NURUL KALBI
((( hasken zuciyata )))
Page 6⃣
Na ummeey matar manya
Ina mika godiya sosai gareku masoyana masu karamin karfin guiwa Amina Usman saudin mama ashnur,Uwancy mk.....Allah yabar Kauna
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Unaisace tafito daga wanka cikin sauri tanscewa ayyya ammina nayi late fa kuma kikaki tadani koh,tafada cikin ahagwaba tanashirin yin kuka.ammitace to kiyi sauri kizo ga kununki ko tea zanmiki tace a a ni inagama vazan tsaya karyawa ba ammina meeting fa xamuyi yau kuma wlh very important ammitace to Allah bada Sa,a tace Ameeen
9:00 am tashiga dakin taron nandai tabayarda hakuri akaci gabada gudanarda metting din ciki harda nakarin girmanda akayimata Na kokarinda tai da case din unais kafin awatse
Agajiye takoma gida ammina ammy tadinga kwalawa ammy kira nadawo fa cikin kicin ammy tafito tace to sannu da dawowa Yar ammy rarungume ammiy
Tace,INA abbana baidawohane ammt tace e baidawoba yana hanya bayan tai wanka taci abunci tazo takwanta jikin ammy dake zaune kan tabarma cikin yamutsa fuska tace, Allah ammy...saikuma taishiru ammy cikin kaunar yar tata tace yadai Yar ammy gayamun miyafaru cikin shagwaba tace ni cikina ke ciwo sosai ammy ta kafe yar tata da idanu cikin son tagano gaskiyar Yar tata anya ko dai ciwon natane wato ciwon (Mara) domin shine ciwonta duk month duk month idan yayi to tanacikin fargaba tai tunani lallai yau date din unaisa ne tajuyi cikin tausayi da kulawa tace to bari ahada maganinkoh unaisa cikin kukan shagwaba tace tace uhum uhum ammy Na kinsan banasom magani koh ammy tace aikuwa dole kidaure kisha bare wananfa ba da dacine da shiba unaisa ta girgiza kai tanafadin o o eyya ammyna nikam banaso ko shine amma tasoma tafida tan girgiza kai ammy tace o ni unaisa anyakoh unaisa tace washhhhhh ammyna cikina cikin wani irin voice ammi tace unaisa anyakoh zaki iya wankan jego haihuwafa zakiyi cikin shagwaba tadago ammi nikam vamazanyi aureba fa ammi tai dariya tace unaisa Allah shiryamin ke tashi jeki kwanta ahankli ammy takamata takaita dakinta ta kwanta
Aikuwa da gyar raga Safiya rawaye domin wani irin ciwon da zazzabi yarufeta gaciwon Mara maisanNi ( meansis) ai kuwa ammt datashigo da safe cikin rudewa tayo kan unaisa tace unaisa meyasameki batama iya magana da Saudi ammy taje takira Abba yazo da sauri Dan yaga halinda yartasu keciki yanaxuwa yaganta cikin wani hali domin batasan inda kantayske ba da Sauri yafita yaje domin yasamo adaidaita da zaikausu asibity
To anan zandakata masu karatu mahadu a page 7⃣
By
Matar manya
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:18 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata )))
Page 7⃣
Na ummey matar manya
Ina godiya masu kirana dama wayanda basu sami numberna ba suka kirani nagode sosai gareku masoyan wanan novels din Alla yabar kauna ngd sosai
Arfat ne ketayiwa su Dady da Momy rigima shihayason drive yakaishi skull yau Dady yakeso yakaishi dole Dady yatashi ya daukeshi suka fito saiga body guide suntaso Dady yadakatar dasu yace shikadai kadai yakeson yafita dole sukaja suka tsaya dady yabude gaban motar yasakashi ya ajiyemai school box dinshi a baya sanan yashiga yaja suka tafi a hanya arfat yadimga zubamai surutu harsuka iso makarantar ahanyarsa tadawowane ya tsaya a inda yaga abban unaisa tsaye yanajiran abun hawa Dady yasauke glass dim motar yaiwa Abba salama Abba ya amsa bayan sun gaisa Dady ketambatar Abba ,bawan Allah inazakajene haka nawuceka dazun da zanwuce sannan harnadawo bakasami abun hawaba inba damuwa kashigo naragema hanya mana ,Abba yace, wlh alhaji yatace batada lafiya takecikin wani hali to shine naketa Neman adaidaita muje asibiti,Dady yace subhanalah to shigo muje saimudauketa muje assibitin koh , to shinkk Abba yace tashiga sukaje yanunakai kofar gidan sukayi paking abba yashiga gidan bajimawa suka fito Dady yabude masu motar suka shiga sai hospital Na kuddi privet Dady yakaisu aka karbeta da gaggawa akashiga da ita bayan 30mt Dr yafito yace your higherness pls muje office bayan sun zauna nanne Dr yamika gausuwa gun megirma governor sanan ya kemasu bayanin abunda kedamunta ciwon marane Na mensis wato period Na mata Dady yace tomiye solution din ciwon yanzu Dr yace maganinsa kawai kumata aure , Dady yace kananufin kenan irin Na son ne Dr yaimurmushi yace a a ranka shidade Na unais dabanne da wanan domin shinashi Na Sha awa ne sperm ne yatararmushi a Mara shiyasa mukace amashi aure dimin yasami saukin abun itakuwa nata daskararen jinine ya tsayamata a Mara shiyasa mukace a Mata aure domin idan tai having sex da mijinta ya sadu daita 🙈 to wanan abun zaidawo normal ankai karshen ciwon insha Allah dady neyace insha Allah zamunemi mafita sukaya sallama suka fito nan Dady kesanarda Abba shima yaronshi irin wanan ciwon yake domin haryanxu idan abun ya motsamasa saiya kwanta asibiti a can American Abba yace a a to Allah ya sawake Yamana magani suka amsa da ameen nan suka Shiga dakin da aka kwantarda unaisa lokacinda suka shiga harta ma farka harma Momy nabata abunci nan Dady yaiwa unaisa sannu ta amsa cikun jin kunya nan Dady yaji son yarinyar yashiga jikinshi lokaci daya nan yamasu salama yace saiyadawo sukamai godiya abbah yarakashi har gun mota sanan ta dawo
Dady ne ke labartawa
Momy duk abunda yafaru Momy mataji tausayin su sosai tace itaka zata da gamma idan zaikoma yace Allah kaimu matata takaina shiyasa nakekara sonki sabida kinada tausayi tai murmushi tace ai Kaine kakoyamin mijina.. Nikuwa Na saki baki da hanci da ido ina kallon harda soffima da love 😅
momy yamma Momy tasa akashirya abunci da kayan marmari mai rai da lapiya akashirya arfat sanann suka wuce lokacikda suka iso Momy tai mamakin ganin unaisa yarinyar fara Ta's,s Fulani sak ga kyau ga kyaun hali domin Momy tayaba da mutuncij unaisa taji tana kaunar yarinyar sosai nandai suka dinga fira da momyn da ammy arfat kam yanajikin antyn Sa Abba kuwa sunje sallar magrib da Dady Anty dijama tazo ai nan suka game da fira su momy suka fita unausa nabawa arfat abunci yanaci Anty dija tace kings kuwa yanda kika rame tace,yo ba doleba wlh Anty nikadai nasan azabarda nikesha Anty dija tai dariya tace, yo.ai kadan kenan idan kinzo haihuwa koh, hmmmm anty tafada ai kuwa unaisa tasamata kuka , itabataso anty ki daina arfat ma yafara kuka yace antyana wayene yatabaki gayamun idan dadyna yazo yamasa bulala koh Anty dija tadinga dariya tace, to kingani kinsaka yaronki kuka ,unaisa ta harari antyn sanan rai kissing arfat tace sorry my boy cikinane keciwo yace ,kawo namiki addu a koh,dadyna yace idan akai adu a zaidaina tace to my boy rakuwa daga rigarta Sama tabude cikinba , yadinga tofamata yawu yanacewa bis bis bis 😂😂 ahaka haryai bacci ta gyara masa kwamciya ajikinta hakadai sukaci gaba da fira har mijin Anty dija yazo sukamata salama suka suka tafi sumomy da zasu wuce akayi akayi amma arfat yaki shigun Anty zai kwana ai kuwa suka tafi suka barmata yaronta
A hanyarsu ne suke tautauna al amarin Dady yace yanaganin idan sauka hada unaisa da unais ba barakin farinciki za ayiba Momy tace amma kuwa anya yaronan zai amince Dady yace ai badolene saiya aminceba mukebashi umarni yabi bashi kebamuba Momy tace, hakane kuma yanxu mahaifin yarinyar kawai zanfadawa maganar duk yanda mukai zamusanar da yaran ai koh ,Momy ta amince cikin murna da farinciki sukadinga sanya albarka.......
Hmmmmm wasa akace farin girki su Dady basusan meke going tsakanin unais da unaisa
Anan zan dakara saimun hadu kudai kubiyo ni domin jin cigaban labarin
Pls sisters need your prayer nagode sosai
🌺🌺🌺♥♥♥🌺♥💋
By ummey matar manya
081316386.....
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:18 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUl KALBI
((( Hasken zuciyata)))
Page 8⃣
Na ummey matar manya
Ina godiya sosai gamasoyan wanan littafin Na nurul lalbi kwana biyu kunji shiru sisters wayanda suka kirani dama wayanda sukamin magana a what's app nagode sosai musaman ma Ameena Aliyu Jabo
Nana Asma u kll
Yam mama
Ina godiya sosai da karfin gwiwa da kuke karamin Allah bar zumunci
Da safe su Dady suka shirya sukaje assibiti sika duba unaisa takwaji sauki sosai bayan Abba da Dady sunfita waje ne Dady kewa Abba bayani cikin dattakoh Abba koh ya fahimta domin yace intashine ba matsala amma idan yan uwansa sunzo zaigayamasu duk yanda akayi Dady yace to Alhamdulilah Allah yasa muji alkhairi nandai sukacigaba da tattauna Al amarin
Lokacinda suka koma dakin su ammi nekawai kefira su arfat da unaisa duk sunyi bacci an an sukayi hamdala sukagayawa su ammin duk yanda sukayi nan Momy tahau murna dajin Abba ya amince domin tafi kowa murna nan sukayi fatan alkhairi kafun suka wuce gida itada Dady nan Dady yacewa wani yaronsa yanason ahadamai meeting Na gaggawa kankace me main falonsu yacikafa yan family bayan bude taroda adu a nanne Dady kesanarda yan uwansa dana Momy ai kuwa dukansu sunyi murna da farin ciki Sosai abangaren abbama haka akayi kowa kowa Fatah Alkhairu yakeyi dasafe da su Momy suka hospital ansalamesu nan dady yadebesu saigidansu unaisa nashiga wanka kawai tai taiwa arfat suka kwanta sai bacci su Abba suka shiga dayan dakin suke tautaunawa yadda abin ketafiya Dady yace nanda sati daya yakeson adaura auran dasauri yakesok ayi abun daga baya idan Angon ya dawo ayi shagulan biki da komima amarya ta tare abbah yace ammafa alhaji da amin uzuri domin ni banshirya ba Dady yace bana bukatar komi ahanunka nizanyi komi yarinyace mukeso kuma ambamu Allah yatayamu riko suka amsa da Ameeen nan sukayi sallama zasu wuce Momy kerokon abata unaisa taje da ita kafin daurin auren zatadawo taleka dakin takwacin Sa a tafarka nan tashirya tadauki yaronta suka tafi tare batareda tasan komi kefaruwa ba suna isa gidan suka tararda Anty SA,A kanwar momyce Anty Sa a wayayyace Yar duniya Yar kasuwace tanayawan tafiye tafiye Dubai London saro kaya tana auren wani mekudine anan garin daya suke dasu Momy sokoto kenan tazone suyi magana akan auren unais dataji yataso domin Dan gidantane sosai suke shiru zata fada kasa sirrinta shima itakadai yakegayawa sirrinsa kuma tabahi shawara suna wasa daahi sosai Anty Sa,a sukekiranta
Bayan shigansu falon ne takemasu barka da zuwa unaisa taduka har kasa tagaidata Anty Sa,a dai sai kallon kyakyawar budurwar take domin ta burgeta sosai Momy takira mai aikinsu tace Takai unausa dakinta nakusa dana momyn bayan sunwucene Momy kwcewa Anty Sa,a kinga amaryar takunanfa cikin happy Anty Sa,a tace Allah yayata walahi ina ganinta azuciyata saida nahangowa yarona ita kai kai kai 💃💃wanan dirarriyar budurwa haka haka dai sukadinga firansu Na yan uwanjuna dakuma sanya albarka kafin sukayin salama Anty Sa,a tawuce
Ana jibi daurin aurene Momy tatura unaisa gidansu domin ammy takira tacetadawo gidan gasu Anty dija sunason ganinta lokacijda ta iso gidan yacika makil tanata mamaki hartashiga ciki tanata kwalawa ammynta kira ammt tazo Sa sauri tace yauwa kimzo Yar albarka zomije abbahnki nason ganinki kafin dija tazo tashiga nanakota itadai unaisa tanajin fasuwan gaba tagaida abbanta ya amsamata cikin kulawa da hikima irin na iyaye yake shedawa Yar tasa halinda akeciki cikin rarrashi yace yakika ce unaisa kin amince unaisa cikin kuka tace E abbah na amince kukane yaci karfinta ðŸ˜. Abbah cikin farin ciki da tausayawa yarsa yace ngd ngd sosai yata kuma insha
Zakiyu fahari da wanan auren bayan tafito dakinne mutanen sai guda ake yirri kaga amarya kinsha kamshi tanashiga dakin jiri tadebeta saida dija tetareta zarafadi sannu takemata unaisa kuwa saikukatake anyu rarrashi amma abanxa Dan kwana na barawone shiyasa yadauke unaisa😂 Safiya tawaye taisallah takoma ta kwanta dija takawo mata kunun tsamiya da bread da kosai amma fir takici said a anty dija taida gaske sanan tadan tabaci takwanta Anty tace tashi magaja zamiyi tatashi zaune nan antyn ke rarrashinta data kwantarda hakkalinta domin bayanxu zata tareba saiyadawo
Ananne taji saukin lamarin tarage kukan nan Anty Nafee tashigo itakuwa Yar taubashin abbah CE itama tai aure tazauna kusa da unaisa tace yoke Anty dija haka za ayi amaryar bawani kimtsi Na ni,ima ajikinta ai inkanada kyau kakara da wanka koh, dija tai dariya tace keko anfadamiki hakska mazaki yadda ai wlh gyara saitagaji ciki da waje ai lokacin baba kekuwa aure kawai akadauera fa bayanxu zata tareba sukayi dariya suka tafa unaisa ko tsaki tai tace nagawanda za a kai sukace amarya ba kya laifi koda kin kashe Dan masu gida unaisa koh tasmasu kuka wiwi dagudu sukabar dakin domin sunajim ammy nakiransu
Ango unais fa Dady yamai waya yagayamai komi cikin daure murya Dady yace gobene kuma daurin auren amma basaikazoba saikadawo Hutu za ayi biki amarya Tatare koh, Dady yafada unais kuwa yai mutuwar tsaye cikin bugum zuciya da jarumtar irimtashi namijin duniya yace Dady amma ...Dady yace dakata umarni nakebaka bashawara ba yadd yarinyar tai biyayya kaibazaka itayimin biyayarba koh itama yarinyar basotakeba fa amma taibiyayya cikin mamaki yace itama bataso Dady miyasa kokungaji da nine kukeson mun auren dole Dady yace kokadam aiwanam ne so my son karkadamu kanji komai zai nomal imsha Allah kakulda kanka sukai salama jikin unais amace yakashe wayar.......
Tirkashi to masu karatu ajan zandakata saukuma munhadu a page9⃣
0 Comments