saki wani huci sannan takuma saki murmushi a lokaci guda gami da kama kafadar Saif da yake durkushe gabanta 'sannan ta fara magana fuskarnar dauke da annuri tamkar ba'a bata mataba " Kayya Saif hakika nason kai maijin maganane don duk cikin yarana nason halin kowa kafisu biyayya kawai dai nason jarrabawace ta ubangiji don ya jarraba imaninka fatana kawai allah yabaka sa'ar cinyewa ya kuma yimaka albarka amma kuma banson dalilin ramar kaba gashi yau kwana hudu bansaka idonaba Saifullah.


"'Mama kiyi hakuri banji dadi bane tun randa na dawo shiyasa baki jiniba yau naji dama shiyasa nashirya yanxun ma sakkowata chan nayi niyyar zuwa sai kuma na ganku a parlour.


Ayya Shaifullah allah ya sawwake amma ko dan gaba bai kamata bakada lfy ka kashe wayaba  yanxu banda nazo wayasan bakada lfy irin hakama narasaka bansaniba amma nakawo karshen matsalar Shaifu Ga matarka nan yau na sauke nauyin dake kaina nayi imanin tarbiyar da naba Aisha zata kula dakai don irin tarbiyarta itace taka raino dayane "Shaif karka hulakantan 'ya karkaci amanarta inkaci tawa kaci kuma ta maifanka kaci kabata hakkinta matsayin matarka ka bata kulawa ka bata farin ciki ka bata nutsuwa innaganta bulbul kaine akashin hakama kaine Humaira ta kalla wadda duk jikinta yayi mugun sanyi sai wasa take da zoben dake tsakankanin hannuta kanta kasa Tace' Aisha! Sai sannan ta dago kanta a hanzarce alama tai mata da tazo tana mai nuna mata kusa da inda Shaifu ke Tsugune tunda ta fara magana " A hankali ta mike ta katasa hurin ta tsugunna kamar yanda taga Shaifu yayi 'sai sannan ya dago kansa ya kafe Humaira da idanu sannan ya kauda kai yana mejin farin cikin da yadade baijishiba.


"Hannun Shaifu ta kama ta dora na Humaira a kai tace" Ga Amanata nan Dana allah ya tayaka ruko ka kasance mai adalci tsakaninsu hakan zai baka damar shiga aljannah ka nuna mata inda zata zauna sai kazo muyi magana inason tafiya zanxu.


"Toh! Mama Saifu yace ya mike ya nufi Sashinshi Humaira na  biye a bayanshi Su karasa shiga part din ko parlourn basu karasa shiga ba ko ya yawota ya rungume ta kam tamkar zai tsageta ya shige bakinta ya shiga neman laluba aiko yana cin karo dashi yashi yimasa wani irin tsotso wanda take ya kashewa Humaira jiki janta yai a hankali suka karasa parlour suka zube kan 3cter ya zame mayafin dake jikinta ya yar gefe ya shiga kokarin zuge zip din rigarta saboda huyan karamine baxai iya zura hannunsa ciki ba kuma breast din sun cika bambam kamar sa huda rigar su fito tuni yai masara zura hannunsa still bakin su na hade wani irin damka yai musu kamar mayinwacin zaki ya fara musu yani irin murza sosai tsoro ya fara ratsa zuciyar Humaira aiko kokarin kwacewa ta shiga yi iya karfinta amma ta kasa gaba daya yagama kashe mata jiki sai fusgar numfashi yake dakyar ta samu ta zame bakinta da har wani dan zafi-zafi ganin ya birkitota daga saurin juyawar da tayi yana kokarin zaro breast dinta yasata saurin kara gicciyawa " tace haba yaya Mamafa ke jiranka.


" Cikin zafin nama ya mike duk kamanninsa sun sauya donshi samma ya manta da batun Mama na jiransa kokarin gyara rigarsa ya shiga yi da dai-daita kansa ya maida mata wani kallo tare da kashe mata ido😉 ya fita.


"Mamako ganin kusan 10 minute bai fitoba tace Khadija tashi muje yazo gida yasameni muyi maganar " fuska Khadija ta shagwabe tace" toh Mama bari muyi sallama da Anty Humairan.


Harara ta daka mata tace" huce muje bazakuyiba in an kwana biyu kyazo kuyi abinda zakuyi ranta baisoba ta wuce suka tafi.


"Shaifu na sakkowa yaga parlourn ba kowa murmushi yayi yace" Ayya Mama afuwa na sha'afane tamkar tana ganinshin jin tashin mota ya tabbatar mishi yanxu suka fita cikin sauri ya fita amma ina tuni motar ta futa get mai gadi na kokarin rufewa parlour ya dawo yaja trolley din daya gani a parlour ya tabbatar ta Humaira ce.



*Ummusulaimu✏ina muku barka da sallah allah ya karbi ibadunmu👏🏽*

[6/22, 7:59 PM] ‪+234 703 338 8648‬: 📝💋🍠🍠🍠🍠

 *TA AUREN MIJI*

🌰🌰🌰🌰🌰🌰

🍠🍠🍠🍠🍠🍠



*STORY WRITTEN*


         *BY*


*UMMU SULAIMU*



*REAL SALMA FAROUQ*




*Nagode da adu'arku fans ta auren miji kuma naji dadi allah ya dawo dani lfy godiyata gareku bata yankewa  I love u all.*


*Dedicated xeyyneb moxy ina tayaki murnar kammala novel dinki allah ya kara basira xee Zeey"*



*PAGE   7  TO  8*



Binta yai da kallo daga bisani ya haura samansa ya dau towel ya fada toilet ya sakarwa kansa ruwa sannan ya fito daure da alwala cikin sauri ya shirya cikin kananan kaya sannan ya gabatar da sallah bayan ya idar ya sauka kasa ya nufi harabar gidan ya bude mota ya dauko plas din abinci da mama taba Humaira ta rakoshi dashi.


Yana shiga parlour ya taddata lokacin ta sakko daga samanta Aiko ta kame kugu ta bude baki ta fara magana" tab gaskiya anacin amanata bayan ha' inta ta da akeyi ake rabamin kulawa da tsohuwa kullum sai an biya kan adawomin gida takai ta kawo har abinci ake baka me barbade gwarama da ban dafaba bare abarni da shi........tasss kakeji ya dauketa da mari.


Waro ido 😳tayi Shaifu ni ka mara akan nayi magana akan zalincin da kakemin ba shiri tai shiru sabo da kamannin Shaifu da taga ya canja lokaci guda idanunsa sun kada sunyi jajur ga jijiyoyin Kansa da suka fara fitowa sukai rudu-rudu lalle ran maza ya baci.


"Ramla nagaji da cin fuskar da cin kashin da kikemin tunda abin har yabar kaina ya tsallaka kan mahaifiyar da ta kawo ni duniya toh kisani muddin zaki rika gigin sako mahaifiyata a al" amarina dake toh lalle kina gabda rasa igiyar auren don dama nagaji da aurenki.


Zan iyayin komai muddin za'a tabamin uwa kisani" tunda nayi aure ba kwanciyar hankali na auro jaraba mara tarbiyya.


Ganin yanayinsa don tasan ba haka yakeba komai zatayi masa baya taba kai hannu jikinta da zummar duka hasalima wani sa'in intana sababinta baya kulata kyaleta yake ko ya barmata hurin amma tunda har ya iya marinta yau to lalle zai iyai mata komai don haka ta juya ta nufi samanta tana sharar kwalla " wlhy indai sunana Ramla to lalle zakayi danasanin marina na gayama.


Duk abinda zakiyi allah ya fiki donshi yayoni ya yoki ke din me ya karasa maganar ya haura samansa ransa na kuna abincin ya bude ya faraci yayimai dadi sosai don ko ba shakka wannan girkin Humaira ta kware wajen iya girki Yana kammalawa ya nufi masallaci don yaji ana kiran isha.


Da daddare kasa bacci yayi  bai damu da bacin ran da Ramla ta kunsa masaba don yasaba da wannan halin nata tunanin yanda yakasance da Humaira ne ya dameshi tun bama boobs dinta manya masu daukar ido da ya tunaba.


*Kudan karanta wannan kan muhade gobe*


*Ummusulaimu*✏[6/21, 10:19 PM] Fatima Zarah: 📝💋🍠🍠🍠🍠

 *TA AUREN MIJI*

🌰🌰🌰🌰🌰🌰

🍠🍠🍠🍠🍠🍠



*STORY WRITTEN*


         *BY*


*UMMU SULAIMU*



*REAL SALMA FAROUQ*



*PAGE   9  TO  10*



Tare da sulbi da sheki juyi yayi ya dauki pillow ya rungume tunanin yadda za'ai Mama ta amince da bukatarsa na bashi Humaira yake yasan ko giyar wake yasha yanxu baxai iya tunkararta da wannan maganarba.



*Asalinsu*


Iyayensu Mazauna garin kanone tun iyayensu gabanin su rasu mahaifin Shaifu wane ga mahaufin Humaira uwa daya uba daya runkwanta Humaira ya dawo hannun Iyayen Shaifu ne tunda allah yaiwa Mahaifiyar Humaira rasuwa wato Amina" Amina ta ruga maihaifin Humaira rasuwa mai suna Aliyu "tun lokacin da ta duro duniya allah yai mata cikawa  don haka rukon Humaira ya dawo hannun Mama Maryam mahaifiyar Shaifu lokacin tana da tsohon cikin Khadija don haka ta dunga shayar da ita da madara kamin daga baya shima mahaifin Humaira Alhj Aliyu shima ya rasu sakamakon matsanan cin ciwon ciki daya kamashi da daddare da safe aka wayi gari ya rasu.

Haka Humaira suka taso da Khadija tamkar " yan biyo don suna mutukar kama komai nasu tare sukeyi tare suke zuwa makaranta insun dawo yayansu Shaifu yai musu lesson wataran kuma ammar ya chanjeshi don haka baxaka taba cewa ba mamace ta haifesu dukaba.


Sosai suke rayuwarsu cikin jin dadi har zuwa lokacin da Shaifu ya hada degree dinsa toh alokacin ne suka hadu da Ramla har matsananciyar soyayya ta kullu tsakaninsu lokacinne ya bujirowa da Alhj Ibrahim wato Mahaifinsa kan cewa yanason ya Auri Ramla shikuma a lokacin ya nuna rashin amincewar da don kowa yasan gidansu wajen rashin tarbiyya da rashin sanin girman nagaba dasu.


Sam Mama ma taki Goya masa baya don sunaso dansu ya sama musu zuri'a ta gari " amma so yariga ya rufewa Shaifu ido yakasa gane me ake hango masa zuwa lokacin sun shaku da Humaira sosai don yana ware lokaci yai wasa da kannensa sannan insunyi lefima yana cire wasa ya hukuntasu.


Ita kuma Humaira hakanne yasa take ganin kamar hakan sonta yake sbd yanda yake zagewa yayi wasa dasu tare da hira da son jin damuwarsu.


Wani lokaci Alhj Ibrahim shima ya tashi da matsananin cin ciwon ciki tamkar irin yanda dan uwansa ya tsinci kansa wancan lokacin hakan yasa duk suka karaya suka fidda rai ganin yanda yake jin jiki cikin wannan yanayin yace " yana da kudirin hada auren Aisha da Shaifu tun bayauba don haka bayason ya mutu vatare da ya cika burinsa ba kamar ya ganin ciwonnan bana tashi bane yanaji a jikinsa tamkar zaibi dan uwansa ne hakan yasa jikin kowa yayi sanyi "Shaifu ko sosai yaji baiji dadiba don Ramla itace zabinsa.


Haka yasa Mama ta kira masa Humaira ya tambayeta ko tanason Shaifu tako amsa masa da eh sbd da ita batasan Shaifu ya tunkari iyayensu da maganar wataba kuma a lokacin ta matukar jin sonsa a ranta.


Washe garin ranar a daddafe yaje ya samu liman suka yanke hukunci dashi  cewa gobe azo da komai sai a daura auren za'a sanar da mutane shima ya shaidama " yan uwansa yace" bashida matsalar hakan don ya shidamusu sunanan zuwa goben washe gari kuwa aka daura Aure Humaira na farin ciki allah ya cika mata burinta na auren yayanta wanda take mutukarso.


Shaifu yini yayi zuciyarsa ba -Ba abinda yakeso kamar ya auri Ramla  " Ramla batasan da yayi aureba don dama ita a Hostel take zaune ba a gidansu ba hakanne yasa ya danji sanyi" daren ranar allah ya yiwa Alhj Ibarahim rasuwa sunji mutuwar sosai don sunyi babban rashi mutum na gari ga kyauta da son zumunci gida ya hargitse sai koke koke-koke kakeji da adi'oin samun rahama.


Bayan anyi Arba'in Mama ta nemi shawarar Shaifu kan yaza'ayi da maganar Humaira ya kamata ace an kai maka ita gidanka fafur yaki yace" shi abatta anan ta kare makaranta kamin nan ankarasa gyare-gyare.


Tun Humaira tana damuwa da taga kamar bai damu da itaba ta share shi ta maida hankali kan karasa karatunta don dan wasan da yake dasuma ya daina " Mama ko ta dukufa wajen gyara "yarta.


Bayan shekara daya Ramla ta dage ta tubure dole saiya turo tunda sungama karatu itafa ta gaji da yawo da hankali aure dakeso suyi.


Yazo yasamu Mama da maganar tako ki amince tace" zaiyi da auren Humaira "'yace shidai amincewarta yakeso shidai duk zai iya rikesu.


Tace" Shaifu kamar yanda Babanka bai aminceba nima zan amince ka auri wata ka cuci " yar mutaneba.


Ganin taki amincewa yaje yasamu kawunsa wan Mama ya gaya masa yace" karya damu zaizo ya sameta washe garin ranar Yoko zo" daman  Maman na ganinshi tasha jinin jikinta don tason in badon girman abuba bazai zoba saidai yamata waya koya aiko tazo .


Bayqn da suka gama gaisawa ya gaya mata bukatarsa yace" inba sotake sufada wata halakarba ta amince tunda sunason junansu koma shima yai musu biyayya tunda ya auri zabinsu in allah yayi tana hannunsa sai allah ya shiryeta " haka dai mama ta amince ba son rantaba amma da sharadin Humaira ko tagama makaranta bazata zauna gidansaba.


Humaira da taji labarin ba karamin rashin da dadi tajiba amma haka Mama taita lallabata da bata hakurin da yardar allah zai karkato da hankalinsa ya gane gaskiyar abinda suke guje masa ta kara hakuri kadan tana kasa adu'a.


Cikin kankanin lokaci aka sha shagalin baki aka kai amarya daren farko Shaifu yasamu Ramla ba'a cikikkiyar budurwaba hakan yasa suka samu sabani" daga baya ya hakura ya rufa mata asiri suka dai-daita cikin wani lokaci kankani tafara sauya wasu sababbin halaye bata kulawa dashi da yayi magana saitayo kansa ga yawan fita da kawo kawayen banza ga rashin girmama "yan uwanshi cikin wannan yanayin yafara gano abinda ake gujemasa kuma yarasa gane wancan lokacin abinda yarufe masa ido ya kasa gano illar hakan.


*Continues*


Juyi ya karayi ba mifita hakan ya sanya ya mike dan dauro alwala ya kai kukansa ga allah.


Ramla tana shiga bedroom dinta ta latsa waya one ring aka dauka nan ko ta kara fashewa da kuka " Moxy kinga abinda Shaifu yai min yqu harda daga hannu ya mareni moxy har jibgata fa yayi kamar ya samu jaka" daga daya bangaren aka anshe "kutumelesi lalle wannan dan iskan Daughter yaka na aura masa " ninarasa yanda yanyi boka mai rankwal-kwal yakasa aiki a kansu wai sun jiku da ayar allah shi baya zuwa inda ayar allah take sai inda aka cire imani kuma nasan wannan munafukar uwarce sula.


Amma duk da haka karki saurara masa kicigaba da surfa masa masifa da bala"i "ya kudin danace kisamomin kinsamo min "';wlhy moxy da key dinsa yake fita dan iskan.


Yakike abu saikace ba mace ba kisan dabarar da zakiyu" toni moxy yazanyi nifa basan x nake da shiba wlhy don inya fara baya sassauta kuma muna kammalawa yake dauro alwala kobeyi wankaba bare boka yai aikinsa a lokacin ni nafison x da mai gadin gidannan  "to shikenan kiyi aiki da shawarar da nabaki dazu.


To moxy ta karasa maganar tana sheshshekar kuka " kiyi hkr nace ta fada tana datse wayar *(Wa'iyazibillah wacce uwace zataso jefa "yarta cikin wannan hali)*.



Post a Comment

0 Comments