Ikhramm hausa novels 3


 Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 41..... Da

alama mutumin yyi mmkin ganinsu ya karaso

har inda suke, Mami na rike da hannun Ikram

tace "ina yinin mu Alhaji" yana linke jaridar

hannunsa ba tare da ya kalleta ba yace "lfya

qlau ya aiki" tace "Alhmdllh" ya juya yana

kallon Khaleel da ya durkusa har kasa kansa

a duke yace "ina yini Abba" kallonsa kawae

Abban ya tsaya yyi snn yyi ma Mami sae da

safe yyi cikin gida ba tare da ya amsa

gaisuwar ba, Khaleel ya mike tsaye da kyar

yana kallon Maminsa, hannu ta mika masa

alamar ya bata makullin motar, ya mika mata

ta bude bayan mota tace "shiga Ikram" Ikram

ta juya tana kallon Khaleel dake tsaye har

lkcn snn ta shiga motar, Mami ta bude

maxaunin driver ta shiga ta tada motar,

juyawa Khaleel yyi a sanyaye ya koma cikin

gidan, Ikram tace "Mami yaya Khaleel baxae

xo gida damu bne" Mami tace "xae xo" Ikram

kmr xata yi kuka tace "to ba gashi ya koma

ciki ba" Mami tace "nace maki xae dawo

Ikram" Ikram tayi shiru tana binsa da kallo

har ya shiga falon, Mami ta ja motar suka

bar gidan. Suna isa gida Mami ta gama parkn

ta fito ta bude ma Ikram motar ta fito,

hawaye ta gani kwance a fuskarta, Mami ta

dafa ta da mmki tace "me ya same ki dota,

kukan me kike" ta fashe mata da kuka tace

"ba yaya Khaleel bne bae xo damu ba" Mami

tayi murmushi ta daga fuskarta tana

kallonta tace "nace maki yana nn dawowa

dota" fitowa da ita tayi daga cikin motar ta

kulle motar snn ta kama hannunta suka yi

cikin gida, har karfe sha daya Ikram bata yi

bacci ba tana xaune falo duk da Mami ta

kashe TVn, Mami ta gama abinda take tace

"mu je mu kwanta dota" Ikram ta girgixa

mata kai kmr xata yi kuka tace "ni yaya

Khaleel nake jira"

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar

42......

Washegari Ikram na xaune dinnin sanye da kayan

makarantar ta tana break, khaleel ya sauko cikin

shirin fita office bayan ya sallami Maminsa, ya

karaso dinnin din yana kallonta, bata ko kalli inda

yake ba sae cin bread da butter take abunta, ya

xauna kujeran dake kallon nata yana kallonta

yace "baki iya gaisuwa ba ne" murguda masa

baki tayi tace "ehh" mikewa yyi, ita ma ta mike

da sauri xata gudu ta kwabar da kofin tean

gabanta duk ya xube kan dinnin din da jikinta,

xaro ido tayi tana tafe hannu tace "shknn ka

xubar min da tea a uniform dina sae naje na nuna

ma Mami" rikota yyi da sauri ya yo waje da ido

yace "lah karya xaki yi min" kan tace kmai ya

durkusa gabanta sanin yau mai raba shi da Mami

idan taga uniform din nn sae Allah, cikin lallami

ya shiga cewa "to to yi hkuri, wllh xan baki

chocolate" kmr xata yi kuka tace "to kalli uniform

dina" mikewa yyi yana kalle kalle kmr munafuki

ya ja ta suka wuce sama ya shiga da ita dakinsa

ya kulle kofar yana kallonta yace "to gaya min

inda uniform din ki yake" tace "ko ba cikin drawer

Mami take ajiye min ba" juyawa yyi yace ina

xuwa ya fita, ba a dau lkci ba ya shigo rike da

wani uniform din yace "to cire ki sa wnn"

murguda masa baki tayi ta juya masa baya tace

"to cire min button" ba musu ya cire mata, har ta

daga pinafo xata cire ta juya da sauri tace "lahh

kana so ka kalleni ne, ka juya joor" da sauri ya

juya mata baya yana murmushi, tayi tsaki ta cire

pinafo din, sake juyawa tayi tana kallonsa dae

dae lkcn da shima ya juyo suna hada ido ta

kwala ihu tana kiran mami tana cewa "wllh

kallona yake yi Mami" da sauri ya rufe kofar

dakin jin Mami ta bude dakinta, ya durkusa

gabanta yace "wlh rufe idona xanyi bari ma ki

gani" rufe idon yyi da kansa ya shiga cire mata

sauran uniform din ya mayar mata da sabon da

ya dauko yana sa mata pinafo Mami ta bude

kofar dakin, mikewa yyi da sauri, Mami na

kallonsu da mmki tace "meye hka Khaleel" kasa

ce mata komai yyi, ta juya tana kallon Ikram.

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~  By Khaleesat Haiydar      43......  Mami ta karaso kusa da su fuskarta daure tana kallon Ikram tace "me kike yi a nn" Ikram ta bata fuska kmr xata yi kuka tana nuna mata Khaleel tace "ko ba shi bane ya xuba min ruwan tea a uniform dina shine sae ya kawo ni dakinsa wae don kar ki ganni kuma yaje ya dauko min wani uniform, shine kuma naga yana kallona da nake sa uniform din......" tsawa Mami ta daka mata tace "fita kar in buge maki baki na aike ki gun Khaleel, ko nace ki je kusa da shi?" ta juya tana kallon Khaleel da ya kasa daina kallon Ikram, ranta a bace tace "a kan wani dalili ka xuba mata ruwan tea a jiki Khaleel?" ya marairaice mata yace "wllh Mami bani na xubar mata tea a jiki ba karya take min" Mami ta masa mugun kallo ta kwashi uniform din da ya cire mata ta watsa masa su tace "to ka tabbatar ka wanke su ka shanya kafin ka bar gidan nn don bbu bawan ku" tana kai wa nn ta fixgo Ikram dake tsaye tana kakalo hawaye tayi waje da ita, wani tean ta kuma hada mata ta koma sama ta dauko jakarta da takalmanta, khaleel ya dde tsaye bayan fitarsu daga karshe ya cire suit din jikinsa yyi unbotton din hannun rigarsa ya cire tie din wuyarsa ya duka ya dauki uniform din ya shiga bathroom dinsa ya shi ga wankewa don ba wuta bare ya saka cikin machine, yana gama wankewa ya fito xae je shanya shi a garden ya tarda su a falo Mami na gyara mata takalminta, kallo daya Mami tayi masa ta dauke kanta tace "kuma ka tabbatar ka gyara dinnin din can kafin ka bar min gida, don bbu me gyara maka" Ikram tace "Mami shi ma xae yi latti fa, kice mama jummai ta taya sa gyarawa" Mami ta galla mata harara tace "rufe min baki" ta turo bakin kmr xata yi kuka tayi shiru, jummai dake kitchen tana jin su tace "Mami ya bar shi kawae xan gyara ae aikina ne" Mami tace "ae kuwa sae ya gyara kafin ya bar gidan nn, wani ya xubar masu, aikin dake gabanki ma ya isheki" sch bus ne ya shiga horn bakin gate, Mami ta dauki car key dinta da mayafi ta kama hannun Ikram ta sallami jummai suka yi kofar fita, Ikram ta juya tana kallon Khaleel dake tsaye stairs yana kallonsu ta daga masa hannu snn suka fita daga falon, jummai tayi dariya tace "je ka ka gama shirinka kayi tafiyar ka babana xan gyara" murmushi kawae yyi ya haura sama.    Ikram kmr xata yi kuka tace "Mami to yaushe xaki dawo ni bana son wnn gidan nasu mutane sun yi yawa ciki, sae suyi ta kallona, ni ki bar ni wajen yaya Khaleel in dinga kwana da shi, yaya Khaleel kace Mami ta bar ni wajen ka" Khaleel ya galla mata harara ta madubin mota yace "wa xa a bar ma ke" Mami tace "nace gobe idan jummai ta dawo xata xo ta dauke ki ki tsaya wajenta kafin in dawo" Ikram bata kuma cewa komai ba sae xumbure xumburen da take har suka isa gidan, bayan sun fito Mami tace ma Khaleel "xan kiraka idan na tashi komawa gida" yace "to Mami" ya juya yana kallon Ikram ya daga mata hannu yana mata gwalo, ta murguda masa baki Mami ta ja ta suka shiga cikin gidan, basu tar da kowa cikin falon ba Mami ta haura sama da ita tayi sallama dakin Momy suka shiga, tana xaune kan darduma rike da caxbi alamar ta idar da sllh knn, ta mike tace "A'a sannunku da xuwa daga ina hka" Mami tace "wllh daga gida muke" ta xauna suka gaisa snn tace "sauri nake wllh Hajiya, yau da daddare xan kama hanyar germany, may b in yi sati daya, shine na kawo maki dota na ta dinga tafiya sch da islamiyya daga nn kafin in dawo, jummai me mana aiki jiya ta tafi kauye gun yar ta ta haihu, kila ita ma tayi sati daya" Momy tace "to shknn Hajiya ae wnn ba matsala bane, kayayyakin ta fa" Mami tace "khaleel xae kawo mata gobe, ynxu kayan makarantar ta kawae na xo da" Mami bata wani dde ba ta sallami Momy bayan ta kira Khaleel yace mata yana kofar gida, kuka Ikram ta shiga yi wae ita baxata xauna ba, momy tace "haba Ikram baki san ni bane" dafa ta Mami tayi tace "gobe xan xo in dauke ki dotana amma fa sae naga kin daina kukan nn" shiru Ikram tayi tana kallonta, Momy ta dauko chocolate dayawa ta mika mata ta karba tana kallonsu, Mami tayi dariya tace "kmr ko kinsan dotan nawa akwae son chocolate" Momy tayi dariya tace "ae naga yanda tayi ta murna wancan ranar da Aliyu ya bata" Mami ta dan yi still kmr warce ta tuna abu, sae kuma ta juya tana kallon Momy tace "don Allah kar ki bari Aliyu yana shisshige mata bana so" Momy tayi dariya tace "sbda me Hajiya" Mami tace "hka nn kawae bana so" ta daga ma Ikram hannu snn ta yi sallama da Mami ta fita daga dakin.

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~  By Khaleesat Haiydar     44....  Da daddare Ikram na xaune daki tana assignment dinta, momy kuma na wanka, seeyama ta shigo dakin daukar text buk dinta, Ikram tace "ni xan bi ki inda xa ki" Seeyama tayi murmushi tace "ae bbu inda xanje Ikram kallo muke a falo" Ikram ta mike da sauri tace "nima kallon xanyi" bata jira me Seeyama xata ce ba ta fice da sauri, seeyama ta bi bayanta ita ma da sauri tana dariya. Duk yan matan na xaune falo suna kallon Indian film, duk suka bi Ikram da kallo har ta karaso cikin falon  seeyama na biye da ita a baya suka xauna, farida ta tabe baki ta ci gaba da kallonta, Ikram tayi shiru tana kallon film din da suke kallo can ta mike ta dauki remote din dake kan centre table ta canxa tashar xuwa Mbc3 tace "ni cartoon xan kalla" cikin tsawa Farida tace "keee kina da hankali kuwa" Murguda mata baki Ikram tayi tace "ehh" Saiham tace "wae wacce yarinya ce wnn 4 Godsake" seeyama ta karbe remote din tace "bari su gama kallonsu Ikram sae in sa maki cartoon din" Ikram ta murguda masu baki ta koma ta xauna kmr xata yi kuka, karfe takwas da rabi aka bude kofar gidan, duk suka juya suna kallon wanda xae shigo, Khaleel ne ya shigo gidan da sallamarsa, Ikram ta mike da sauri tayi gunsa da gudu ta rungumesa kmr xata yi kuka tace "yaya Khaleel ka xo ka tafi dani ne" durkusawa yyi yana kallonta ya gyara mata hannun rigarta yace "in kai ki ina?" ta bata fuska tace "gida mana" yyi murmushi yace "ae Mami bata dawo ba, ga banana nn na kawo maki da yawa ae" ta juya masa baya kmr xata yi kuka tace "ni bana so" mikewa yyi ya kamo hannunta yace "to naji xan tafi da ke. ina momy?" ta nuna masa sama, sae a snn ya lura da su seeyama dake xaune a falon, yyi murmushi ya daga masu hannu yace "Hi" duk suka yi dariya banda Farida. Cikin falon ya shiga suka gaisa da fara'arsa snn ya kama hannun ikram suka haura sama xuwa dakin Momy, kuka ssae Ikram ta shiga rerawa da Khaleel xae tafi, ya galla mata harara yace "to ni na kawo ki da xan mayar dake" cikin kuka tace "ni wllh sae na bika din" da kyar ya samu ya bar gidan tana ta rusa kuka, Momy tayi lallashin duniyar nn amma taki yin shiru kuma taki bin ta sama, kyaleta tayi ta koma sama abunta, Hajiya ta sakko cikin tsawa tace "ke dalla rufe ma mutane baki shegiya kawae, maxa wuce gun warce kika xo kar in kifa maki mari, ance maki nn gidan ubanki ne xaki dame mutane da ihu" Shiru Ikram tayi tana kallonta. Farida ta sauko ta dungureta a ka tace "maxa bar falon nn kar in maki duka, mayya kawae" seeyama ta haura sama da gudu taje ta kira mumy, Aliyu ne ya shigo falon da sallamarsa, Ikram tayi gunsa da gudu ta fasa ihu tana nuna masa Hajiya da farida tace "yayana kaga wa en can suna min ihu ko, shine wnn har ta turani na kusa faduwa" cikin tsawa yana kallon farida yace "uban me tayi maki don uwarki" Hajiya ta yo waje da ido tace "a ina ka santa Aliyu"

[2/25, 08:35] Zjy: Ikraam~ By Khaleesat Haiydar

45.....

Aliyu bae ko kalle Mum din tasa ba ya kama

hannun Ikram suka haura sama, dakinsa ya

shiga da ita ya xauna kan gado ya dago

fuskarta yana kallonta, hawayen idonta ya

shiga gogewa a hankali yace "su ne suka doke

ki ko Ikram" ta girgixa masa kai tana ci gaba

da hawaye tace "yaya Khaleel ne ya tafi ya

barni" hade rae yyi yana kallonta yace "ina xae

kai ki da" ta marairaice tace "gida mana"

hannunta ya kamo yace "to yi hkuri My Ikram,

xan kirasa ya xo ya dauke ki kinji" kai kawae ta

gyada masa tana kallonsa, yyi mata murmushi

ya mike ya dauko chocolate ya bude ya mika

mata, ta karba tana murmushi ita ma, ya xauna

kan gadon ta xauna gefensa tana kallonsa

tace "yayana meyasa ka daina xuwa gidanmu

ynxu?" ya dan yi shiru snn ya kamo hannunta

yace "to xan dinga xuwa amma idan na xo ki

daina xuwa kusa dani kar Mami ta koreni kin ji"

shiru tayi tana kallonsa snn ta ci gaba da cin

chocolate dinta tace "to" Momy ce ta shigo

dakin tace "to tashi muje ki kwanta tunda kin

gama kukan" bata fuska tayi tace "Mami ni ki

barni wajen yayana" Momy ta dago ta tace

"gobe da sch Ikram kwanciya xaki yi" bata jira

me xata ce ba tayi kofar fita da ita, kuka ta

shiga yi amma a hankali, momy tace "wlh kin

cika kukan bnxa Ikram, komae kice xaki yi

kuka" sakinta tayi ta fita daga dakin, Ikram ta

juya tana kallon Aliyu dake kallonsu, tayi

murmushi ta koma kusa da shi ta xauna, yace

"kin ci abinci?" kai ta gyada masa, ya mike ya

fita xuwa dakin Momy ya dauko maths texbuk

dinta ya dawo, ya shiga bata questn tana

solvin har kusan karfe sha daya snn yace

"Ikram tashi in raka ki gun momy ki kwanta

kinga dare yyi" bata yi musu ba ta mike ya rufe

buks din ya dauka suka fita yana rike da

hannunta, har kofar dakin momy ya kai ta snn

ya durkusa gabanta yana kallonta ya dan yi

murmushi ya daura mata kiss a goshinta a

hankali yace "gudnyt My dear" murmushin tayi

ita ma tayi masa abinda yyi mata, ya mike da

sauri ya bude kofar dakin ta shiga snn ya rufe

kofar ya juya xae koma dakinsa, tsaye ya ga su

Seeyama da Aisha suna kallonsu, suna ganin

ya juyo suka shige daki da gudu suka rufe

kofar suna ta kyalkyala dariya, dakinsa ya nufa

ya bude ya shiga. Kwanan Ikram takwas a

gidansu Aliyu Mami ta dawo, kuma ranar

Abbansu Aliyu shima xae dawo daga britain,

don hka basu a hadu da Ikram ba, a kwanaki

takwas din nn da tayi ba karamin shakuwa

suka kuma yi da Aliyu ba fiye da na da, ssae

yake nuna mata so da kulawa amma fa a boye

don warnin ssae Mum dinsa tayi masa

washegarin ranar da ya wuce da ita sama kan

cewar ya fita harkarta don bbu abinda ya

hadasa da ita bata son shisshigi, to kawae ya



ce mata ranar. yana dawowa daga aiki da


daddare Ikram ke shiga dakinsa suyi ta solvin

questn a maths, ba ita ke komawa dakin momy

ba sae sha daya, kullum da daddare karfe

takwas Khaleel ke xuwa gidan duk da idan ya

xo gun su seeyama kawae yake tsayawa suyi

ta hira amma da bananan ta yake shigowa

gidan, kuma duk xuwansa basu taba haduwa

da Aliyu ba don sae kusan goma yake dawowa

daga aiki, hka ma Mujaheed sun saba ssae

dashi kullum da roban ice-creams da snacks

yake shigowa gidan na Ikram, ta dae xama yar

gata a gidan, tana bala'in ji da yaya Mujaheed

dinta, hka take ce masa yaya Mujaheed dina,

duk ya taka ma su Farida da Saiham burki don

su kadae ke tsangwamarta a gidan sae

Hajiyarsu Aliyu, ita din ma ta shiga taitayinta

don tana shakkar Mujaheed ssae ba kadan ba,

ko kadan bae da mutunci baya jin mgnr kowa

sae ta uwarsa. Aliyu bae wani damu da ynda

Ikram ta saba da kaninsa ba don yasan

wanene Mujaheed. Ranar da Khaleel ya xo

tafiya da ita su seeyama suka ja ta xuwa daki

su ka ce "Ikram kice ke baxa ki tafi ba yau,

kinga gobe Abbanmu xae dawo kuma yana siyo

mana abubuwa da yawa har da Teddy" da

gudu ikram ta sauko ta sami Khaleel dake

xaune falo yana jiran Momy ta fito da kayanta,

ta kama hannunsa ya fixge yana hararanta, ita

ma ta rama snn tace "yaya Khaleel ni baxan

tafi yau ba, kaga bance ma yayana da yaya

Mujaheed dina yau xan tafi ba" Khaleel ya galla

mata harara yace "ina Hijabin da nace ki

dauko" Momy ce ta sauko rike da jakar

kayanta, Ikram ta fasa ihu tace "wayyoo Momy

ki maida kayana ni ba yau xan tafi ba" dariya

momy tayi tace "yau kuma, to kai kaji Khaleel

sae ka tashi ka tafi" mikewa yyi ya karba jakan

hannun Momy yace "ae baxan yi wahalar bnxa

ba" tana kuka ssae suka bar gidan, su

seeyama ma sae da suka yi kukan don ba

karamin shakuwa suka yi da Ikram ba yan

kwanakin nn, suka xama kmr wasu kawaye

duk da sun girmemata da shekaru biyu. Khaleel

na gama parkn ya fito daga motar, ya fito da

Ikram da taki fitowa, ta buge masa hannu ta

kuma fashewa da kuka, dafa ta yyi a hankali

yace "baki son ganin Mami ne Ikram" juya

masa baya tayi ta rungume hannunta tace "ni

ka kyaleni" ya juyo da ita yana murmushi yace

"to yi hkuri, xo muje kiga abubuwan da Mamin

ki ta siyo maki" bae jira me xata ce ba ya daga

ta sama, rungumesa tayi tana kyalkyala dariya

suka shiga falon.


[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~  By Khaleesat Haiydar     46.....   A yr nd halve ltr.  Ikram ce xaune falo da Awka gabanta sae faman solve din Maths take tana yi tana kallon cartoon, sanye take da wando pink colour, da yar top fari da pink, calaba ne manya manya a kanta Mami tayi mata park dinsu da ribbon tayi roll din mata don ko kadan bata son kitso, ita da jummae ne kadae a gida Mami bata dawo daga aiki ba, da yake ranan monday ne, jummae na kitchen tana ta shirye shiryen abincin dinner don shidda ya kusa, bude kofar da aka yi yasa Ikram ta juya tana kallon wanda xae shigo duk da tasan baxae wuce Khaleel ba, Aliyu ne ya shigo falon da sallamarsa, tana ganinsa ta hade rae ta ajiye pen din hannunta ta juya masa baya ta rungume hannayenta, kusa da ita ya xauna a hankali yace "Am srry dear" Murguda masa baki tayi tace "let me be" Murmushi yyi ya dawo gabanta ya xauna yace "plss mana" bata fuska tayi kmr xata yi kuka tace "wllh kai ka iya promise n fail ehnn, ni ba ruwana da kai, yaya Khaleel baya min hka" ya kamo hannunta cikin rarrashi yace "wllh i was'nt around ol dis while blive me mana, ki tambayi Mami ma ki ji, i just came back some hours ago" tace "to ina kaje" ya ja mata hanci yace "neva mynd bby, me kike yi hka, wow i knw my bby wil surly come out with flyn colours a wnn exm din kmr ynda kika yi a na cmmn entrance ko" tabe baki tayi ta mike ta shiga harhada litattafenta, yace "ina xaki kuma, ta juya tana kallonsa Boldly tace "Neva Mynd" dariya ssae yyi sanin rama abinda yace mata tayi, ya fixgota ya dago kanta yana kallonta yace "haba bby xamu yi fada fa," Khaleel ne ya shigo gidan rike da briefcase dinsa, ya cire glass din idonsa, kallo daya yyi masu ya dauke kai yace ma Aliyu "hi" suka gaisa, snn ya nufi stairs, Aliyu na kallon Ikram yace "meyasa baki gaishesa ba Ikram" da sauri Ikram ta nuna masa kafarta kmr jira take tace "kalli abinda yyi min da safe" Aliyu yyi shiru yana kallon dan gurjewar da tayi, cikin tsawa Khaleel ya kwada mata kira daga dakinsa, ta murguda baki kmr yana ganinta ita ma cikin tsawan tace "meye" saukowa kasa yyi yana huci yace "me ya shigar da ke dakina, me kika dauka a ciki"  tace "to ba Awka dina na shiga na dauka ba jiya na manta shi a ciki" kwafa yyi ya koma sama, Aliyu yace "me ya kai ki dakinsa jiya" ta ajiye buks din hannunta tace "Questns muke solve tare, shine bacci ya daukeni" yyi shiru yana kallonta, snn yace "a dakin kika kwana knn?" ta girgixa masa kai tace "A'a da na tashi a dakin Mami naga kaina" Aliyu bae kuma cewa komai ba ya kauda kansa kawae yana kallon TV, hannunsa ta kamo tace "yayana" ya juyo yana kallonta, ta yi murmushi tace "kayi kyau ssae yau" shima murmushin yyi ya mike yace "bari ina xuwa xanje gun Khaleel" ta rikosa da sauri ta hade rae tace "me xaka ce masa, kalli fa abinda yyi min da safe" ta nuna masa kafarta, yyi murmushi yace "to idan mun gama mgnr xan ja masa kunne kar ya kuma" tayi kwafa tace "to" ya danyi dariya ya haura sama, xaune ya tarda Khaleel bakin gadonsa ya dafe kansa, Aliyu ya xauna gefensa yana kallonsa yace "ya dae Khaleel" Khaleel ya dago da sauri yana kallonsa don bae ji shigowarsa ba.



[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~  By Khaleesat Haiydar     47.....  Khaleel ya shafa kansa yace "nothn, just havin a slight headache" Aliyu yace "ok kasha magani ne" Khaleel yace "aa ba sae na sha ba, idan nayi bacci shknn" Aliyu ya daga kafada snn yace "kun hadu da Mujaheed yau ne" Khaleel ya girgixa kai alamar A'a, Aliyu yyi shiru snn yace "came 2 seek 4 ur Advice brother" Khaleel na kallonsa yace "Which?" Aliyu ya sauke ajiyar xuciya snn ya fara mgna, "nasan ba ka bani advice mara amfani shi yasa i alwayz want 2 seek urz 1st b4 anybody's, listen attentively kaji matsalata Khaleel kaga kuma ko shawarar da na yanke yyi" Khaleel ya kafa masa ido snn ya gyada kai yace "go on brodza m ol earz" Aliyu yyi shiru na wani dan lkci snn ya fara magana a nutse yana kallon Khaleel.     Ikram ta mike xata tafi sama knn taji shigowar motar Mami da gudu tayi kofar fita sae kuma ta tuna ba hula kanta kar Mami tayi mata ihu, ta koma falo da sauri ta dauki hularta snn ta yi waje gun Mami, rungumeta tayi tace "Mami kin siyo min water colour din, fine art teachernmu yace idan bamu kawo ba gobe xae yi cane dinmu" Mami ta mika mata jakar hannunta tace "gobe da safe Khaleel xae je siyo maki ni daga office nake ynxu" Ikram ta karbi ledan hannun mami tana lekan abinda ke ciki Mami tace "i wil punish yhu idan baki jin mgna ta Ikram, ban hanaki bude min leda idan na dawo ba" Ikram ta turo baki tayi gaba, Mami tace "come back here" ta dawo ta tsaya, Mami ta hade rae tace "wa kike ma hka da baki" kmr xata yi kuka ta sunkuyar da kanta tace "am srry ma" Mami tace "wuce ki ban waje," juyawa tayi ta bar wajen tayi cikin falo tana tafiya a hnkli, tana shiga falon tayi bayan kujera ta durkusa ta shiga rera kuka a hankali, Mami ta shigo gidan jummai ta fita tayi mata sannu da xuwa, ta amsa snn ta haura sama ba tare da ta lura da ikram dake bayan kujera ba, ko minti biyar ba ayi ba ta kuma saukowa falo tana kiran Ikram, goge fuskarta tayi da sauri ta fito daga bayan kujerar tace "Na'am" Mami tace "me kike yi a nn" ta girgixa kai tace "nothin" Mami ta karasa kusa da ita ta kama hannunta suka wuce sama, sae da suka shiga daki snn Mami tace "kuka ki ke yi ko Ikram" ta girgixa mata kai, Mami ta rungumeta tace "bbu kyau a baki leda ki dinga lekan ciki bad habit ne kin ji, kuma na hananki severaly amma bakya ji" Ikram ta sunkuyar da kanta tace "am srry," Mami tayi mata murmushi tace "kin yi sllh" gyada kai tayi alamar eh, tace "ni da Mama jummai muka yi" Mami tace "to kin ci abinci" nn ma ta gyada mata kai, Mami tace "gud kinyi past questns dinki ko" Ikram tace "ehh nayi da yawa yau Mami" Mami ta shiga rage kayan jikinta tace "gud, Khaleel bae dawo bne" Ikram tace "suna daki shi da yayana" Mami ta juya tana kallonta tace "Aliyu ya xo ne" Ikram tace "ehh" Mami tace "je kice ma jummai ta kawo min tea" Ikram tace "to snn ta fice daga dakin amma ba da gudu ba kar Mami tayi mata ihu" a cewarta. Aliyu ya dago kansa yana kallon Khaleel jin shirun yyi yawa yace "u re mute brother" nan ma Khaleel shiru, iska Aliyu ya hura masa hkn ya dawo dashi daga world din tunanin da ya shiga, ya kirkiro murmushi yana sosa keya yace "ae xancen nake ne naji sa azimun, shiyasa kaji shiru" Aliyu ya sauke ajiyar xuciya yace "ko?" Ikram ce ta bude kofa ta tsaya daga bakin kofar tace "yaya Khaleel, Mami tace baka san ta dawo bane ba wae" ta karasa mgnr tana murguda masa baki, harara ya watsa mata yace "get out"

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~  By Khaleesat Haiydar    48......  A tare Khaleel da Aliyu suka shiga dakin Mami, Ikram na xaune gefenta tana cin Apple tana bata lbrin practical din da suka yi a Basic science, Mami ta galla ma Khaleel harara tace "me Ikram tayi mka ka jefeta?" Khaleel ya xaro ido yana kallon Aliyu yace "kaji wae na jefeta Aliyu, wllh Mami ban jefeta ba karya take min" Ikram ta murguda masa baki tace "to ba da jifana kke so kayi ba na gudu" Aliyu yyi murmushi ya karaso cikin dakin ya xauna ya gaida Mami, Mami ta amsa tace "ya gida" yace "lfya lau Mami" Khaleel dake kallon Ikram har lkcn yyi kwafa ya karaso cikin dakin, Ikram tace "Mami kina jin abinda yyi min ko" Mami ta harareta tace "rufe min baki" sunkuyar da kanta tayi, Khaleel ya gaida Maminsa, tace "sae ynxu kasan na dawo" yyi murmushi yace "yi hkuri Mami, ina shirin fitowa wancan ta shigo tana min rashin kunya" Ikram ta dago kanta da sauri ta fashe da kuka ta mike tana nuna sa cikin tsawa tace "kai ne kke min rashin kunya, kai ne kke min rashin kunya, kuma daga yau ba ruwana da kai, ba ruwana da kai, kar ka sake kiran sunana Ikram, kar ka sake....." tsawa Mami ta daka mata, Khaleel ya dinga dariya har da sakkowa daga kujera, Aliyu dae shiru yyi yana kallonta, hanyar fita tayi daga dakin da sauri tana kuka, Mami tace "dawo nn" dawowa tayi ta rungume hannayenta tana kuka kanta a kasa, Mami ta ci gaba da abinda take, a xuciyarta tunanin irin masifar Ikram kawae take, Masifaffiyace ta karshe, abun har tsoro yake ba Mami, Aliyu ya mike ya fita daga dakin, Mami ta juya tana kallon Khaleel dake ta dariya har lkcn, tayi masa mugun kallo tace "fice min a daki" ba musu ya mike ya fita, ta kamo hannun Ikram tana kallonta tace "ba nace ki daina ihu ba Ikram, kuma ba na hanaki wasa da shi ba" ta fashe da kuka tace "shine sae yyi ta neman tsokanana" Mami ta rungumeta tace "to ya isa, kyaleni da shi kawae, xanyi maganinsa, amma ki daina masa rashin kunya kinji" kai kawae ta gyada mata har lkcn tana hawaye, Mami ta share mata fuskarta ta xaunar da ita gefenta, hannunta Mami ta daga tana kallo tace "ina abinda Abbanki ya sa maki a hannnun ki?" Ikram na kallon wrist dinta tace "na cire da safe, Mami ni bana son abun, kuma na gaya ma Ammi jiya tace in cire idan muka xo gida" Mami tace "maxa je ki ki sa, kar ki sake cewa baki so kuma" mikewa tayi ta nufi drawern Mami.  Karfe goma Aliyu ya shigo dakin Mami xae wuce, Ikram tayi bacci lkcn, Mami dake gaban computer har lkcn tace "baxa ka kwana ba" girgixa mata kai yyi yace "A'a gida xan wuce Mami" Mami ta juya tana kallonsa tace "to shknn Allah ya kai mu Aliyu" yace "Ameen" har ya bude kofa xae fita ta kirasa, ya juyo yana kallonta, ganin bata ce komai ba yasa ya dawo kusa da ita yace "Na'am Mami" kujera ta nuna masa ya xauna yana kallonta, tace "ka gaya min meye Matsalarka Aliyu, yhu re nt yhur self now adayz, nasan ko wanene kai, tel me yhur prblm dear." shiru yyi yana kallonta snn ya sunkuyar da kansa, bayan kmr minti uku tace "to tashi kaje, Allah ya rufa asiri son"

[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar

~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 49..... Aliyu ya

dago yana kallonta ya ma rasa ta ina xae fara

gaya mata damuwar tasa, Mami ta cigaba da

abinda take tace "ka turo min Khaleel idan ka

fita" Ajiyar xuciya ya sauke snn yace "Mami ba

hka bane, neman ta inda xan fara gaya maki

damuwar tawa nake, Mami am totally lost" Ba

tare da Mami ta kallesa ba tace "to idan ka nemo

ina sauraranka" ya dan yi murmushi ya dafe

kansa yace "ba wani abu bne Mami, takura ni aka

yi a gida kan in fito da mata nan da 2wks, nd...."

Mami tayi masa mugun kallo tace "to baka isa

bane?" shiru yyi yana kallonta, tace "Answer me

mana" nn ma shiru, ta girgixa kai hade da tabe

baki tace "ae ni kawae kallon ka nake Aliyu, ace

mutum kmr ka going to 32 har ynxu bae fara

ajiye iyali ba to sae yaushe, kuma sbda samun

waje an maka mgna ka tsiri shiga wani

magulmacin damuwa, to sannunka, ae ni jin

gidanku basu ce maka komai ba yasa nima na ja

baki na nayi shiru, but Allah ya gani baxan bar

Khaleel ya kai kmr ka bae yi aure ba, Allah ya kai

mu nxt yr ka ga." Aliyu yace "Mami nasan ya

kamata ace ina da iyali ynxu, kuma ni ba mgnr

auren da aka yi min yasa ni shiga damuwa ba, ca

fa suka yi idan ban fito da mata nn da sati biyu

ba to xa su hadani da Saleema, imagine fa Mami

wae Saleema, yarinyar da kowa yasan rashin

decency dinta, sbda naki fito da mata sae a aura

min ita a cuceni, kai ni ko kyauta aka bani ita

wllh baxan karba ba, kuma duk mum ce ke son

wnn hadin, duk ta bi xa xuga Dad, Godforbid"

Mami tace "to kai ynxu baka da warce kke so ne

ko iskanci ne" ya dan yi shiru snn yace "ina da

warce nake so, amma bata isa aure ba ynxu" ya

karasa mgnr yana kallon Mami, Mami tace

"jaririya kke nema knn" murmushin da bae shirya

ba yyi, mami tace "Atoh na sani, sae ka auri

Saleemar tunda bata isa aure ba, ran da yarinyar

ta isa auren sae ka aureta ka hada su" ya girgixa

kai yace "Allah ya tsare ni da auren saleema ki

daina fadin hka Mami, ke me yaki da duk wanda

xae hadani da Saleema ne, Mami da xa a ban

yarinyar nn, nayi alkawarin xan raineta, in dauketa

matsayin kanwata in bata education me kyau har

randa xata mallaki hankalinta tasan ciwon kanta"

Mami tayi tsaki don shirme ta dauki mgnr tasa,

tace "to kaje ka sami iyayen nata ka fada masu

hka mana" ya girgixa kai a hankali yace "ae kema

uwarta ce Mami, ba sae naje na sami iyayenta

ba" ba shiri Mami ta ajiye kofin tean hannunta ta

juya da sauri tana kallonsa baki bude da mugun

Mamaki tace "wae Ikram kke fadi Aliyu??" kasa

cewa komai yyi ya dukar da kansa, mikewa tayi

kmr an tsikareta, 4 sure yasan kofa xata bude

masa tace ya fita, hkn yasa ya xube gabanta kan

kneels dinsa ya rike kafarta yace "no plss Mami,

ki tausaya min kar kiyi min hka, wllh Allah ya

jarabeni da son Ikram tun daga ranar da na fara

ganinta, kuma ni son tsakani da Allah nake mata

da kuma aure, bani da burin auren wata daban

idan ba Ikram ba, ita kadae nake da sha'awar

xama da a matsayin matata, nasan bata isa aure

ba ynxu Mami, don hka ba xaman aure xanyi da

ita ba, xan...." tsawa Mami ta daka masa a

fusace tace "enuf, nace maka aurar da Ikram

iyayenta xa suyi ynxu, amma lallai ka cika mara

hankali Aliyu, ita Ikram din xa'a aura maka sbda

ka fara tabuwa ko, to tashi ka bar min daki, Allah

ya sauwake maka" Aliyu ya girgixa kai hawaye

cike idonsa yace "wllh Mami ba xaman aure xan

yi da ita ba nasan bata isa ba, karatunta kawae

xata ci gaba da, tunda aure suke son in yi....."

Mami ta nuna masa kofa tace "don Allah ka rufa

min asiri ka tashi ka bar min gida Aliyu" Khaleel

ne ya shigo dakin, though a sanyaye yake duk da

yasan mgnr, ya xauna gefen gadon Mami yana

kallonta yace "Mami ina tunanin ke me iya yi ma

Aliyu duk abinda yake so ne, bae kamata kiyi

masa hka ba Mami, nd beside ae ba ynxu yace

xa'ayi auren ba, just dat ance ya kai mata su

gani, may b ace sae nn da six month or so xa ayi

auren, kuma kinga Ikram na da shekaru 14 knn

lkcn, kuma i think ae a musulince baxa ace bata

isa aure ba tana da shekara 14, nd he is a

Medical Dr, i guess he knws wat's right n wrong,

just dont bother Mami trust ur son, nd idan baki

manta ba ae tana da shekara 14 iyayenta suka ce

xasu aurar da ita just dat kin canxa masu

ra'ayinsu ne, idan ma tunanin rabuwa da ita kike

tunda yace ba xaman aure xa suyi ba ae sae ya

bar maki ita har randa ta isa xaman auren, ba xa

dae ace bae yi aure ba a gidansu, plss consider

him mum" Mami ta kasa daina kallon Khaleel har

yyi shiru snn ta koma ta xauna tana facing

computern ta, ta dau minti kusan biyar snn ta

fara mgna ba tare da ta juyo ba.

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar

50.....

"Bani na haifi Ikram ba, don hka ku je ku sami

iyayenta a suleja, kar wani ya kuma kawo min

wnn silly tok din idan baya son bacin raina,

Nonsense kawae" tana kai wa nn ta mike ta fice

masu daga dakin, Khaleel ya juya yana kallon

Aliyu da ya dafe kansa ya dawo kusa da shi ya

dafa kafadarsa yace "dnt wrry bro, nasan ynda

xanyi convincin Mami, kar ka damu" Aliyu ya

dago yana kallonsa snn ya gyada masa kai ya

mike da kyar yace "sae da safe Khaleel its gettn

late" Khaleel ya mike suka fita dakin a tare.

Washegari da Asuba Mami bata amsa gaisuwar

Khaleel ba, ya gama tsayuwarsa a dakin ya fita,

Ikram dake tsaye rike da uniform a hannunta

tace "Mami meyasa baki ce ma yaya Khaleel

komai ba da ya gaisheki, ae na yafe masa" Mami

ta galla mata harara tace "sa uniform din knn,

wae ma me kike yi tun daxu ne Ikram" Ikram ta

shiga saka uniform dinta da sauri, snn ta dauki

safarta da takalmi ta sa. Mami tace "kije ki yi

break downstairs" Ikram ta sauka kasa xuwa

dinnin, xaune ta tarda Khaleel a dinnin din ya

dafe kansa ga tea a gabansa, kujerar dinnin din

da ta ja yasa ya dago kansa da sauri, ta xauna

snn tace "idan kana son Mami ta dinga maka

mgna to ka daina neman tsokanana" harara ya

galla mata yace "fita daga nn wawiya kawae" ita

ma ta hararesa tace "to ba breakfst xanyi in tafi

sch ba" Mikewa tayi da sauri ta dawo gabansa

tana kallon kirjinsa, singlet ne jikinsa sae farar

shirt da bae yi button ba, ta daura hannu a kirjin

tace "lah yaya Khaleel, chest din ka irin na

yayana wllh kalli gashi" sae da yyi baya ya kusan

faduwa ya turata da sauri yace "ke ina wasa da

ke ne" dariya ta kyalkyale da, yyi tsaki ya turata

daga gabansa ya mike ya bar dinnin din. Ta bi sa

da kallo tana murguda masa baki, Karfe hudu da

minti biyar Ikram ta shigo gidan bayan sch bus

ya ajiyeta ta gaida jummae snn ta wuce sama

xuwa dakin Mami, kwance ta tarda Mami a dakin,

duk da idonta biyu bata ma san ta shigo ba,

Ikram ta karasa kusa da gadon da sauri ta

durkusa tana kallon Mami tace "Mami baki je

office bane yau, ko baki da lfya ne" Mami ta

kirkiro murmushi ta mike xaune tana kallon Ikram

tace "har kin dawo dota" Ikram ta gyada mata

kai tace "gud evenin Mami, re yhu sick?" Mami ta

girgixa mata kai tace "am ok dota, yau ban da

aiki ne a office shine nake hutawa, maxa tashi ki

cire uniform dinki kiyi wanka kiyi sllh sae kije ki

karba abincin ki gun Jummai" Ba musu Ikram ta

mike ta cire uniform din ta tana cewa "Mami ni

yau baxan je Islamiyya ba kai na nata min ciwo a

sch, kuma an bani magani na sha" Mami tace

"wani maganin suka baki kika sha" Ikram tace

"wani farin circle magani aka bani na sha da

ruwa" Mami tace "daga yau kar ki kuma shan

magani idan sun baki, xan je in samesu ma, idan

kanki na ciwo ga magani nn a gida" Ikram ta

gyada mata kai snn ta shiga wanka, Mami ta

mike ta fito mata da kayan da xata sa snn ta

koma ta kwanta. Ikram na gama sa kayanta tayi

sllh snn ta sauka kasa xuwa gun Jummai ta

karba abincinta ta dawo cikin falo da sauri ta

kunna TV snn ta xauna tana ci tana kallo. Karfe

biyar Aliyu ya shigo falon da sallama, ta mike da

sauri taje ta rungumesa ta daga kai tana

kallonsa tace "yayana jiya ban san lkcn da ka tafi

ba" Murmushi yyi yace "uhm kin yi bacci ne"

tace "shine baka tasheni in raka ka ba ko, kasan

me yayana, yau an bamu practical da xa muyi a

Home economics kuma nasan yaya Khaleel

baxae koya min ba" ya durkusa gabanta yace

"wani practical aka ba ku" tace "wae Abrasive xa

mu yi" ya mike yace "to xan maki kafin in tafi,

Mami tana sama ko?" ta gyada masa kai tace

"ehh bata je office ba tace min hutawa take yi

yau" ya kirkiro murmushi yana gyada mata kai

snn yace "je kiyi kallonki kafin in sauko" Ba musu

ta koma kan kujera ta xauna ta ci gaba da

kallonta, snn ya haura sama xuwa dakin Momy, a

sanyaye yyi sallama ta amsa snn ya shiga dakin

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~  By Khaleesat Haiydar     51.....  Aliyu ya karaso gefen gadonta ya xauna yana kallonta yace "ina yini Mami" ta mike xaune tace "lfya qlau, ya gidan" yace "Alhmdllh" daga nn bae kuma cewa komai ba ita ma hkn, can bayan kmr minti biyar yace "gani kinyi kira na Mami" Mami na kallonsa tace "dama ba wani abu bane tambaya kawae nake son maka" yace "ina ji Mami" tana kallonsa tace "A gidan ku kana da tabbacin xa su bari ka auri Ikram Aliyu?" yyi shiru yana kallonta snn yace "idan nace ita nake so i am sure xa su barni in aureta" Mami tayi murmushi tace "har da Mum dinka Aliyu" ya girgixa kai yace "ae ba ita xata xauna min da saleemah ba Mami, kuma na tabbatar dad dina baxae min abinda bana so ba" Mami ta gyada kai snn tace "shknn, xan baka Ikram amma da sharadi biyar Aliyu, though ba masu tsauri bane kuma its Nml" ya tsura mata ido yana kallonta a sanyaye yace "to ina ji Mami" ta girgixa kai tace "A'a ba ynxu xaka ji su ba, ynxu dae me kace iyayenka suka ce kayi nn da sati biyu?" yace "suka ce in kai masu mata su gani" Mami tace "gud yaushe xaka kai masu ita?" yyi shiru na wani dan lkci snn yace "duk lkcin da kika ce in kai ta Mami" Mami tace "to duk randa ka shirya ka xo ka dauketa, Allah ya shige mana gaba" yace "Ameen ngd ssae Mami, Allah bar xumunci" tace "Ameen, amma Momy tasan da wnn mgnr ne?" ya girgixa mata kai alamar "A'a" tace "to idan ka koma gida ka sanar mata, xama muyi waya da ita, don bana son abinda xae sa raina ya baci Aliyu" Aliyu yyi shiru snn a sanyaye yace "Mum don Allah kiyi min favour daya" ta na kallonsa tace "na me knn" ya dawo gabanta yace "plss mum ki kira Abba kice masa kece ke son hadani da Ikram, nasan Abba xae ji mgnrki, kinga komai xae xo min da sauki knn" Mami ta girgixa masa kai tana murmushi tace "A'a kasan wnn baxae yiwu ba, kai dae kayi ta addua kawae nasan Momy ma idan ta sa baki komai xae xo maka da sauki ba sae nayi mgna ba" yace "to shknn Mami, i am greatful" tayi murmushi tace "Allah yyi maka albarka son, Allah na tare da kai" Aikin da take yi a computer jiya ta bar masa ya karasa snn ta fita downstairs taga me Ikram ke yi duk da tasan baxae wuce kallo ba, hkn kuwa ta tarar tana yi, ta kashe TVn tana hararanta tace "kinyi assignment dinki ne" Mikewa tayi kmr xata yi kuka tace "A'a" snn taje dauko jakarta a sama. Har dare Aliyu na dakin Mami, sllh kadae ya fita da shi, ya dawo ya ci gaba da abinda yake a computer, Karfe takwas Khaleel ya shigo dakin, ya gaida Mami dake kan darduma ta amsa tace "yau baka dawo da wuri ba son ina ka tsaya" ya xauna kan kujera yace "to Mami naga fushi kike dani, yau fa ko gaisuwata baki amsa ba, shiyasa nayi xamana a office" bae jira me xata ce ba ya juya yana kallon Aliyu yace "Hi Brother" Aliyu ya juya suka gaisa snn ya ci gaba da abinda yake. Mami tace "Aliyu ka je ku ci abinci ka bar shi xan karasa" Ikram ce ta shigo dakin ta tsaya daga bakin kofa rike da buk dinta tana hawaye tace "Mami kina ganin yaya Khaleel ya watsa min ruwa ya tsallaka min buk ko" Khaleel ya xaro ido yace "lah yaushe na watsa maki ruwa" tace "wllh Mami ya watsa min, kalli buk dina inda ya jike fa" Mami tace "yau ni nashiga uku da jaraba" Khaleel ya mike tsaye da sauri yace "wllh Mami karya take min daga na wuce ta gabanta sae tace na xuba mata ruwa, ke wae meyasa kika fiye karya ne" Ikram ta karaso cikin dakin ta dauki table water din dake gaban Aliyu ta bude ta karasa gabansa ta watsa masa ruwan ciki a jiki tana murguda baki tace "na rama, kuma wa ennan files din dake cikin dakinka ma duk sae naje na xuba masu ruwa wllh" juyawa yyi baki bude yana kallon Mami yace "kina gani ko Mami" Mami ta galla masa harara tace "ku fice min daga daki kar in bata maku rae" Ikram tayi masa gwalo ta fice da gudu, ya bi bayanta da sauri, Mami tace "dawo nn" juyowa yyi yana kallonta fuskarsa a daure tace "dawo nace" dawowa yyi cikin dakin, Aliyu ya mike ya kashe system yana kallon Khaleel yace "mu je mu ci abinci Khaleel" ba musu Khaleel ya mike suka fita daga dakin a tare.

[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~  By Khaleesat Haiydar     52.....  Karfe goma saura Mami ta aike Ikram taje ta kira mata Aliyu dakin Khaleel, ta gama sa kayan barcinta yar gown iya gwiwa pink colour, snn ta fita xuwa dakin Khaleel, xaune ta tarda su kan gado suna mgna, ta murguda ma Khaleel baki tana gyara dogon gashinta da ya rufe mata ido tace "yayana wae Mami tace in kiraka, kuma fa baka yi min assignment dina ba ka tsaya kana surutu da wancan" ta fadi tana nuna Khaleel, Khaleel yyi murmushi ya kauda kansa hade da kwafa, a tare suka koma dakin Mami da Aliyu yana cewa "ynxu xan maki kanwata ae ban manta ba, kuma ki daina ma yaya Khaleel rashin kunya baki san shima yayanki bne" ta xaro masa ido tace "sae nayi din idan bae daina neman tsokanana ba wllh sae nayi" bae ce mata komai ba suka shiga dakin, Mami tace "wllh ynxu aka kirani emergency hsptl Aliyu, ka daure ka tafi don Allah, ni ban jin fita da daddaren nn" ya dan yi jim snn yace "to shknn Mami bari in tafi" ya dauki car key dinsa ya fita daga dakin Ikram na biye da shi a baya kmr xata yi kuka ta kamo hannunsa tace "to yayana Assignment din fa" yace "owwh hka ne fa" ya durkusa gabanta ya dafata yace "kinga Mami ce ta aikeni Ikram..." tace "to xaka dawo ne" yyi shiru snn yace "kinsan mene ki kai ma Khaleel....." juya masa baya tayi da sauri kmr xata yi kuka tace "ni baxan kai masa ba kana so ya kore ni ko" ya juyo da ita yace "nasan baxae kore ki ba kanwata, kinsan mene kina xuwa gunsa sae ki durkusa kice don Allah yyi hkuri baxa ki sake ba nasan xae maki, ko kuma ki kai ma Mami kawae ta maki" kmr xata yi kuka tace "Mami xata ce inje inyi da kaina ae an koya min, shi kuma ni baxan iya Kneel down masa ba" ya xaro ido yace "ba assignment kike son a koya maki ba knn, ni kinga ynxu asibiti xan tafi duba wasu basu da lfya" ta turo baki tace "to baxae koreni ba idan naje" ya gyada mata kai yace "ehh amma idan kika durkusa kika basa hakuri" ta karyar da kai tace "to xan basa amma kadan" murmushi yyi ita ma hka, ta rakasa har bakin kofa snn ya durkusa gabanta yana kallonta yace "i luv yhu dear" dariya tayi ta rufe ido ta juya masa baya tace "i luv yhu 2" ya mike yana murmushi yace "tnxx dear" ya daga mata hannu ita ma hka snn ta koma sama, sch bag dinta ta shiga dakin Mami ta dauka snn ta nufi dakin Khaleel, xaune ta tarda shi yana shan tea yana kallo, kallo daya yyi mata ya dauke kansa ta karaso dakin ta durkusa dan nesa da shi ba tare da ta kallesa ba tana murguda baki tace "kayi Hkuri" satan kallonta ya dinga yi bae ce komai ba, ganin yaki cewa komai yasa tana hararansa cikin daga murya tace "nace kayi hkuriii" ya juyo yana kallonta yace "da aka yi me" ta murguda masa baki tace "rashin kunyan da nayi maka" ya dauke kansa yana murmushi bae dae ce komai ba, ta mike fuskarta daure tace "ni Assignment xaka yi min" ya watso mata wani mugun kallo yace "ni xan maki assignment?" ta rike kugu tace "ehh" ya kuma cewa "nii?" tace "ehh" ya gyada kai yana murmushi yace "to sae na rama abinda kika min" ta bata fuska tace "ni me nayi maka to?" yana kallonta ya mike tayi baya da gudu ya girgixa kai yace "ae ni ba dukanki xan yi ba" shirt din da ta xuba masa ruwa daxu ya dauko yana nuna mata yace "nima sae na xuba maki ruwa kmr ynda kika xuba min kafin inyi maki assignment din" kmr xata yi kuka tace "to wae ba nace kayi hkuri ba ko na sani ne?" ya girgixa mata kai yace "ae sae na rama" ta dan marairaice tace "amma ae kadan na xuba maka" yace "nima kadan xan xuba maki" ta dan yi shiru snn tace "to oya xuba min kadan din" fridge taga ya nufa ta xaro ido tace "lahhh ni ba ruwan sanyi na xuba maka ba wllh" yace "ae ba ruwan sanyi bne, ynxun nn na xuba su a fridge kuma ma a kashe fridge din yake, kuma ae nima ruwan gora kika xuba min" bata ce komai ba ya bude fridge din ya dauko table water daya ya goge jikin ruwan da sauri kar ta gane na sanyi ne, ya matso kusa da ita ya bude ruwan ta bata fuska kmr xata yi kuka tace "Allah ni kadan xaka xuba min faa" yace "nasani" tsiyaya mata ruwan yyi a jiki kmr ynda tayi masa daxu ta fasa wani gigitattcen Ihu a tsorace jin ruwan sanyi ne, ajiye goran yyi da sauri ya kamota yace "ke ba ramawa nayi ba" wani ihun ta kuma fasawa ya rungumota da sauri ya rufe bakin yace "ke baki iya wasa bane" dukansa ta shiga yi tana tutturasa tana neman ci gaba da ihunta da kuka amma yaki cire hannunsa daga bakinta, dagata sama yyi ya dauki goran ruwan ya xauna kan gado yana rike da ita cikin lallami yake cewa "to yi shiru gashi kema ki rama" jikinta na rawa ta fixge ruwan daga hannunsa, ya rungumeta yana dariya yace "don Allah kiyi hkuri wllh sanyi nake ji, in kika xuba min baxan maki assignment ba" ta fashe da kuka ya dago kanta yace "to yi hkuri xan baki chocolate dayawa" ta galla masa harara tace "mugu kawae"

Post a Comment

0 Comments