auren sirri 8

 AUREN SIRRI

      💖💖💖

💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO





Page 31-32





Wani irin shock taji ajikinta " lokacin da shaki mayataccen kamshi turarensa , take jikinta ya dauki kirma.

Zuciyarta  ta tsaya cak ta daina aiki wani lokacin kafin daga baya tacigaba da bugawa da sauri da sauri "mamaki da fargaba ne  suka taru suka lullube ta ,wai itace yau  rungume akirjin Yaya DEENI" abinda ta dade tana mafarkin samu kennan.

 dan haka ta sake lafewa ajikinsa' tare da kai hancinta tsaitin dayafi kamshi ajikinsa .  muryata a sanyaye tayi masa sannu da zuwa tare da lumshe idanunta.

 , sake rungumeta yayi ajikinsa tsam tamkar wacce za'a kwace masa ita, sannan ya amsa da yauwa tana makale a jikinsa ya kulle dakin.

Taba zaci zai amsa mata ba dan ta sake narke masa .


 Ahankali yasoma takowa zuwa kan lullausar center rough   dinsu . 

ya zauna daita yana sauke ajiyar zuciya sosai take mamakin hali irin nashi 

"tamkar ba shi ne wannan maseefaffen  mutumin da kallo daya idan  yayi maka" ya isa ya tarwatsa zuciyar duk wanda akawa shi. 

,hannushi  duka yasa ya cire mayafin dake lullube da jikinta "tare da zuba mata sexy eyez dinshi.

 ,kamshin jikinta da wanda ke gyaraye da   dakin ke sake tsuma zuciyarsa.

,duk da bai tsananin sonta , Amman hakan bai hana shi jin mutuwar da ilahirin jikinsa yayi ba .

 gabadaya jikinsa bbu inda bai dauki sauyi na musamman ba .


A baki ya dinga bata kazar daya shigo daita tare da madarar holandia.


 cike take da fargaba da tsoro Amman haka  tayi ta sha  har Sai da yaga kmr zatayi amai ,sannan ya dakata .

Yace kinkoshi ? A tsorace tace eh ...


sallah sukayi byn yagama ciyar daita ,inda ya dafa kanta yayi mata addu'a ,bai bata lokaci ba gurin aiwatar da ibadar aure .

Narke mata yayi ajiki" wasu abubuwa yasoma yi mata  tare da   cire mata kayan jikinta, gabadaya  wasanninsa sunyi mata nauyi .


Atsorace tasoma rokonsa akan  yayi hakuri ya barta "maimakon ya barta kmr yadda take rokonsa  Amman ina  ji yayi tamkar wata sarewa take busa masa .


Cikin sanyi ya dauki hanyarsa ,shi kansa bai yi mamakin jin kofarta a kulle ba" sakamakon  sanin da yayi  ita din  tarbiyar umminsa ce , sosai yake bi daita ta yadda yake so .


Bakaramin wahala tasha a daren farkonta  ba. domin duk wata wahala da haushin abubuwa da Ummi Ta dinga  masa akanta lokacin ,dayace ita zai aura .

Say ,daya fanshe abinsa sannan ya dawo yana tausaya mata.


Dan shi kansa yasan bai saisaita kansa ba.

 shi da kanshi  ya taimaka mata ta gyara jikinta basu jima da kwanciya ba, suka ji kiran sallah a masallaci dake cikin gidan .

 , ya Mike sanye da jallabiya ya tafi masallaci ita km tayi tata sallar anan .


Taso ta kwanta kwarai  tayi bacci Amman sanin halinsa yasa  tashiga kitchen dan hada masa breakfast .

Koda daya dawo ma   tsammaninsa zai sameta kwance dan yasan ta ji jiki sosai ahannunshi.

 Amman Sai yaganta a kitchen .


" tsaye yake a bakin kofar kitchen din    hannuwanshi duka rungume a saman kirjinsa kallonta hade da ganin jarumtarta dan bako wace macee zata iya aiwatar da wani abu a yadda yabi daita  .



zeenat taji motsin  shigowar mutun ,hakan ya tabbatar mata da mijinta ne ya dawo. gabadaya kamshinnsa ne  ya gyaraye kitchen din .

 karamin murmushi tayi wanda ita kanta batasan dalilin fitowarsa ba.

 ,jin shr shr bai karaso ba har lokacin  yasa taji kmr ta juyo dan tabbatar da yana tsaye ne  ko wuce daki  .

say day tana tsoro ta dago su hada ido.

 dolenta ta hakura sbd yadda taji bugun zuciyar ya canza.

 ,  har lokacin bayanta yake kallo  ,ya tattara  hankalinsa da idanunshi a kanta tsaye tana kokarin hada musu breakfast .

lip's dinshi na kasa yakamo yana cizawa sannu sannu .

 ajiyar zuciya yasaki sannan ahankali yafara takowa zuwa  inda take yayinda still idanunshi ke yawo akanta  har yakaraso gareta .



  Tana cikin tunanin  taji ya rungumeta" ta bayanta  tsam   yana shinshina wuyanta .wani irin faduwar gaba taji zuciyarta tasoma rawa hannunta yakamo cikin ya hade danashi ahankali yasoma  murzawa shi kansa bai san sanda ya dinga lumlumshe idanuwansa ba" dan jin lallausan hannun dayake rike dashi.

   ,da sauri ya bude rikitattun idanunsa dan tabbatar da hannun yake rike  dashi .

ganin da ya yi  tabbas  dat  hannuta matarsa ne yasa yakai bakinsa cikin  tsakiyar hannuta ya   sumbata .wani irin kamshin jikinta ne  ya dinga  kawowa  hannninsa farmaki ya kasa dauke bakinsa daga tsakiyar hannuta  sbd yadda yake jin taushin hannu.

 yayinda gabadaya jikin zeenat ke amsar sakon da Denni ke aiko mata domin kowace gaba ta jikinta a mace take murus .

jikinta na rawa ta gaishe shi . 

ya amsa kawai batare da Yace komai ba .

   , tswon lokacin yana rike da hannuta yana cigaba da murzawa ,jin baida niyyar sakar mata hannu ga wani shauki dake seculating din jikinta.

 cikin sanyi tasoma kokarin zame hannunta daga  cikin nasa.

 haka ne yayi sanadiyar   juyo daita gareshi da yayi   suna facing juna.,

tare dazagaye kugunta da hannushi duka.

cikin wata irin kasalliyar muryarsa may maseefar sanyi da dadin sauraron.

" Yace bacci yakamata ace kina yi. 

"buy dis time ,ba wai  abinci ba.

 , hakan da yayi ne yasa ta zuba masa idanunta.sosai take    kallon  bahagon mijin  nata" dan ra,ayin .

  wani irin kyau na musamman taga ya sake yi mata.

 ,azuciyarta ta dinga furta kalmar alhamdulilllahi alhamdulilllahi..

shima ita din yake kallo kwayar idanunsu cikin na juna suke kallon junansu .

Ahankali ta  ,  lumshe idanunta tare da marairaice murya  tace bbu komai" Ai  zan iya.  idan ka fita say na  kwanta  .


Murmushin gefen baki yayi wanda dashi da bbu duk daya. Km hakan na sake fidda ainihin kyaunsa , Hannushi ke yawo a kugunta yana mammatsa mata tsantsar jiki sannan "Yace waya ce miki fita zanyi yau ?

ahankali ta girgiza masa kai " 

Yace  ko so kike mamanki tace tun yanzu nasoma sakaci da diyarta , girgiza kai ta sakeyi can km tayi sauri tace A'a Yace ok  muje  ki kwanta ki huta " first lov zata aiko  mana da breakfast .

ita kanta tasan Ummi zata aiko musu ,gudun  maseefarsa yasa tashiga kitchen din badan taso ba .daman km dauriya ce kawai irin nata .


Tunanita sakinta  zai yi ,ya wuce, Amman Sai taga ya juyar daita tsaitin kofa ,hannushi still na kan kugunta yana cigaba da mammatsa mata gurin  ,a haka suka shigo bedroom dinsa .

   ,wani irin shock zuciyarta tayi kamshi ne ke tashi Tako ina.

Bin koina take da kallo .komai na cikin dakin green ne hatta setin gado da su mirrow duk green ne.

 bata taba gin dakin da yayi mata kyau ba kmr nashi  .

Ahankali ya cire hannushi a kugunta ya maida su kan dukiyar fulaninta take zuciyar ta buga , bbu inda bai dauki  rawa ajikinta ba . Sakamakon tuno wahalar datashi a hannushi daren jiya .

 shi kansa yaji duk yadda jikinta ya dauki kirma .dan haka ahankali ya kwantar daita a kan bed dinshi .

sannan  ya cire jallabiyar jikinsa ya hawo gadon   ya rungume tsam ajikinsa yana saki numfashi .

hannushi duka ya daura akan Brest dinta yana jin tudunsu lumshe idanushi yayi tare da sake manneta.

Tun tana daurewa  taji yana neman canza salo dan haka ta fashe da wani irin kuka tana bashi hakuri

 daidai kunneta yakai bakinshi shiiiiiiii.......iya abinda ya iya cewa kennan yacigaba da abinda yake ,kuka take sosai  har shesheka Amman hakan baisa deeni  ya fasa abinda yake yi ba ,say ma wani karfe da ya dinga ji yana taso masa .

tana ji tana Gani deeni yarabata da rigar baccin  jikinta.

Cikin sanyi yasoma romancing yana murza dukiyar fulanin.kafi daga baya yasoma   sexy daita  gabadaya kukanta yakaru km hakan datake yi  ke sake tuzirashi bugu da Kari gwara ya soma nuna mata true colour dinsa tasan yanayinsa domin , tasaba  da wuri. da kyar take iya  fidda numfashi gabadaya jikinta ya sake ashe jiya ba wahala tasha ba .

 dan ko dan  yatsanta kasa dagawa tayi.

Ahankali Ta dinga sakin kuka ,kusan 3 hours ya dauka yana abu daya  ,say da komai ya lafa deeni mirgina gefe tare da rungumota jikinsa ,yana sakin numfashi .

Kasa  cewa komai yayi ballanantana ya rarrashita .ita km say kuka take tana jan numfashi idanunshi ya zuba mata take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka ....



Wooooooo deeni kaji kunya lol😃😃😃





MMN SUDAIS CE

💗💗💗💗💗

   AUREN SIRRI

      💖💖💖

💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO



This pages is for you my special khadeey pinky ina mugun yinka cos ke ta dabance a zuciyar bagudo ,Allah ya bar kaunar dake tsakaninmu muddin rai  you are soooo special to me dear💗💗💗💗💗💗





Page 33-34 



Idanunshi ya zuba mata  take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka ...



Wayarsa ce ta dauki  kara ,sauti may dadi ya karade dakin ,ya mika hannushi daya ya dauko wayar   yana dubawa ganin sunan dake yawo kan screen  din wayar  yasashi jan tsaki a fili ya furta dan matsala kawai .



Sake rungumeta  yayi tsam ajikinsa .

" sannan ya dauki wayar ya mannata a kunnenshi tare da yin shr .

,dumin jikinta ke ratsa nashi runtse idanunshi yayi tare sausauta rungumar da yayi mata . bangaren fk kuwa yana jin DEENI ya dauki wayar ya fashe da wata irin  dariya.

 ,ango  yarinya kasha kamshi irin wannan silent  haka . 

"deeni ya furzar da iska tare da  sake jan tsaki sannan Yace  kai fa mugun dan matsala ne wlh .

 yanzu meyye damuwarka  dazaka Kira mutun  da sanyi asuba .



,fk Yace lallai kace haka man byn kagama cika baki ,kai bazaka auri yarinya ba ,yanzu km an jika shr.

 ,kama duba agogo kuwa  dazakace akiraka da sanyi asuba .


Deeni yace yanzu dai mayye dalilin kiran dakayi ?

Nakira ne naji ko  kashiga daga ciki dan da jin muryarka ,nasan kagama may  gabadaya .


deeni ya waske Yace koma may gaba goma nashiga ina ruwanka .


Yace ok hadanni da zeenat din shemah ke  son magana daita .

, deeni  ya dan dubi fuskarta  yace batada lokacin yin waya da kowa.

Fk Yace   , dan Allah kabawa yarinya waya suyi mgn , kasan Allah wlh bazatayi magana da wata shemah ba.

 ,matar tawa ce wata ,deeni ya daga kafada tamkar fk din na kallonsa  nan day suka shiga yin hira  sama sama .

Km duk lokacin   Zeenat din na lefe ajikinsa. daman km abinda tafi so kennan tajita akan fadadden kirjinsa may cike da yalwar gashi sallama sukayi ,yayainda fk yayi tsokanarsa .da angon yarinya. 


Ahankali ya maida idanunshi kanta gabadaya ya jikinta ya sake  rikide ya dauki  wani irin zafi.

" wanda  hatta hucinta zafi yake fitarwa.

 suna hada idanu tayi saurin runtse idanunta gam dan tsoron kallon kyawar idanunshi take.



 bazato ba tsammani taji ya dauke cak sai cikin bathroom dinsa ahankali  ya direta cikin bathtub .


 dan kansa yayi mata wanka tare   nadeta cikin towel dinsa .

  sake daukota yayi ya dawo daita daki .

"    magunguna ya hada mata ta sha sbd yadda jikin nata ya karayin zafi ga rashin isashin baccin da bata samu ba .



Doguwar rigar jallabiyar sa ya zira mata tare da rungume ta yana shafa sumar kanta  ,tana gama shan magani tayi bacci rungume ajikin deeni say  faman yawo yake  da hannunsa a gashinta zuwa bayanta .



Kusan awa 3 ta dauka tana sharar baccin dan  har sanda  Ummi Ta aiko musu da breakfast bacci take  bata tashi ba .


Ummi takira wayar deeni byn ta tmby maryam ya zeenat din take .

 tace ita sam  bata ganta ba.

 Kira biyu tayi cikin na uku deeni  ya dauka da sallamarsa ,tare gaishe ta fisrt lov antashi lfy tace lfy ya kuka tashi .

Yace lfy lau ina zeenat din take?

 dip deeni ya dauke wuta kmr wutar NEPA dan bai zaci zata bmyeshi ita ba . say da ta sake maimaita tmbyrta ,muryasa a sanyaye ,yace lfy lau take first  lov , wani abu ne ?


a zafafe tace bangane lfy  lau take ba , dan Allah ni hadani da yarinyata naji muryarta .

yace bacci take ,wani irin bacci ne har  buy this Tim  take yinsa ,cikin haka Zeenat din  ta farka ta Mike zaune  da sauri ya hawo gadon tare  cewa yauwa gashin nan nan ma  ta tashi .

,ya Mikewa zeenat din waya ,shi km ya zauna kan stood din dakin ya zuba mata rikitattun idanunsa.


 ,hello  Ummi ,Ummi ta sauke ajiye zuciya sakamakon jin muryar diyar garau .

Hello ummina  ina kwana , Ummi tace kwana yanzu kin duba lokaci kuwa zeenat wani irin bacci kike yi haka ,kafin tace wani abu tacigaba .

 kina day lfy ko ?

,cikin sanyi murya tamkar ta may shirin zubda kwalla tace lfy lau nake ..... Sai lokacin deeni ya sauke numfashi bbu wani damuwa ko inji cewar Ummi ?

Zeenat ,tace bbu komai.

 to  ayi ta hakuri kinji tace to Ummi.

 ,tayi mata sallama.

 tare da mikawa Yaya DEENI wayarsa .

ta sunkuyar da kanta kasa kawai .

 amsa wayar yayi tare da hadawa da hannuta ,ya janyota jikinsa ,ina ke miki ciwo yanzu ta girgiza masa kanta kawai ,yace kinsa fa bana son kyaliya ,ki bude baki kimin magana tace bbu inda kamin ciwo yace gud  ,zaki iya tafiya yanzu tace eh ok to  muje dakinki ki canza kaya .




Tare suka shiga dakin tana manne  ajikinsa ita sam abin nasa ya daina bata tsoro yadawo bata  mamaki kwata kwata tamkar ba Yaya DEENI din data sani ba gabadaya ya canza mata . 

Ya sauya hali say wani jiji daita yake .



Wajen wordrob dinta yakaita sannan ya dawo ya zauna zaman jiranta .


 atamfa ta dauko dinkin Riga da sike ta sanyawa jikinta ,dinkin yayi matukar karbar jikinta gabadaya ya fito da ainihin dirin jikinta ,tayi kyau sosai.

Farinta har daukar ido yake .

 sai day bai ji kyawun nata ya ratsa shi ba ballanantana ta tsaya masa arai.

 tabbas yasan yana jinta  ajikinsa Amman ba zuciyarsa ba .


, Hannushi ya miko mata tasanya nata cikin nashi yamatse hannu gam tare zaunar daita kan cinyarsa a zabura ,zata  Mike ya maida ita.

 yace  zauna mana kmr ba cinyar mijikin ba.

Sai  naga kmr   wani dari dari kike.

Yace kinyi kyau fa  da wannan kayan.

 ta makale kanta cikin cinyoyinta sake  mannota yayi da jikinsa sosai suke ji. Numfashi juna .

 ,yace fada min gaskiya mayye ra,ayinki akai na tayi shr taki cewa komai yacigaba  Ina tunani kmr  daman can kina sona ?


 Duk da  halin da take ciki na faduwar gaba sbd yadda ya makaleta ajikinsa.

 hakan bai sa ta fada masa gskyr daya ke son ji daga gareta .

  aranta km cewa tayi wannan mutumin wayo kawai yake son yi min.

Ahankali  ,ya dago fuskarta ya kalli cikin idanunta ki fada min, dan zan iya gane in kiyi karya 

Kwayar idanuki kadai.

 zasu nuna min .


Jin haka yasa batasani  lokacin data furta daman can ina sonka ,kai fa kana sona..? 

Cikin wata mayaudariyar murya tayi maganar.

 ,kawai sai jin lip's dinshi tayi kan nata yana  tsotsa.

 ,yafi karfin  minti goma ya tsotsa bakinta tsoronta daya kada ya gota daga hakan dan gabadaya jikinta ciwo yake mata  hatta cinyoyinta ciwo suke mata .


Cikin sanyi ya zare bakinsa daga nata sannan Yace kinsan wani abu har zata girgiza masa kanta, sai km tayi saurin cewa  tace A'a  ,yace ina son mu fahimci juna .


 A ranta tace abinda yakamata yazama farko shine ya zama karshe.


 tamkar yashiga ranta yace zaki ga abun kmr bbu tsari ko ?

 Kafin tayi magana yacigaba 

Ni irin nawa raayin kennan.

 tace to.cikin sanyi muryrsa Yace kinsan da sanin bana son kazanta ,km har yanzu haka nake ban canza ba.


 Km bana son duk inda zan shiga a gidana na shaki wari km banason inganki bbu tsafta ko in shaki wari daga jikinki ko na  iske ki bbu kaya ajikinki "matsawar ba wanka zakiyi ba .


Nasan kin fi kowa   sanin   dokokina ciki har kuzarin jikinki saboda kin san  ni dan oya oya ne komai Ina son aminshi cikin hanzari . 

To ta sake cewa.


 yace ok ina sauraro naji naki cikin sanyi murya har da in inna ...tace ni ni duka da zagi ne kawai  bana so say km tayi shr takasa cigaba .


Yace uhmmmm ina jinki tace uhm shikennan bbu komai  yace A'a da komai da  alamun akwai sauran  magana a bakinki .

tace uhmmmm barshi kawai yace Aa ki sanar dani kar na aikata  miki cikin rashin sani , fada min duk abinda ke zuciyarki .


Tace umm... amm... Dama har da kishiya  bana so .

shi kansa shr yayi tare da zuba mata rikitattun idanunsa, lokacin daya ji karshen maganar.

Ita kanta  tasan  mamaki jin abinda tace ne.

Yasa shi yin shr .

 itama shr tayi jikinta yasoma rawa dan a tunaninta ko ta bata masa rai ne .


Can km yace bazan miki alkwarin haka ba .ni mutun ne kmr kowa km basan may zai faru dani a gaba ba .

Wata killa  kara aure yana cikin kaddarata. duba da komai rubutaccen tun daga lauhin mahafuz.

 ,ki fahimce ni da kyau bazan miki karya dan kiji dadi ba .

shawara daya da zan iya  baki kiyi kokarin ki tsare min duk wasu , hakokina da suka rataya  akanki.


 killa idan kika kiyaye kika yi  haka, bazaki rage gurbin wata diya macce ba. Km ba mamaki bazan yi shaawar kara aure ba .

shr tayi taki cewa komai zuciyar ce ke tsalle tamkar zata fasa kirjinta. hakan yasa ta runtse idanunta gam tare dafe cikinta  ganin haka ya dauka ko yunwa take ji dan haka yajata suka yi Denning area.



Tare suka karya lokacin biyu saura daidai agogon dake parlour ya buga.


 dakinsa ya sake janta har cikin bathroom dinsa ya kwabe zigidir dashi da sauri tasa  tafin hannuta Ta rufe idanunta.

 ya dan tabe baki ,sannan Yace dama kin cire kunyar nan' dan mun rigada muzama daya yanzu.

  sannan yace tazo ta cuda masa jikinsa tun tana jin kunyasa har ta ware .


Tunda daga ranar komai zamo  tare suke yi  matsawar yana gida .


wata irin kulawa yake bata na musamman wanda har mamaki take idan yana wasu abubuwa.


 sai day tana gane kurenta gurin kwanciyar aure .


dan yi yake tamkar baisan daga inda tafito ba ballanantana ya tausaya mata .


 domin kwana yake yana abu daya da asuba ma  sai yayi sexy daita yake fita masjid.

 abun duniya fa yasoma isarta abu kmr abinci  safe rana dare ,  duk abu daya .

har daga office ma  dawowa yake .

,iya juriya tanayi dashi shi .

km yana ji daita kmr ya lasheta .



zuwa yanzu al'amarin deeni  ya fara damunta dan gabadaya bata da wani  hutu , ko motsi taji sai gabanta ya yanke ya fadi .

Cikin kankanin lokaci ta zabge  tasoma rama.

 sai day ta kara haske tayi kyau jikinta ya goge .



Ummi tana ta dinga jin muryar  diyar  akai akai gashi bbu waya ahannu zeenat din .

dan haka takira deeni tace idan yataso aiki yazo tana son ganinshi .



Zaune yake a gaban umminsa ya tankwashe kafafunsa waje daya  yana dubanta byn ya gaisheta ta amsa.

 itama idanu ta zuba masa ,tana kallon yadda Ta  sake fari fiyye da da.  yayi kyau sosai fatar jikinsa ya sake gogewa.


 , ahankali tace deeni kayi kyau sosai da fatar tawa Yar tayi fiyye da haka?

 


, murmushi yayi tare  da dan soso keyarsa da key din motarsa , muryasa a shagwabe Yace  Ummi tayi kyau sosai har tafi ni. murmushi sukayi a tare say naganta zan tabbatar .

Shikennan nan  tace sai km mgnr waya ko say an roka dan naga  har yanzu kaki say mata waya.

 ko ma dinga  gaisawa da ita  akai akai, Tunda ka kulle min ita a gida  .

Amman kai kullun kana kan hanyar zuwa .


 murmushi ya sake yi Yace kmr kin shiga zuciyata wlh Ina da niyar sai mata Ai .

 ,tace a hanzarta dan  day yakamata.


 ,hira suka dan taba da umminsa sannan yayi mata sallama ya fice  .

 cikin sauri sauri gudu gudu ya fito daga part din Ummi .






MMN SUDAIS CE

💗💗💗💗💗

  AUREN SIRRI

      💖💖💖

💗💗💗💗💗






AYSHA  A  BAGUDO




Page  35-36



Key din motarsa ya danna tun kafin yakaraso gareta ,budewa yayi yashiga yatada motar. dayake gidansu "

 da dan tazara kadan dan ummi .




Tana tsaye  byn tayi sallar isha'i  ,da shafa'i da wutiri .

Tasan duk inda akayi may gidanta na kan hanyar dawowa.

, Dan haka tashige bathroom  ta sake yin wani wanka.


 kwalliya tayi sosai duk da cewa tana cike da fargaba  dawowar mijin nata amman hakan bai hanata cakarewa cikin wasu matsatsun kananan kaya iya cinyarta   .


 Tana jin karar bell din tayi sauri  ta dauki turare kan mirrow  ta feshi ilahirin jikinta dashi.

kafin takaraso har an fara  nouking din kofar gidansu.

 da sauri karasa taje ta bude .


Tsaye taganshi cikin kakinsa na solider hannushi rike da jaka .


 fuskarta dauke da murmushin karfin hali ta amshi jaka da lailon din hannunsa tare da yi masa sannu da zuwa ,


Ya amsa tare rungumota  ajikinsa.

  ,fargabanta ta sake nukuwa fiye da wace take ciki.

  tana rungume ajikinsa ya rufe kofar.

  bakinsa ya hada da nata yana mata wani irin hot kiss datake jinsa  har cikin brain dinta har ta nemin fargabanta tarasa .



Har suka iso cikin bedroom dinsa bay barta tayi nisa dashi ba .

 Ya manneta a jikinsa tsam .

" say nanukarta jikinta yake ,tare da taba duk inda hannushi yaci karo dashi  a jikinta. musamman ma dukiyar fulaninta . Ahankali ta zame jikinta daga nashi .


Kwantawa  yayi flat tare fizgota , Ta fado saman kirjinsa " tana sakin numfashi .

Amman fa duk tsorace take dashi .

 Cikin sanyi jiki  tasoma balle masa Maballin rigar  white single dinsa fara qal ta bayyana.

 ta  zubawa kirjinsa ido tana kallonsa duk da bata hango kwantaccen gashin kirjinsa ba.

  taga hango kan nipplys dinsa. 

Shima ita yake kallo.shr kusan minti biyar batayi magana ba "say  shi .


muryasa a raunane Yace  kinyi kyau fa matars kwalliyarki  tamin kyau  sosai .

tayi murmushi tare dacewa Nagode .

 har mamaki yake bata wani lokaci idan yana wani abu . Ta dinga tunanin 

Ina girman kai ?

Ina nuna isa da ji da kai ?

Ashe dai mace itace rayuwar namiji .

Idan ba mace a rayuwar namiji ' jin dadinsu ragagine .


Ahankali taji yasoma kokarin zare mata   rigar jikinta,kafin ta ankare har  ya cire tare yin flinging daita 'sannan ya damki dauki fulaninta.

 'Gabanta taji ya tsananta faduwa  da sauri.

 ,tana jin yadda hannushi  ke yawo a kirjinta ,tasan  yanzu labari zai canza salo .

 ,kmr an sinkureta ta zabura zata Mike hakan yasa  ya sake maidaita jikinsa ya sake kai hannushi kan kirjinta dayake cike bam yasoma murzasu wani irin tsanyi da faduwar gaba ta dinga ji yana bin jikinta.

 ,tana matukar kaunar son kasancewa tare  da mijinta Amman tarasa dalilin dayasa duk sanda zai zo mata da bukatarsa gabanta ya dinga faduwa kennan dan gaskiya takasa sabawa da  jarabarsa .


 Haka kawai taji hawaye na shirin zubo mata dan haka  ta fashe da wani irin kuka " yayainda kirjinta ke bugawa sosai kmr zai tsage , gabadaya hucin numfashinta da kamshi turarenta yacika masa hanci.

 jin kukanta yasa ya hade bakinsu waje daya tare da kefe  hannushi daya kan nipply dinta yana murzawa ahankali.

, tsoro da fargaba suka hannata kasa maida masa martani kmr yadda ta tasaba ,


Jin taki yin shr ,da bashi hadin kai yasa ya tunzura  a zafafe ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata batare da Yace mata komai ba .

Sakinta yayi tare da ware hannuwansa akan bed ,still ita din yake kallo mamakinsa yake karewa akanta .

"  cikin tawa irin rikitatacciyar murya .

wani irin iskanci ne haka ?

 wani abu na miki ,kikewa mutane  kuka ?

jikinta na rawa tasoma girgiza tana bashi hakuri .

Wani kallo ya watsa mata alamun bar jikinsa .

a hankali tayi karfin zame jikinta daga gareshi.


Tsaki yaja tare da mikewa iskanci banza kawai ,sannan yashige bathroom ya barta nan tsaye da dan guntun kukanta .

 ,ita km daman abinda take so kennan yayi zuciya  yabar yau daya dai  ta samu  huta .

 kullu abu daya babu hutu 

dan haka bata tsaya  wani jiran fitowarsa ba takara gaba tayi dakinta har da sawa kofarta key .




Washegari da safe tashigo dakinsa da sallamarta.

 ciki ciki ya amsa mata  fuskarsa murtuk dan ko amsa gaisuwar data yi masa baiyi ba.

Ganinta da cup a hannu ya tuzirashi ,dan haka ,ya sake daure fuska tamau Yace lfy ?

cikin wani irin sautinsa na sali wanda tasan shi dashi.



Jikinta na rawa tace dama..dama.... coffee ne ...tun kafin takarasa Yace fita dashi ina  azumi .

tsoronta da fargabanta suka Karu tace dan Allah Yaya kayi hakuri wlh jiya banida l....


Ke ya katseta fita nace kafin na takaki .

da sauri Ta fita tana goge kwallar data zubo mata .


Wunin ranar a sukwane tayi shi ,tana mamakin yadda lokaci daya yake canza launi tamkar hawainiya.



Kimanin kwanaki uku  kennan yayi mata dip .

ko gaishe shi tayi baya amsawa say yagadama  haka ma ko abinci takawo mishi Sai Yace yana azumi .


Abin duniya fa yasoma damun zeenat hankalinta ya tashi matuka .

ita ba waya a hannu ba ballanantana ta Kira Ummi ko tadan rage jimami abinda ke damunta .

komai ya taru ya tsaya mata .



Gashi dai kullun sai sun hadu kafin ya fice haka ma idan ya dawo  Amman kwata kwata ya daina shiga harkarta.

Ya shareta ,shaanin gabansa kawai yake .



Misalin karfe hudu taji karar bell ,taje ta bude da sauri dan tasan shine sai day tayi mamakin  dawowar sa  gida da wuri .

Gefenta yabi ya wuce batare daya kalleta ballanantana ya amsa sannu da zuwan datayi masa .

Kai  tsaye kitchen Yashiga  ya bude Frij ya dauko ruwa may tsanyi.

,ya balle murfen bottle din tare kafa bakinsa .Bai dauke ba ,

Say daya sha rabi tukun   ko minti biyar bai yi ba .

Ya fito tare da  riko sauran ruwan  ahannunshi  ya sake wuce ta a parlour ya tana sake  mishi sannu da zuwa.

Harara ya watsa mata take ta dauke idanunta akansa kau dansa yayi ya shige bedroom .


 Yana shiga ya fada   akan makeken royal bed dinshi batare da ya cire kakinsa ba idanushi a runtse gam .yana jin yadda zuciyarsa ke tafasa wato ita tafi karfin tayi masa laifi tabashi hakuri ko .

Kyacci yayi .


 Ahankali tashigo dakin .

Yana kwance ta iso gurinsa gabanta na dokawa da sauri .

Amman bata fasa abinda tayi Niyya ba.

  ,duk da tana  zaton da zarar takaraso gareshi  zai daka mata tsawa tare da korarta .


Har Gabansa taje ta tsugunna tasoma kwance mishi takalmi kafarsa .

,ta ajiye a gefe sannan ta kwashe kafafunsa ta maidasu kan bed  har lokacin idanunshi biyu amman suna lumshe km yaji shigowar sarai da duk abinda take.



Kusan minti goma tana tsugunne ahankali taga ya Mike zaune , batare da  kalli idanunta ba.

 yasoma kici kicin cire rigarsa ta Mike da sauri tasoma balle masa boturan gaban rigarsa sannan ya cire rigar ya saura daga shi say  farar singlet ita Yakama ya cire .

Ta zubawa surar jikinsa ido , kwantaccen gashim kirjinsa yasoma tsumata dan itama zuwa yanzu tasoma jin bukatar mijinta .

 ahankali ta dauke idanunta ya cire wandonsa Sai gajeren wando boxe ,ta tattara takai ma,ajinsu ,ta dawo kusa dashi Ta zauna cike da fargaba.

 ,Shr dataji yayi mata ya nuna  alamun  ya sauko ba kmr shekaranjiya daya dau zafi daita ba.

Koma yayi ya kwanta ya runtse idanunshi tare dayin pillow da hannuwanshi .


 hannuta na rawa  Ta daura  saman kirjinsa tasoma shshafa  kwantaccen gashim kirjinsa .

shr yayi mata yana jinta ya shareta hakan yasa taji karfin cigaba har da kai hannuta kan nipply dinsa.

  ganin  hankalinsa yasoma tashi  yasa ya rike  hannuta cak  , atsorace take kallosa ,yayainda jikinta ya dauki kirma , ahankali ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata , tsawon lokaci yana kallonta sannan ya Mike tare da nuna mata kofa da yatsansa out .... before I finishe you now  zatayi magana ya katseta bason jin komai daga wannan stupid mouth dinki .

 ki fita kawai deeni bai da bukatar ki.


 ke har kin isa kimin wulakancin akan halalina .

, Allah Yaya ba haka bane kaki ka fahimce ni ne.

 , a zafafe Yace  baza'a fahimceki ba.

 kifita tun raina bai gama baci ba.

 badai ,takama zakimin akan  abinda yazama nawa ba ya nuna kirjinsa ya yatsansa.

Kinsa Allah ni km wlh bazan taba  baki hakuri ba akan hakina ba  .

 ,gashi nan na bar miki abinki kije  kijika ki sha.



  , tasoma kuka tana rokonsa yayiwa Allah yayi hakuri wlh bazata sake ba ,kima sake say kinga an damu da jikinki naki  ba tukun zaki kawo wa mutune rainin wayo.


  ,Kuka take sosai tana bashi hakuri ok ba zaki fita ba kennan.

 ,ganin yana shirin saukowa daga kan gado.


 yasa tabawa kafarta iska tun bay sabauta mata jiki ba ..



Haka tayi ta kuka tana datasanin abinda tayi ta sake zabgewa ta rame tamkar ba sabon aure ba .



Anyi haka da kwana biyu  ya isketa  zaune akan Denning tana yin breakfast .

Shi km yana sanye cikin kakinsa    ,ta gaishe shi  yana ciccin magani   ya amsa mata  ba yabo ba fallasa .

,sannan Yace ni zanyi tafiya ki duba abinda bbu a gidan .

Ta sauke ajiye zuciya tare da zuba masa ido tace  akwai komai ya ajiye mata kudi masu yawa ya wuce batare da sanar mata inda zashi ba .



Byn tafiyarsa da kwana biyu Maryam takawo mata ziyara cike da  farincikin ta tarbeta suka rungume juna.

 suna murnar famin junansu .

 ,taje takawo mata snacks da drinks suka zauna anan parlour suna ta hirar yaushe gamo , Maryam ta dubeta da kyau tace zeenat Sai naga kmr kin rame.

 , Zeenat  tayi murmushi Yace  Allah kawa Maryam tace wlh kin rame sosai ko ciki ne dake  

Zeenat tace wlh bbu ko daya zazzabi nayi kwana biyu shiyasa kika ganni haka.

 amman na samu sauki yanzu ,Maryam tace Allah ya sauwake .

 su Sumy da rukky ma  sun so zuwa gurinki wlh  amman suna tsoro wannan budadden mijin naki ,nima dan nasan yana aiki shiyasa nace bari lallabo nazo naganki  Sai da Ga numbers dinsu  sunce na baki.

Zeenat ta karba numbers din dake rubuce a Yar karamar white paper tana murmushi haba Ai da kinsani  kinbari kunzo  tare.

 dan baya ma nan yayi tafiya.

 , Maryam tayi tsalle ta dire kan kujera tace kice nasha shaani yau .

 Allah  na dauka yanan ne shiyasa kikaga na natsu kar bafa bansani ba  ,suka  kwashewa dariya .,



Kusan nan maryam ta wuni har yamma  suka shiga kitchen suka yi girki tare .

byn sun ci ta zubawa Ummi itama tace dan idan zata  wuce ta Mika mata say datayi sallar magrib sannan ta wuce .


Sai yakasance kusan kullun Sai Maryam tazo mata hira hakan ya dan sa hankalin zeenat din ya kwanta .



Wata sakaliyar rana sai gashi ya dawo fuskasa a sake sosai ba kmr lokacin da zaiyi tafiya ba .

,ta amshi jakar hannushi bai hanata ba , takai masa dakinsa ta ajiye takama gabanta,



washagari gidansu ya cika da mutune makil wai ashe Karin girma yasoma agurin aiki .

,amman  yakasa sanar mata .

,taji ciwon abun aranta sosai.

 amman hakan bai hanata zuwa har dakinsa tayi masa murna.


   ,yawancin yan estate din sunzo yayi shi murnar karin girman dauasamu .

 Amman banda Ummi .


 gabadaya yanzu dokin ganin Ummi take .

kusan wata hudu kennan rabanta daita duk dare say tayi kuka tare datasanin auren deeni Allah Ummi kin gargade ni amman ,nayi patali da maganarki ,



Wani dare ne tayi tunanin gara taje ta nemi sulhu dashi ,da zaman kuramen ya isheta zata   sake gwada kai masa  kanta gareshi .

,bai kamata dan shi yayi fushi daita.

 ,itama tayi dan haka tashirya tsab  cikin wata yololuwur rigar bacci  wacce bata wuce iya  gwiwarta ba rigar bacci may sharasharace sosai da wandonta  wanda kasanta  kawai ya rufe amman bayanta ana hango bombom dinta .

 bbu abinda rigar bacci takare ajikinta ana ganin komai miraransa Sai kamshi ne  ke tashi ajikinta.

 ,zuciyarta a dake ta nufi dakinsa ,


A kwance ta iske shi daga shi Sai towel daure a kungunsa ,wanda ya nuna alamun daga wanka ya fito.

 kallo daya yayi mata dauke kansa tare runtse idanunshi gam . sakamakon wani shock daya ji ajikinsa tamkar an jona masa wutar lantarki . 


Tana karasawa kusa dashi bata tsaya wata wata baTa fada saman fadadden  jikinsa tare da hade bakinsu waje daya tana mishi irin sumba dayake jinsa har cikin kwallwarsa .

 ahankali ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata idanunta a runtse take cigaba da tsotsan bakinsa.

 kasa yunkurin hanata yayi dan shima a bukace yake daita, dauriyace kawai da girman  irin nasa  yanashi nemanta.


 hannunshi dukka yasa ya zagaye kugunta dashi  tare birkitota ta koma kasa ,shi km yakoma samanta still bakinsu na hade taki sakar masa .

,hannushi yakai kan kirjinta yasoma  murzasu brest dinta yana lumshe ido .

 ,wani irin dadi tadinga ji yana bin jijiyoyon jikinta tare da bata wani irin murza take brest din tare da bata  romantic kiss .

  gabadayansu sun fita haiyacinsu basa ji basa Gani .

Sai daukin juna suke dan ita kam harda sambatu take zubawa ,dan Allah Yaya ..kayi hakuri kar kara irin wannan fushin dani .mutuwa zanyi uhmmmm wayo dadi  haka tayi tayi ,yasa hannunshi ya toshe mata baki yacigaba da aiki  km yasamu baza Sai hakarta yake  bashi yabarta ba Sai wuraren karfe uku  na dare tukun ya saura da mata shima bawai dan yagaji ba Sai dayaga numfashinta na neman tsaya dan har kuka ta dinga yi ahankali ya cire hannushi daya rufe mata baki dashj ya kalli cikinkwayar idanunta da suke a lumshe tabbas yasan taji jiki dan haka ya Mike tare da shigewa bathroom . 

Byn ya fito ne Yace ta tashi taje tayi wanka 


ta watsa masa kanunun idanunta tace  nagaji Yaya  say anjima zanyi bai sake cewa daita komai .

ganin haka yasa ta Mike taje tayo wanka ta dawo tashige jikinsa ,tana sake yamutsa shi ,  bai hanata ba say ,ma kara  manneta dayayi .


Sun koma sun shirya kmr  tamkar babu abinda yataba  shiga tsakaninsu duk abinda tasan zata masa yaji dadi shi takeyi shima yana ji daita yadda Yakama.

 har waya ya say mata kirar aitel may  finger print .

km har yau bai barta taje ganin Ummi ba.



Ranar da tacika wata shida daidai Sai ga Ummi tazo .

 , Ummi nason ganin diyarta , kwaici kawai  take yi.

 amman ganin deeni bai san tanayi ba yasa tazo kai gara tazo  .


 Duk inda zeenat tayi idanun Ummi na kanta ta kawo mata ruwa da abin ,tabawa ,tazo ta zauna kusa daita tarasa inda zata sakata taji dadi  har kuka tayi dan murna  tace Ummina nayi kewarki ,Ummi tace mamana kewa Ai ba'a magana .

,shine km zakiyi kuka ,kuna dai zaune lfy.

Zeenat tace lfy Ummi ina samun kulawa sosai a gurin Yaya.

 amman shine naga duk kin rame kina cin abinci ma kuwa ,ina ci Ummi zazzabi dare nakeyi shiyasa ,duk dare Sai nayi zazzabi.

 kunje hospital ?

,tana shirin bawa Ummi amsa taji karar bell ,Ummi ina zuwa ga ma Yaya nan ya dawo da sauri taje ta bude ya rungumota ajikinsa yana kis din wuyanta tare da sakin ajiye zuciya ahankali tace Ummi fa tazo ,tana ina ?


Tana parlour a zatonta zai saketa ne Sai ma taga ya sake manneta da barin jikinsa har parlon suka shiga ahaka.

 ya zauna tana jikinsa ahankali ta zame jikinta ta koma kusa da Ummi dan su gaisa sosai.


Takawo masa abinci Yace shi a koshe yake nazo na duba ki ne kawai dan nakira wayarki batashiga .

tace km a kunne take fa  Killa dai  matsalar network ne .

Ummi ta zuba mishi  ido da  kyau yayi kiba sosai .

, ahankali takira sunanshi  taredace ,yana  naga kai kayi kima sosai ,ita ko diyartawa duk ta zuke ta  rame .

,ya dube inda zeenat din take ashe bani kadai nake ganin haka ba.


 ,Ummi tace to kunje hospital ne ?

Yace A'a to kuje a dubata  karkabarni magani tukun asan abinda ke damunta   dan ramarta tayi yawa.

 .a tunanin Ummi ko ciki ne da zeenat din shiyasa tace kar,abata magani.

 

Zeenat tace Ummi ni fa bbu inda kemin ciwo lfy lau Ummi tace duk da haka gara  kuje aduba lafiyar ki .

,tare da sake maimaita kuna dai zaune lfy ko..Yace haba dai Ai diyartaki tana da biyayya sosai Ummi tayi murmushi tare godewa Allah sannan Tace Allah yayi muku albarka yabaku Yaya na gari.

 deeni ya amsa yana may kashewa zeenat din ido .

 ,Ummi ta sake yin murmushi to bari na wuce zeenat tace haba Ummi daga zuwanki har zaki wuce na dauka wuni zakimin.

 ina kika taba ganin uwar dake kawo diyarta wuni gidanta ?

 , zeenat ta shagwabe fuska tare cewa to a fara a kaina ,Ummi tace uhm tafiya zanyi , to kibari zuwa  anjima Sai ki wuce a fakaice deeni ya zabga mata harara ke zaki mata aikinta ?

  Zeenat Ta sake shagwabe  fuska dan Ummi ki zauna banason ki tafi yanzu.

 deeni ya kawo hannushi ya mintsine gefen cikinta har yasa ta danyi tsalle.

 ,Ummi ta nufi hanyar fita tana fadin mamana kina in zauna shi km deeni korata ma yake da sauri km cikin murmushi Yace haba first lov ni na isa  taya ma  zan koreki byn nima yanzu zan koma nazo dubata ne kawai.

Dawo  kuyi zamanku.

  ,duk suka sa dariya ita , zeenat tagane sarai abinda ya maidoshi gida .. shiyasa batason tafiyar  Ummi.


Ummi ta bude kofar ta fita ,deeni ya bita yayi mata rakiya ..


Byn ya dawo daga yiwa Ummi rakiya ne  ya sameta tana dan gaggyara waje.

 ya dauke cak Sai  bedroom dinsa ya direta akan gadonsa .


Ya jawota jikinsa tare da dago fuskarta kinsa sarai abinda ya kawoni shine dan iyayi  kike rokon first lov ta zauna ko ?


Gabanta yashiga faduwa amman Sai ta daure tayi murmushin yake .

tare da cewa Allah ba haka bane nayi missing dinta dayawa  ne  shiyasa banason ta tafi .


 gabanta yacigaba da dokawa ko shi kesata rama batasani ba  ,duk wanda yaganta Sai yayi maganar ramarta .



Cikin wani irin salo deeni  yasoma romancing dinta haka ta dinga  daurewa tana bashi hadin kai banda ranta taso ba.


Post a Comment

0 Comments