Shahararren director shira fina finai . Wato Aminu saira. Yasanar da tabbacin cigaba da chirinsu na LABARINA SEASON 2 a tashar Arewa24 da misalin karfe 8 na dare . Ranar biyar ga watan octoba.
SABO DA HAKA AN CANJA AKALAN SHIRIN DAGA KARFE 7 YA KOMA KARFE 8 NA DARE
INSHA ALLAH
0 Comments