Ciwon ya mace

 MAGANI WARIN GABA (FARJI)  🌿🍂

abubuwan dakesa gaban mace yana wari.


➽ tafiya babu wando pant.

➽ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.

➽ dadewa akan (toilet) masai.

➽ rashin canza pant da wuri.

➽ yawaita cin danyar albasa.

➽ istimna'i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta lesbian).

➽ tsarki da ruwan sanyi.

➽ rashin aske gaba dadai sauransu.


        🍂◉ MAGINI WANNAN CUTA ◉🍃


¹ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.

² ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.

³ ki rage cin danyar albasa.

⁴ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga

wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.

⅝ ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka

lokacin domin yin haka yana da matsala.

6 ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan

mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu

waraka daga duk wata cutar farji.


      |( ̄MAGANIN CIWON MARA NA MATA ̄)|


✦ Garin hulba cokali 7

✦ garin habbur rashad cokali 7

✦ zaitun cokali ¹0

Ki gauraya su Sannan ki rinka diban cokali 2 kina dafawa kullum idan ya tafasa sai ki sauke ki tace sannan ki zuba ruwan zuma kisha.


Zaki Fara amfani dashi tun kwana biyar kafin

zuwan al'adarki sannan ki cigaba da amfani dashi har lokacin da al'adar take.


Kina yin wannan da yarda Allah zai Kara miki

ni'imar jikin ki bayan kuma ya miki maganin

wannan ciwon Mara.


                          [Bi ta zai-zai]


        ▣ MAGANI CIWON MARA MAI ZAFI ▣


O tsamiya

O habbatussauda

O zuma

Idan ciwon Mara yayi tsanani sai Ku samo wa

'yannan Ku tafasa tsamiya mai kyau da habbatussauda sai Ku ringa diba kuna sa zuma a ciki kuna sha shi ma za'a sami waraka insha

Allah.


               (⌒MAHADIN GYRAN GASHI⌒)


💆🏼wannan hadi zai tai makawa mace wadda

gashin ta yake yawan lalacewa, domin kuwa

gashinki ba shi ba karai rayewa zai rinka laushi

kuma ya Kara tsaho idan har kina San kada ya

lalace kina iya samun wannan kiyi amfani dashi.


¹🍂 ganyen Kai da magarya

Ki da kashi kina yin amfani dashi wajan wanke

kanki wanke gashi da shi, yana kara karfafa gashi ya kuma hanashi zubewa ko kuma ki nemi:

¹ danyen kwai 2

² sabulun salo 3

³ garin shanmar

A fasa kwai amma banda kwan duwar farin kadai Zaki yi amfani da shi, sai ki zuba sabulun salo a ciki, ki matse ki zuba garin shammar a ciki sai ki wanke Kai da shi idan har kina yin wannan hadin lai-lai kanki zai yi gashi mai kyau insha Allah.


        ◇👙☆ ZUBEWAR NONO ☆👙◇


⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi .


〇 habbatussauda

〇 hulba

〇 alkama

〇 gyada

〇 ridi

〇 danyar shinkafa

〇 busasshe karas

Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da wannan hadi.


               ♡´・ GYARAN NONO ² ・`♡


tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .


づ albasa madaidaiciya

づ zuma 🍯

づ garin gero

づ madara

ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki

saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .


Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.

Wannan hadine da zai gyara miki nono 👙.


             ⊂👙 GYARAN NONO ³ 👙⊃


Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun waraka.


□ aya

□ gyada 🍠

□ ayaba 🍌 (plantain)

◎ alkama

◎ madara

Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono 👙 domin wannan hadin ne Wanda sai kisha mamaki.


      ✿ฺ´ HADIN CIWON SANYI`  INFECTION ✿ฺ


ᕙᕗ hulba

ᕙᕗ bagaruwa

ᕙᕗ man habbatussauda

Yadda za'a yi shine.

A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya

dan huce sai a zauna ciki sannan kuma ashafa

man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi

Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace.


           ○ TSUKE GABA DA BAGARUWA ○


Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar dan'uwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.


╥╥╥╥🍂 NI'IMA GA MACE╥╥╥╥


ni'ima a wajan mace ba karamin taimakawa mata take a gidan miji ba domin idan kina da ni'ima Zaki birge maigidanki idan kina San hakan sai kiyi wannan hadin.


🌿 zogale

🌴 dabino

🌑 kwakwa

🐂 madara

🍯 zuma

Ku samu zogale ku wanke shi ku nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka yayi sanyi bayan kungama sallar mangariba sai ku sha.



                     🍋LEMON TSAMI🍋


lemon tsami na daya daga cikin ya'yan itatuwa da jama'a suke amfani da shi wajen yin abubuwan da dama.


🍋lemon tsami na da matukar muhimmanci ga dan Adam musamman ma wajen

➽ gyara fuska

Saboda haka muka kawo

Amfani dashi domin gyaran fatar fuska.

🍋 lemon tsami

🐝 zuma

🍶man zaitun

Ki Debi Rabin cokali ruwan lemo tsami da kuma

Rabin cokali zuma sai a kwaba su, daga nan ki

shafa a fuskarki na tsawon minti ¹5 sannan ki

wanke da ruwan sanyi idan kina da fata mai gautsi to Zaki iya hadawa da man zaitun idan kuma fatarki bata da shi kada kisa man zaitun.


   .    👙 HADIN GYARAN FATA DA NONO 👙


wannan hadin shima yana gyara fata yana sawa fata kyau musamman fatar fuska.

🐄 nono kindirmo

🍋 lemon tsami

Zaki hada Rabin cokali ruwan lemon tsami da

Rabin cokali nono sai ki kwaba sosai bayan haka sai ki shafa a fuska na tsawon minti ³0 kafin ki wanke.


     ─▽─AMFANI╭╮KUR-KUR─▽─


yana da amfani sosai awajan gyara fata ko jiki

hakan nema ya saka muka gane muku wannan

hadin na gyara jiki.


ヮ kurkun

┌┐dakakkiyar alkama

┌┐man zaitun


Ki samu kurkun sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar alkamanki, sannan ki hada da man zautun daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke fuskarki ko jikinki da ruwan dumi..


            ◉ AMFSNIN MAN KWA-KWA ◉


¹ Taushin fata - Ana iya shafawa kamar man jiki a shafa a ko'ina har wuya.

² man fuska - Ana shafawa a zagage kwayar Ido da shi yana maganin bakin da ke fitowa zagaye Ido yana kuma maganin tamushewar fata na tsufa.

³ Ana shafa man kwakwa kadan a jikin auduga a goge fuska da shi yana gagawan cire kwalliya da ta dankare a fuska mata.

⁴ yana Hana fashewan lebe musamman a lokacin sanyi.

⅝ yana gyara gashin mata yana sasu Kara karfi yana kashe amosani sannan yana karshe

kwarkwata.

6 Ana iya hada man kwakwa da sugar a murza a fata sannan a wanke da ruwa da sabulun yana sa fata yayi laushi.


   🥝🍊AMFANIN KUBEWA GA MACE🍊🥝


¹ a markada kabewa da goba da ayaba a tace a

dinga sha ruwan jifa-jifa yana maganin gajiya da saurin kosawa, sannan yana taimakawa matuka yayin bukata ko sha'awa.


² a cire hanzar nan ta kabewa a zuba a ruwan

zafi, babban kofi daya a rufe , bayan hanzar ta jiku sosai sai a tace a zuba zuma cikin cokali cin abinci uku a kada har sai ya hadu shi ma a

shayen shima yana taimakawa matukar wajen

ni'ima da Karin kuzari.


                 MAZA ! 👳🏽🔃👨🏻 MAZA !!


             ▽RASHIN╭╮KAURIN GABA▽


idan namiji yana fama da rashin kaurin gaba

ma'ana mazakuta ko tsayi sai yayi wannan hadin domin samun lafiya.


〇 DABINO

⊙ NONO

asamu dabino abare a cire kwallayen sai a hada

da nono abarshi ya kwana har yai tsami sai me

fama da wannan MATSALAR ya dinga wanke

gabansa dashi Akwai wata jijiya a jikin gaban namiji Wanda take bukatar abu mai tsami Wannan hadin yakan bata damar samun kuzari

hadida karfi hadine da yake Kara.


➽ KAURI

➽ GIRMA

➽ TSAYIN GABAN NAMIJI

ya kuma sanya gabansa kumbura a lokacin da

sha'awar ta motsa..


Amma ka yarda Allah shine mai bada lafiya

Akwai Wanda halicce haka Allah yayi ka.


  ⊂(・SAURIN KAWOWA WAJEN JIMA'I・)⊃


Shima sai yayi hadin irin na farko.


      ◎▼◎ KARFIN MAZAKUTA ◎▼◎


domin samun karfin gaba wannan hadin Wanda ko da mutum ya tsufa zai iya yi Tsami lafiya da yarda Allah.


¹ habbatussauda cokali 1

² danyen kwai 3

Kanemi garin habbatussauda cokali ¹ sannan

kasamu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ka soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci..

        🍃= xDADEWA ANA JIMA'Ix=🍂


Idan mutum baya da dewa akan matar sa ko once maigidanki baya dadewa yana jima'i sai kiyi masa wannan hadin.

Idan kina so ya rika dadewa a kanki kuna jima'i to yi masa wannan hadin ki sha mamaki.

🍆 cucumber (gurji)

🍯 zuma

Ka samu cucumber ka markada sai zuma me kyau ka matse a ciki ka rinka sha zakayi mamaki wajen jimawa kana jima'i baka zubar da maniyyi ba.

________________________________


(⌣̀_⌣́) GIRMAN HIPS (DUWAWU) KUGU (⌣̀_⌣́)


Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da

hankalin maigida idan ya kallo Uwargida

musamman idan tayi kwalliya da matsasu kaya

masu nuna jikinta.


Shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta

halitta wacce Allah yakan halicci dan Adam da ita idan kina San samun kugu duwawunki ya girma ki yawaita cin.

🧀 abarba

🍌 ayaba

🍠gwanda

🍉 kankana

🍯 zuma

🍶madarar

A kan hada su waje guda, a markada su, har sai

sun zama ruwa, sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan hadin Zaki sami hips duwawunki ko ince kugu.


  (⌣̀_⌣́). KINA IYA WANNAN SHIMA  (⌣̀_⌣́)


shima wannan hadin yana karawa mace duwawu

🌿 zogale dafaffe

♻ ganyen alayahu

🍅 tumatir

🌰 albasa

Yi kwadonsu ki rikka ci idan har kina wannan

samfur na hadin tudun duwawu Zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato ne sosai

_______________________________

                      ❌GARGADI❌

kada mutum yabari wajen amfani da shi ya shiga Ido 👀 Domin a kwai matsala.

                

                     ☏08039347743

[11:17PM, 5/17/2017] ‪+234 803 934 7743‬: *Ni imar Macce jari ce*👰


*Dr bodmas*

Karki gaji gurin bawa oga ni ima yana shi domin wannan zesa baze iya kula wata ba kamarki

Ki samu dabino mara tsutsa sai ki wanke saboda kura, sai ki siyo kwakwa ki dinga

gutsira kina hada wa da dabino a lokaci daya kina Ci yar uwa wannan hadin yana da matukar amfani,yana saukar da ni'ima sosai,zaki iya bawa maigidan ki shi ma ya Ci,,, Hmmmm ba'a magana🙊🙉🙉,idan kuma ba kya so ki taunasu yadda nace zaki iya bare dabino ki hada da kwakwa ki zuba su a blender ki markada sai ki tace ki shanye,🙈🙈🙉🙉🙊🙊sai an gwada akan san na kwarai.

Kisani duk sanda kike tare da mijinki karki zama mai gajiya ko kasala ki sakar masa jikinki duk yanzu yayi dashi domin nashi ne

karki gaji da yi masa wasa a duk sanda kuke tare ki haye jikin sa ki mayar da kanki kamar yarinya 

*Dr bodmas 08039347743*

[11:18PM, 5/17/2017] ‪+234 803 934 7743‬: Kisani babu abinda yafi burge namiji kamar nono a jikin macce 

haka yasa a koda yaushe a rikan kula da nono domin nono yafi komai daraja a gurin macce



 _ko da yaushe aka tashi sai ace maza suna neman mata awaje wlh mu mukejawa kanmu daga macce tayi ciki wata wlh ta dena yadda da mijinta kenan sai dai yaje waje yanema kuma ya kamata kisani a lokacin da kike da ciki kinfi dadi kinfi ni ima kinfi test😋_👌

Dan a lokacin nononki ya dauki ruwa haka ma gindinki ya kara taushin a duk sanda na miji ya kwantaki kinfi jindadin shi haka shima yafi jindadinki 

Dan a lokacin zeji babu abinda ke burge shi yaji yana shafar maki nono domin sun dauki ruwa koda kuma yace zesha maki su karki hanashi ki bashi domin kema zaki ji dadin shin da yake maki

              


Post a Comment

0 Comments