TA AUREN MIJI*
🌰🌰🌰🌰🌰🌰
🍠🍠🍠🍠🍠🍠
*STORY WRITTEN*
*BY*
*UMMU SULAIMU*
*REAL SALMA FAROUQ*
*BISIMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM*
*Allah yanda nafara novel dinnan lfy kasa na kammalashi haka lfy kabada ikon amfani da fadakarwa da abubuwan dake cikinsa*
*Page 1 To 2*
Ramla wai baki jinane tun dazu ina ki hadamin ruwan wanka shine kika dawo parlour kika zaune ba breakfast ba ruwan wankan yaushe zaki chanja haline.
Kai dalla Malam dan dakata wai saifu ka auroni ne don na rinkama wahala ko an aura maka ni don ka wahalar dani kaifa nina gaji da dare ka hanani sakat da safe ka dameni da matsalolinka kai barafa kaji inma zaka je ka hada dakanka ka hada inma bazaka hadaba kayi kwaskwas ka fita haka.
Ran shaif in yai dubu ya baci amma saboda bayau yasaba jin kalaman dasukafi wannanba yasashi cewa shikenan ya huce ya watsa ruwa yayi shirin office ya fice ko break baiba don bai zai iya cin girkin masu aiki ba ko kwallonsa bataiba bare fatan adawo lfy sai tsaki datai ta gicciye ta kwanta.
Ko da lokacin dawowa office yayi gidan su saif ya huce ya parlour yasamu su Humaira da Khadija zaune suka kallo duk suka zube suna zuba mishi gaisuwa yako amsa cike da jin dadin gaisuwar kannen nashi.
Humaira ya kalla tare da zama yace " maza " yan kannena in kuna da damuwa ku gayamin kan na haura hurin mama don nasan tana sama tunda banganta kasaba.
Humaira ce tace " a'a wlhy yaya bamuda matsala ko Khadija" Khadija tace " eh haka yaya yace" to ba damuwa ina Autane ?
Auta sun fita da yaya Affan OK Bari na haura gurin maman toh yaya.
Kan Sallaya ya samu mama tana sallah don haka sallama yayi yashiga ya nemi huri ya zauna sai da ta kammala ta juyo ga shaifu fuskarta bayyane da murmushi sai kuma walwalarta ta dauke mikewa tayi ta isa kareshi ta zauna kusa dashi.
Sauka kasa yai ya tsugunna yace " Sannu Mama" Yawwa Shaifullah ya iyalin naka ? " lfy mama " amma saifu nidai hankalina bai kwanta da aurenka ba tun lokacin da kayishi nake ganin rama tattare dakai kodai bakajin dadinsa ne in na tambayeta kace ba komai kalli cikinka uwa ba " ya" yan hanji cikinsa yaushe rabonka da Abinci ta fada tare da tsareshi da ido kansa ya sadda don bayason sa mama cikin damuwa hakan yasa baison sanar da ita halin da yake ciki.
Ganin ta tsareshi da idone yasashi inda-inda alamar ba gaskiya a maganarsa yace" Mama tun sanda na fita office don ina sauri banyi breakfast ba" Hmmm mama race" sannan taci gaba da cewa Shaifullahi Sam da ban sonka da karyaba amma yanxu aure na nema ya koya maka duk fa abinda ke faruwa dakai na zuwa ya dawo min tun safe bakaci komaiba sokake ka kashemin kanka toh maganar gaskiya Shaifu bakai sa'ar mataba tun farko abinda najiyo ma kenan amma tamkar sun asirce ka amma ba komai akwai allah duk ranar da natabbatar da zargina ya kasance to tabbas zaudau mataki da yadace ba uwar da zata yadda a ringa wahalar mata da 'da.
Bari ina zuwa downstairs tayi ta kwadawa Humaira kira da sairi Humaira ta karaso cikin girmamawa tace" gani mama " Maza inaso samawa yayinki abinda zaici ki kaimasa sama sadda kanta tayi tace " toh Mama " mayar da kanta tayi kan Khadija wadda ta dukufa da kallo tace " to sarki Kallo ja'ira Maza bacemin kije ki tayata tashi tayi tana ta rufawa Humaira baya tana Daddoka kafa Mama tace"zaki samanne yarinya sam bakyason aiki kamar malalaciya.
*Tobe continue*
[6/22, 7:58 PM] +234 703 338 8648: 📝💋🍠🍠🍠🍠
*TA AUREN MIJI*
🌰🌰🌰🌰🌰🌰
🍠🍠🍠🍠🍠🍠
*STORY WRITTEN*
*BY*
*UMMU SULAIMU*
*REAL SALMA FAROUQ*
*PAGE 9 TO 10*
Tare da sulbi da sheki juyi yayi ya dauki pillow ya rungume tunanin yadda za'ai Mama ta amince da bukatarsa na bashi Humaira yake yasan ko giyar wake yasha yanxu baxai iya tunkararta da wannan maganarba.
*Asalinsu*
Iyayensu Mazauna garin kanone tun iyayensu gabanin su rasu mahaifin Shaifu wane ga mahaufin Humaira uwa daya uba daya runkwanta Humaira ya dawo hannun Iyayen Shaifu ne tunda allah yaiwa Mahaifiyar Humaira rasuwa wato Amina" Amina ta ruga maihaifin Humaira rasuwa mai suna Aliyu "tun lokacin da ta duro duniya allah yai mata cikawa don haka rukon Humaira ya dawo hannun Mama Maryam mahaifiyar Shaifu lokacin tana da tsohon cikin Khadija don haka ta dunga shayar da ita da madara kamin daga baya shima mahaifin Humaira Alhj Aliyu shima ya rasu sakamakon matsanan cin ciwon ciki daya kamashi da daddare da safe aka wayi gari ya rasu.
Haka Humaira suka taso da Khadija tamkar " yan biyo don suna mutukar kama komai nasu tare sukeyi tare suke zuwa makaranta insun dawo yayansu Shaifu yai musu lesson wataran kuma ammar ya chanjeshi don haka baxaka taba cewa ba mamace ta haifesu dukaba.
Sosai suke rayuwarsu cikin jin dadi har zuwa lokacin da Shaifu ya hada degree dinsa toh alokacin ne suka hadu da Ramla har matsananciyar soyayya ta kullu tsakaninsu lokacinne ya bujirowa da Alhj Ibrahim wato Mahaifinsa kan cewa yanason ya Auri Ramla shikuma a lokacin ya nuna rashin amincewar da don kowa yasan gidansu wajen rashin tarbiyya da rashin sanin girman nagaba dasu.
Sam Mama ma taki Goya masa baya don sunaso dansu ya sama musu zuri'a ta gari " amma so yariga ya rufewa Shaifu ido yakasa gane me ake hango masa zuwa lokacin sun shaku da Humaira sosai don yana ware lokaci yai wasa da kannensa sannan insunyi lefima yana cire wasa ya hukuntasu.
Ita kuma Humaira hakanne yasa take ganin kamar hakan sonta yake sbd yanda yake zagewa yayi wasa dasu tare da hira da son jin damuwarsu.
Wani lokaci Alhj Ibrahim shima ya tashi da matsananin cin ciwon ciki tamkar irin yanda dan uwansa ya tsinci kansa wancan lokacin hakan yasa duk suka karaya suka fidda rai ganin yanda yake jin jiki cikin wannan yanayin yace " yana da kudirin hada auren Aisha da Shaifu tun bayauba don haka bayason ya mutu vatare da ya cika burinsa ba kamar ya ganin ciwonnan bana tashi bane yanaji a jikinsa tamkar zaibi dan uwansa ne hakan yasa jikin kowa yayi sanyi "Shaifu ko sosai yaji baiji dadiba don Ramla itace zabinsa.
Haka yasa Mama ta kira masa Humaira ya tambayeta ko tanason Shaifu tako amsa masa da eh sbd da ita batasan Shaifu ya tunkari iyayensu da maganar wataba kuma a lokacin ta matukar jin sonsa a ranta.
Washe garin ranar a daddafe yaje ya samu liman suka yanke hukunci dashi cewa gobe azo da komai sai a daura auren za'a sanar da mutane shima ya shaidama " yan uwansa yace" bashida matsalar hakan don ya shidamusu sunanan zuwa goben washe gari kuwa aka daura Aure Humaira na farin ciki allah ya cika mata burinta na auren yayanta wanda take mutukarso.
Shaifu yini yayi zuciyarsa ba -Ba abinda yakeso kamar ya auri Ramla " Ramla batasan da yayi aureba don dama ita a Hostel take zaune ba a gidansu ba hakanne yasa ya danji sanyi" daren ranar allah ya yiwa Alhj Ibarahim rasuwa sunji mutuwar sosai don sunyi babban rashi mutum na gari ga kyauta da son zumunci gida ya hargitse sai koke koke-koke kakeji da adi'oin samun rahama.
Bayan anyi Arba'in Mama ta nemi shawarar Shaifu kan yaza'ayi da maganar Humaira ya kamata ace an kai maka ita gidanka fafur yaki yace" shi abatta anan ta kare makaranta kamin nan ankarasa gyare-gyare.
Tun Humaira tana damuwa da taga kamar bai damu da itaba ta share shi ta maida hankali kan karasa karatunta don dan wasan da yake dasuma ya daina " Mama ko ta dukufa wajen gyara "yarta.
Bayan shekara daya Ramla ta dage ta tubure dole saiya turo tunda sungama karatu itafa ta gaji da yawo da hankali aure dakeso suyi.
Yazo yasamu Mama da maganar tako ki amince tace" zaiyi da auren Humaira "'yace shidai amincewarta yakeso shidai duk zai iya rikesu.
Tace" Shaifu kamar yanda Babanka bai aminceba nima zan amince ka auri wata ka cuci " yar mutaneba.
Ganin taki amincewa yaje yasamu kawunsa wan Mama ya gaya masa yace" karya damu zaizo ya sameta washe garin ranar Yoko zo" daman Maman na ganinshi tasha jinin jikinta don tason in badon girman abuba bazai zoba saidai yamata waya koya aiko tazo .
Bayqn da suka gama gaisawa ya gaya mata bukatarsa yace" inba sotake sufada wata halakarba ta amince tunda sunason junansu koma shima yai musu biyayya tunda ya auri zabinsu in allah yayi tana hannunsa sai allah ya shiryeta " haka dai mama ta amince ba son rantaba amma da sharadin Humaira ko tagama makaranta bazata zauna gidansaba.
Humaira da taji labarin ba karamin rashin da dadi tajiba amma haka Mama taita lallabata da bata hakurin da yardar allah zai karkato da hankalinsa ya gane gaskiyar abinda suke guje masa ta kara hakuri kadan tana kasa adu'a.
Cikin kankanin lokaci aka sha shagalin baki aka kai amarya daren farko Shaifu yasamu Ramla ba'a cikikkiyar budurwaba hakan yasa suka samu sabani" daga baya ya hakura ya rufa mata asiri suka dai-daita cikin wani lokaci kankani tafara sauya wasu sababbin halaye bata kulawa dashi da yayi magana saitayo kansa ga yawan fita da kawo kawayen banza ga rashin girmama "yan uwanshi cikin wannan yanayin yafara gano abinda ake gujemasa kuma yarasa gane wancan lokacin abinda yarufe masa ido ya kasa gano illar hakan.
*Continues*
Juyi ya karayi ba mifita hakan ya sanya ya mike dan dauro alwala ya kai kukansa ga allah.
Ramla tana shiga bedroom dinta ta latsa waya one ring aka dauka nan ko ta kara fashewa da kuka " Moxy kinga abinda Shaifu yai min yqu harda daga hannu ya mareni moxy har jibgata fa yayi kamar ya samu jaka" daga daya bangaren aka anshe "kutumelesi lalle wannan dan iskan Daughter yaka na aura masa " ninarasa yanda yanyi boka mai rankwal-kwal yakasa aiki a kansu wai sun jiku da ayar allah shi baya zuwa inda ayar allah take sai inda aka cire imani kuma nasan wannan munafukar uwarce sula.
Amma duk da haka karki saurara masa kicigaba da surfa masa masifa da bala"i "ya kudin danace kisamomin kinsamo min "';wlhy moxy da key dinsa yake fita dan iskan.
Yakike abu saikace ba mace ba kisan dabarar da zakiyu" toni moxy yazanyi nifa basan x nake da shiba wlhy don inya fara baya sassauta kuma muna kammalawa yake dauro alwala kobeyi wankaba bare boka yai aikinsa a lokacin ni nafison x da mai gadin gidannan "to shikenan kiyi aiki da shawarar da nabaki dazu.
To moxy ta karasa maganar tana sheshshekar kuka " kiyi hkr nace ta fada tana datse wayar *(Wa'iyazibillah wacce uwace zataso jefa "yarta cikin wannan hali)*.
0 Comments