Farar taliya da wake da miya

 Matakai

Zakiyi gyara kayan miyanki, kisa albasa da dan dama, da yar citta da tafarnuwa,nidan aka niko sai ki soya ai ki juye ki soyata sai kiyi mata hadi da sinadaran dandano, da Curry,idan tayi ki sauke.
Sai ki gyara wakenki ki wanke ki zuba a tukunya kisa maggi ki yanka albasa ki barshi ya dahu luguf,sai ki sauke
Sai kisa ruwa a wuta idan ya tausa ki zuba taliya, dadan gishiri, idan ta dahu ki ki juye a basket ki daurayeta.
Sai kiyi serving a plate da miya,da wake da taliya.enjoyyyyyyyy

Post a Comment

1 Comments

  1. https://mynovels.com.ng/yadda-amarya-zatayi-a-daren-farko-a-gidan-miji/

    https://mynovels.com.ng/gidan-uncle/

    https://mynovels.com.ng/kalaman-soyayya-masu-dadi/

    ReplyDelete