SPINACH RICE WITH PEPPER CHICKEN
INGREDIENT
*SPINACH RICE*
Rice
Spinach
Egg
Oil
Albasa
Black pepper
*PEPPER CHICKEN*
Attaruhu/albasa
Maggi/ gishiri
Soyayyar kaza
Red pepper
Green pepper
Carrot (optional)
Tomatir(optional)
Oil
PROCEDURE
STEP 1
*Spinach rice*
*Dafarko xakiyi per boilng din rice sai ki tace ta a kwalanda ruwan ya tsane.
STEP 2
*Xaki yanka spinach da albasa sai ki wanke ki tsane ruwan.
STEP 3
*Xaki Fasa egg dinki sai ki kadashi sosai kisa black pepper aciki.
STEP 4
*Xaki daura tukunya akan wuta sai ki xuba mai kadan aciki idan yayi xafi sai ki dakko spinach dinki da albasa sai ki xuba aciki ki juya sai ki dakko egg dinki ki xuba aciki kiyita juya har sai egg din ya soyu sai ki xuba rice dinki aciki ki juya sai ki rufe ta, ta turara sai ki sauke kisa acikin kula shikkenan kin gama spinach rice dinki.
STEP 5
*PEPPER CHICKEN*
*Xaki wanke attaruhu da tumatir sai kisa garlic sai kiyi grating dinsa.
STEP 6
*Xaki wanke albasa da green pepper da red pepper sai ki yanka su sai ki hade green da red pepper waje daya banda albasa sai carrot kuma kiyi grating dinsa.
STEP 7
*Xaki daura tukunya akan wuta sai ki zuba mai aciki kisa albasa ana bukatar albasa da yawa sosai idan ta fara soyuwa sai ki xuba attaruhu aciki kiyita juyawa sai kisa maggi da gishiri da curry sai ki dakko kaxa ki xuba aciki sai ki juya sosai ki rufe yaya kamar 5mins sai ki bude ki xuba red pepper da green pepper dinki aciki sai kisa carrot dinki aciki sai ki juya ki rufe yayi kama 2-3mins sai ki sauke shikkenan kin gama pepper chicken dinki.
STEP 8
*Xaki dakko spinach rice dinki sai ki xuba acikin plate sai ki xuba pepper chicken dinki a gefe sai kica da ita, xaki iya yin onion sauce sai kici da ita ko kuma duk miyar da kike so etc..................
0 Comments