ABOTA*
*BAIWA WRITER ASSOCIATION*
Dedicated to AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)
*By Aisha m mu'azzam*
Kunjini shiru wlhy mamana batada lafiya ku tayata addu'a.
Dis page goes to u hauwa hassan luv u so much tnx for your support.
0⃣6⃣
Suka tapi gida da isarsu gida kai tsaye dakin shi ya shiga wanka yayi yay sallah sannan ya fito ' dinning ya nufa yaci avinci sannan ya dawo wurin iyayan shi " ita dai shatu takasa xama wurin yayan nata ta dawo ' yayana ena tsarabana ' haba lil sis bari anjima " ooo wlhh ni ynxu nake so tafara buga kafa ' tashi muje daki ta bishi ' kayan daya siyo musu itada suhaima ya basu iri daya nan ta cika gidan ta ihun murna ' ohh ni wnan yarinya yaushe rai xatayi hnki cewar mommah haba hjya murnar dawowan yayanta neh ' ai shknan itadai suhaima batace komai ba ' fitowa tayi da kayan tana murna ta xube su ah wurin ' su kansu iyayan sunyi murna nan suka kwashi kayan sukayi daki suna kallon kayan sai da suka gama sannan suka ajiye kayan 'wayanta ta'
dauka taga miss call kira tayi 'yau kam hiran nasu yafita daban sbda yau sunsha hira ba kadan ba'
K shatu wai gskya akwai wani ah kasa ni ban yarda da kuba se kuma kiyi ai ni babu abinda k tsakanin mu ' kudai kuka sani" bikin amina ya matso hakan yasa suka tapi can gidan tun ranar laraba aka fara event ' ranar aka sa amarya ah lalle ranar Thursday sukayi walima ' ran Friday kuwa dinner ranar Saturday aka daura auran amina da mijinta musa yanda aka kai amarya unguwar dosa suka ah ranar suka koma gida yau ah gidan su suhaima suka tsaya ' shatu akwai abinda nake son fada miki gameda yaya majid " hmm sis karki damu nasani nasan yanda kike son yaya kuma na miki alkawari insha allah shine mijin ki rungumeta suhaima tayi tsaban murna' sai da dare yayi suka tafi gidan su shatu' daki suka shiga suka watsa ruwa sai da suka ci abinci sannan shatu tace suhaima ta jirata tana xuwa'
Dakin yayanta ta nufa ta same shi ah kwance kusa dashi ta xauna ' broz tashi xamuyi magana " tashi yayi toh sis enaji " kamin promise tukun ko miye shi na miki alkawari ' yaya nasan xakaji maganr wani iri ohh kawai ki fada bakomai ' yayana so nake ka auri suhaima ' what shatu kinsan mai kike fada nasani bros amma dan allah karkayi rejecting pls sai ta fara hawaye ' gashi ah rayuwa baisan yaga kanwan shi na kuka " kiyi hkri sister amma".
Masu karatu shin xai yadda da kudirin kanwar tashi kuyi hkri da wnan nafada muku mamana batada lafiya.
Aisha😘
[9/22, 9:55 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ABOTA*
*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*
*DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*
*BY AISHA M MUA'ZZAM*
*This page goes to u sadiya bello imam tnk u*
0⃣7⃣
Haba lil toh miye na kuka kuma ' bari na tambaye ki maiyasa kike so na aure ta " xan fada maka amma ba ynxu ba ' kuma karka manta kace komai nake so kamin alqawari ' nasan na fada " toh share hawayan ki naji xan aure ta ' wani ihun dadi tai sannan ta rungume shi' daga haka suka cigaba da wani hiran'
Itako suhaima tana daki har ta gaji da jiran ta gashi sai kiranta ah waya akeyi chatting ta fara da wayan ta har ta gaji da xaman dakin ' itama tai hanyar dakin majid buga kofan takeyi tana sallama sukai mata iso data shiga ' kai tsaye kuwa ta shiga ' ina wuni yaya majid ta gaishe shi fuska ah sake ya amsa daganan aka cigaba da hiran da ita ganin haka yasa shatu tace bari taje daki ta dawo ' da saurin ta ta fita nan ko babu yadda taje labewa tayi ah jikin kofan ' suhaima ' na'am kinada saurayi jin tambayan tayi yayi mata nauyi a'a ta bashi amsa " shatu pha itama a'a toh abinda nake so dake banda kula samarin makaran ta kuyi abinda ya kaiku ' kinaji " eh yaya suka cigaba da hira da murmushi ta koma dakin sis taso muje kinji sukayi mai sallama suka tafi daki' acan ta tarar da kiran usman ' tana ya tsina take amsawa amma daga baya in kunji dariyan da take abin xai baku mamaki ' itadai suhaima kallonta kawai takeyi ' sai da suka dau lkci kafin su gama wayan ".
Su shatu hutu ya qare an fara shirin tapiya makaranta ' majid ne ya kaisu sukayi siyayya ah wurin suka hadu da wani abokin shi ' kai man kanan dama ' wlhh ban dade da dawowa ba ' suka gaisa yan mata sannun ku pha fuska ah hade suka amsa sannan suka shiga mota suka nufi gida ' yaya wlhy wnan abokin naka dan raini ne kalla irin kallon daya ke mana kai shatu tayaya kika ga kallon dayake muku bansan rashin kunya pha ' allah yaya kuma ai ba rashin kunya bane " ya esa toh abar xancan ' har suka isa gida ' suhaima gidan su ta tapi kasan cewar gobe xasu tapi shiyasa xata kwana ah gida ' itako wurin iyayan su suka nufa aka cigaba da hira kafin ya tapi daki ta bishi ' yaya na'am baka karbi contact dinta ba ' wayan shi ya mika mata ta saka mai sannan ta pita"
Washe gari ta ranar dasu shatu xasu tapi kiri kiri ta para kuku ' haba yar mommah ynxu ko wani tapiya sai kinyi kuka bakisan kin girma bane ' da kyar suka sa tayi shiru iyayan ne suka maidasu dukkan su lkcin daxasu tapi wani saban kukan tasa ta rungume su ' duk abinan ah gaban usman akeyi sbda ya rugasu dawowa ' tana rungume ah jikin abbanta tana kuka umman suhaima ne mai bada baki itama suhaima sai da tayi kwallah hmm rabuwa da iyaye ' da kyar suka banbare ta tareda alkawarin xasu xo musu sannan suka tapi " suma suka shiga hostel nan da nan bacci ya dauketa harda ajiyan xuciya kaman yarinya"
Itadai suhaima daba baccin takeji ba ita ta gyara musu dakin sannan tayi wanka ganin ana kiran magrib yasa ta tashe ta ' toilet tafda tai wanka sannan tayi alwala tayi sallah '
Shiko usman tunda yaga shatu da iyayanta yasan ba karamar yar gata bace tunanin ta yamai yawa yama su bash bayani ' abun bakaramin mamaki ya basu ba " aboki na wlhy ka kamu da son yarinyar ne tunda duk abinda ka fada sone yake sa haka " abokai na ynxu miye abinyi miye mafita " ba kuna waya ba eh ya bada amsa ' toh kaita nuna mata kulawa kasan mata suna son mai kula dasu dahaka xaka siye zuciyar ta ya kuma yi na'am da shawarar abokan nashi daga haka suka cigaba da hira"
Bangaran su shatu sunyi waya da iyayan su sun isa lafiya ' suhaima ma sunyi waya da majid duk da bawani sabawa sukayi bah' amma haka suka lallaba har sukayi sallama shatu abin ba qaramin dadi yai mata ba ganin yayanta ya fara kula sis dinta ' tashi muje wurin su bilki toh ta amsa sannan suka fita dakin su bilki"
Aisha😘
[9/22, 9:55 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ABOTA*
*DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*
*BY AISHA M MUA'ZZAM*
0⃣8⃣
Ah dakinsu bilki aka kafa depot din hira banda shewa babu abinda yake tashi su shatu baki kaman ya rabe bayan daxu tagama shan kuka ' suhaima ah hankali ta fita ta koma dakinsu ta kira majid suka gaisa sudai basusan ena tayi ba amma basu ganta ba ' shatu itama fitowa tayi ta nufi dakin jin kalmar da suhaima k fada neh ya sata tsayawa cak daga enda take " sae da taji ta kashe wayan sannan ta shiga dakin ' k kuma sis hka akeyi kawai sai ki taho ki barni wani abu nayi shiyasa amma kiyi hkri kinji ' toh ta amsa ' uhmm ga wayan ki naga miss call dubawa tayi taga usman neh ta dauka ' uhm ina xuwa kawai ta fada kafin ta kashe wayan ' hijab tasaka sis muje ki rakani ' ena din ' wurin usman tabada amsa a'a aje lafiya ' haka ta fita ah nesa ta same shi ah xaune su uku tagani saida ta karasa sannan tagane su bash ne ' da sallama ah bakin ta suka amsa mata ' kafin suka amsa mata sun fara hira knan su bash suka bar wurin ' sai ah sannan ta saki jikin ta ' sosai suka sha hira kamar masoya ' mai ya fada mata rai suka hau dariya dukkan su " yayi dai dai da isowar alawiya wurin bakin ciki kamar ya kashe ta amma tayi alkawari saita raba usman da shatu kota wani hali ne ' xuciyanta na xafi ta shiga hostel xubewa tayi ah kasa tayi xurfi cikin tunani kawayan ta suka shigo babe yadai " labarta musu komai tayi ni enada mafita cewar aliya ' meye mafitar taki ' mai xae hana muje wurin malan mu masa bayani ' a'a aliya ba ynxu ba nafiki sanin usman ta gidan su xan fara idan baiyi ba sai musan abinyi " dama kinsan shine ' cewar firdausi " farin sani ma usman ah matsayin yaya yake ah wurina xakuji mamaki ko karku damu xakuji lbrna dana usman toh kawai suka amsa"
Acan bangaran su shatu basu suka rabu ba sai da 10 tayi nan dinma kmar karsu rabu da juna tanufi hostel shima yayi nashi wurin ' yana isa ya tura mata text nan da nan tay masa reply har sukayi sallama
Tunda ga wnan rana basu sake haduwa ba amma kullum suka makale ah waya ta tura text ma juna kasancewar usamn abin project ya sashi gaba shiyasa basu sake haduwa ba ' kuma ah yau ya kudiri bayya na mata abinda k ranshi bayan sallah magrib yaxo saida sukayi nisa cikin hira sannan usman ya sanar da shatu abinda k ranshi ido ta waro waje tuni ta tashi tsaye "
Shin xata yadda da kudurin usman ku kuwa miye labarin alawiya da usman sai ah gaba.
Kuyi hkri da wnan banjin dadi ne wlhy
Aisha😘
[9/22, 9:55 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ABOTA*
*DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*
*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*
*BY AISHA M MU'AZZAM*
0⃣9⃣√1⃣1⃣
Ido ta ware waje usman kasan mai kake fada kuwa ' kwarai kuwa da bansani ba kinsan bazan zo da maganr ba ' pls shatu na rokeki don't reject mi, usman ya esa haka naji xaka eya tapiya ' toh ai baki ban answer bah, zamuyi magana ah waya bye ta tashi ta tapi..
Da sauri ta esa cikin dakin nan ta zube akan katifan " k kuma yadai irin wnan shigowa ko sallama baby, hmm sis kinsan meye ' ena na sani sai kin fada, wai pha usman ne yace yana sona' haba wa nidai nasan za'a rina to k mai kika ce mai " kawai cemai nayi zamuyi magana ah waya '
K ma na fuskan ci kina sonshi ai ' laa waya gaya miki kai sis bamuyi haka da k ba ' hmm shatu knan bakisan miye so ba bakisan zafin so ba amma nina fada miki kina son usman ' malama kawai kiyi accept " hmm shknan da haka suka canja salon hira kafin su kira iyayan su suka gaisa'
Alawiya muna jinki yakamata kimana bayani cewar firdausi ' kawata ynxu ma kuwa'
*Usman Muhammad Kasim*shine ainihi sunan shi wanda ko ban fada ba kunsan waye mai wnan suna ah garin kano' shi kadai allah yaba iyayan shi, bashi da kanwa bare yaya hakan yasa ya taso cikin gata.
Ko kodan iyayan basu san abinda xai bata masa rai ' ko miye kuwa indai kudi yana siya to pha ba makawa sai ya mallakeshi"
Hakan ne yasa ya hadu da abokan banza wanda basa taba fada masa gskya ' ah lkcin usman bai ganin kowa da mutunci ' duk girman ka bakafi karfin ya taka ka ya wuce ba '
Shigowar su alashe da bash shine yayi sanadin shiryuwar shi su suka fattaki wnan abokan banzan nashi ' amma sunsha wuya sbda lkcin yayi nisa cikin neman mata ga shaye shaye "
Shiyasa har ynxu idan yayi wani abu gani nake ba komai ya ke ba sbda edan na tuna shi waye ah baya wnan knan"
Mahaifin usman wan mamana ne shine ah gaba da ita su biyu allah yaba iyayan su kafin su bar duniya "
Duk suna zaune ah garin kano hakan yasa duk lkcin da muna gida xamana yafi yawa ah gidan su ' sbda nafi sabawa da gidan da umman usman tasan mutuncin mutane '
Kai in takai ta muku usman gani gashi amma iyakan magana mu bai wuce hy ba' kunji lbra na..
Toh k yanxu alawiya mutumin da tunda bai damu dakeba tayaya kike tsamanin zai soki, hmm aliya knan bakison tun yaushe nake dakon son usman ba ' da kin sani k kanki sai kin tausayamin ' ena mugun son usman, akwai aiki cewar firdausi '
Edan ki ka fda mh mahaifiyar tashi kina gani zai yadda " sosai ma dan baya iya mata musu ko kadan kuma baya kaunar bacin ranta, toh shknan.
Ynxu yaushe zaki gida sai muje dukkan mu inaji next week nake son zuwa toh allah ya kaimu ' suka amsa da amin..
Masoya anyi nisa lallai yayana ya eya tsari irin wnan fari da Ido haka ' kasancewar waya take shiyasa bata tanka ta ba '
Wayanta ta jawo ta kunna data kafin ta cigaba da chat anan ne taga mssg din sa usman yay mata itama ta mai reply ' ta dau lkcin kafin ta daina sbda bacci yafara daukan ta shiyasa ta kashe datan ta kwanta, anbar su suhaima ana tashan soyayya..
Aisha😘
[9/22, 9:55 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ABOTA*
*DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*
*BAIWA WRITERS ASSOCIATION*
*BY AISHA M MU'AZZAM*
Aunty lubna ngde sosai da soyayyar ki allah ya bar zumunci ya raya mana ilham amin.
*PAGE 12~15*
Ba su suka bar wayan nan ba sai kusan 12 lkcin shatu ta farka ' wai sis har yanxu baki gama wayan ba, to yar sa ido nagama hnklin ki ya kwanta" dama ai ba ah tashe yake ba ta koma ta kwanta itama suhaiman ta bita suka kwanta ' washe gari da wuri suka tashi sbda sunada test hakan yasa suka shirya kmar yadda ta saba ta cika jaka da chocolate dinta ' har suka eya hall din tuni aka fara hada majalisa ' saida malamin ya shigo kafin kowa ya nutsu suka yi abinda ya kaisu ' 11 lecturern ya fita daga nan koma kowa ya kama gabanshi.
Ah lkcin da suka kai hostel basu karasa ba suka hadu da usman' tsaya wa sukayi suka gaisa kafin suhaima ta shige ta barsu ' shatu na banji daga gareki ba har ynxu , kaga ynxu nadawo daga text edan na huta xakaji bayani ' kinyi alkawari, eh nayi kafin ta tafi shima ya tapi.
Daki ta shiga ta tarar da suhaima sai uban murna take sis yadai wnan murna haka, su umma da mommah ne zasu zo bata san sadda ta wurgar da jakar hannun taba dan tsananin murna' toh yanzu mai zamu musu, zumudin na miye haka " karki damu kema kinsan mai suka fiso shi zamuyi toh shknan " nan pha aka hau shirye shirye basu wani dade ba suka kammala komai shirin su tas komai nasu iri daya sukayi kmar yadda suka saba.
Karfe 2 iyayan suka iso saida suka zo dai dai hostel kafinan suka kirasu mayafin su suka dauka suka fito ba shiri dukkan su suka shiga rungume iyayan ' sai da akazo kan majid suhaima ta kasa tabuka komai " nidin baza'a rungume ni ba ko bakiyi farin cikin ganina ba ' sai ah sannan ta fada jikin shi sun ma manta iyayan nasu na wurin dan sun shagala " sai da shatu ta zungure su sannan suka saki juna wurin zama suka shimfida babban darduma duk suka zauna sannan suka shiga hostel fito da abinda suka shirya musu ' tunda suka pito ya kasa dauke idonshi daga kanta iyayan har sun lura amma shi bai gansu kuma basu mai magana ba sai lkcin suka karaso.
Cikin jin dadi sukaci abinci suna hira kamar kar su rabu majid da suhaima suka sulale abinsu suka barsu gindin bishiya suka tsaya suna hiran su gwanin sha'awa sun dau lkci mai tsayi kafinan suka dawo gashi yamma ta yi tuni iyaye suka dau haramar tapiya " uhmm suhaima ranar asabar insha allah xamuje kano nida mahaifiyar ki kuma ranar zamu dawo toh abba allah ya kaiku lafiya ya dawo min daku lafiya" kajiki ya dawo mana da su dai naji toh duk suka sa dariya daga nan sukayi sallama suka tapi suma suka nufi hostel cike da kewar iyayan su.
La sis ban cika ma usman da alkawrin shi ba nace mai zan kira shi" ynxu ma ai zaki iya kiran shi wayan ta taja ta kirashi sosai suka sha hira kuma tayi accepting dinshi dadi ba'a magana daga haka suka cigaba da hiran su.
Wai ina alawiya da kawayanta masu tapiya kano anya zasuyi nasara ah wurin mum din usman muje xuwa.
Aisha😘
[9/22, 9:55 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ABOTA*
*DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*
*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*
*BY AISHA M MUA'ZZAM*
*Wanna page din naku ne dukka member's din baiwa writer's association*
*Page 16~ 18*
A yau juma'a su alawiya an shirya domin tafiya kano karfe 10 suka fita daga makaranta tashan mota suka nufa anan suka samu suka shiga nanda nan motar ta tashi suka tapi.
Yau dai suhaima sukuku ta tashi ba qwari ah jikin ta ko kadan shatu tayi tambayar duniya amma pha amsan daya ne wato babu komai " sai da abun ya dameta tasa kuka ' wai maiya sameki ne hka, shatu jikina yana bani akwai abinda zai sameni shiyasa" haba sis bai kamata kuma kiyi kuka ba kamata yayi kita ambaton innalillahi wa'ina ilaihirr raji'un toh sis nagode.
Karfe 12 su alawiya suka isa kano saida suka je gidan su alawiyan tukun suka nufa gidan kowa ah gidansu aliya suka sauka sai yamma suka nufa gidan su usman gaba daya kawayan alawiya baki suka saki ganin gidan haba kar ku bani kunya mana kuxo muje suka shiga cikin gidan ah parlo suka tarar da umman nashi.
Sosai umman tayi farin cikin ganin ta kafin kace me an cika su da kayan cima iri daban daban sai da sukayi kat kafin tace da umman wurinta taxo suka tapi daki.
Alawiya akwai matsala ne, eh umma toh enajinki maxa ki saki jiki ki fadamin ko miye nan ta kwashe komai ta fada mata harda kukan ta haba alawiya miye kuma abin kuka kibari zan sameshi zamuyi maganr kinji nagode umma bakomai ai ta mata sallama suka tapi " itako mamki ne ya cika ta amma tabar ma zuciyan ta.
*KADUNA*
Abban suhaima ne zaune suna tattaunawa akn yaran nasu dan sun lura suna san junan su yayin da abban suhaima yace ko bayn ranshi yaba majid suhaima bata da wani miji bayan shi sosai abban majid yayi godiya haba alhj miye na godiyar wnan abota tamu daba dan sanadin *Abotar* yaran muba da duk bamu kai hka ba amma ka duba mun xama kamar yaya da kani haka allah yake abun shi daga haka sukayi sallama.
Ah yau asabar iyayan suhaima zasuyi tapiya zuwa kano gidan su shatu suka nufa tukun da wasu files ah hannu abbanta ' duk ah parlo suka zauna suna tattaunawa wnan file din gaba daya kadarorin abban suhaima ne ya danka ma abban shatu acewar su basusan sharrin karfe ba sosai jikin su yayi sanyi
Hjya ga suhaima nan amanarta na barmiki tunda ba Wanda ta saba dasu kmar ku nasan zaku zauna lafiya tare haba hjya ya kike magana kamar kina barmin wasiya tapiya ai ba mutiwa bace nasani kuma karki damu wani zube ta ciro mai kyau ah hannun ta ta danka ma umman shatu akan ta ajiye ma suhaima haka sukaita yan abubuwa kafin su dau hnyar kano.
Abban shatu nifa al'amarin nasu yaban tsoro hjya bake kadai ba nima kaina jikina yayi sanyi da lamarin su amma allah ya kaisu lafiya ya dawo dasu nan suka amsa amin.
Suhaima zaune suna waya da mahaifiyar ta banda dariya babu abinda sukeyi kafin suyi magana da abban nata sukayi sallama.
*KADUNA*
Wayan abban shatu ne yayi ringing dubawan daxai yi sai yaga abban suhaima ne ah hjya kinga kiranshi badai har sun isaba toh dauka kaji mana " jin maganr bata amininshi bane kuma da abinda yake fada yasa shi tashi yana furta kamar inalillahi ba iyaka " alhj maiya faru hjya sunyi hatsari shine kawai abinda ya eya fada tuni tasa kuka ah wurin 'ya xama dole ynxu nakama hnya tare da abokan shi biyu suka tapi kai tsaye asibitin da aka kaisu suka nufa saida suka tabbatar sun rasu ya kira matar shi yasanar da ita komai kuma majid ya dauko su shatu kuka wiwi ta shiga yi har majid ya sameta nan ta fada masa abinda abbashi ya bukata yayi.
Mommah lafiya wai kam majid kaje kayi abinda abbanka ya umarce ka ynxu shima kanshi jikin shi yayi sanyi haka takama hnya ya tapi kan kace me gaba daya dangi magana ta xagaye an cika malik ah gidan su shatu abin gwanin tausayi.
Shatu wlhy xuciyana bugawa take bugunta ya tsanan ta gashi na kira umma bata dauka bah naji ko sun isa haba sis may b bata kusa ne ko rufe baki batayi ba kiran majid ya shigo wayar ta dauka tayi muryanta na rawa ta dauka ku shirya ganinan abinda ya fada knan ya kashe wayar shi.
Kai shatu anya lafiya ga yaya majid xuwa kuma yace mu shirya zamu gida koma miye edan yaxo xamuji bai dde ba ya iso ya kirasu ah waya ya xo dakinsu suka rufe bayan sun fito da abinda zasu bukata sukayi wurin shi.
Cikin motan suka nufa suka gaishe shi ya amsa yaya maiyafaru irin wnan kiran haka ni kaina bansan maiya faruba abba ne yace ah dauko ku daganan bai qara magana ba.
Su abban shatu sun isa kaduna lfya har an gyara gawawakin mutane banda kuka babu abinda akeyi mutuwa knan.
Suma sun iso lafiya amma abinda ya basu mamki ganin kofar gidan ah cike da mitane suka kutsa cikin gidan ga mata sai kuka suma ynxu kam sunsan ba lafiya ba da gudu suka karasa ganin mommahn shatu na kuka sunsan abin ba karami bane suka fada kanta suka sa kukan suma.
Mommah wai maiyafaru naga gida an cika kowa na kuka kema kina kuka waye ya rasu shiru tayi bata iya cemusu komai ba sai kuka ganin haka suka nufa dakin abban shatu shima tambayar sa sukayi amma yayi dauriya nan yafara yan wa'axin shi tunda suhaima taji haka gabanta ya tsananta faduwa ' abba dan allah karkace min sun mutu ka taimaka kuka takeyi ba sassauci suhaima sai dai hkri amma sun rigamu gidan gskay mommah shatu da majid suna tsaye suna kallon su babu abinda suke suma sai kuka dakin ta gawar take suka shiga gaba daya wai ai da gudu suka ruga jikin su suka fada suna kiran sunan su umma abba dan allah ku tashi amma ena shiru.
Wani uban ihu ta saki ta fadi kasa sumammiya tuni shatu itama hnkilta ya qara tashi tafara jijikata sista dan allah ki tashi ganin bata motsi ta fita da gudu ta dauko ruwa zuba mata tayi amma ena ko hannun ta bai mota ba ganin haka itama ta xube kasa ah sume.
Aisha😘
[9/22, 9:55 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ABOTA*
*DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*
*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*
*BY AISHA M MU'AZZAM*
*WANAN SHAFIN NAKUNE YAN GROUP DIN FEEDOH ONLINE NOVEL*
*Page 19~20*
Majid maza kaje k debo ruwa da sauri ya nufi toilet ya debo watsa mata sukayi sai da taja numfashi kafin ta tashi " umma suhaima itama ta mutu ko, wlhy edan ta mutu nima binta zanyi sister dan allah ki tashi gaba daya tausayin su ya kama duk na cikin dakin " mamana kiyi hkri suhaima bata mutu ba zata tashi babu abinda takeyi sai kuka " majid ynxu ya kamata mukai bayin allah makwancin su lkci yana tapia shirk kowa yayi bayan an sallace har an fito dasu kuma suka tsaya " alhj yakamata suhaima tayi ma iyayanta addu'a 'hjya toh bakiga halin da take ciki ba bari nadan qara dubata' dakin ta koma ruwan Tamara watsa mata aiko nan ta farka.
Mommah dan allah mafarki nakeyi ko karkuce min gske ne ku taimaka dan allah karkice min duk sun mutu daga hannunta tayi ta dagota sukayi waje " suhaima kiyi hkri kije ki musu addu'a da kyar ta iya karasawa wurin bude fuskokin su tayi nan wani sabon kuka ya kubce mata ' maiyasa kuka tapi kuka barni lkcin danafi bukatar ku, mutuwa maiyasa baki hada dani ba ' kuka takeyi ba sassauci duk mahalukin dake wurin sai daya tausaya mata shatu ne ta dagota suka rungume juna sbda za'a fita da gawar sister kice su barmin gawar dan allah karku rabani dasu da kyar aka shiga da ita daki suko suka tapi kaisu makwancin su yan shigowa gaisuwa sai shiga akeyi.
Duk mai imani idan yaga suhaima sai ya tausaya mata lkci daya ta lalace taxama kmar ba ita ba duniya knan ah haka aka cigaba da karban gaisuwa har akayi addu'an uku sannan pha gidan yadan watse amma suhaima ba uhm ba uhm uhm taxama kurman dole magana ma ba yinta take ba .
Anyi addu'an bakwai yanda kowa ya kama gabanshi sai su kadai suka rage suhaima kullum cikin zaman daki take bude kofan akayi mommah ce ta shigo kufito abbanku na san magana daku da kyar shatu tasa suhaima suka fito.
Ah kasa suka zauna bayanin komai sukayi mata ah lkcin tafiyar iyayan ta da kuma zoben da zata sanya ah hannun ya zoben kawai ta karba tasa ah hannun amma duk dukiyar mahaifin tace ah gina massalaci dashi sauran kuma abban shatu ya rike " albarka suka samusu sannan suka tapi daki.
Bangaran usman ya kira layin shatu bata picking tunda yaji lbr har gidan yaxo yai musu ta'aziya ya koma su bilki da halima ma duk sunxo amma su washe gari suka tapi.
Sai da suka cika wata daya ah gida kafin suka koma kasancewar jarabawr su ta matso majid da kanshi ya maidasu da fadan suyi abinda ya kaisu " dakin su suka nufa suka gyara tas sannan suka san abinyi " tunda suka dawo suhaima tadan saki ranta yawan tunanin duk ta daina shi satinsu uku da dawowa suka fara exam sosai suka maida hnki amma ah bangaran shatu bakin cikin rabuwa da usman dinta take tunda shi ya gama ynxu.
Akwai ranar suna hira ta sashi gaba tana kuka wai ynxu shiknan idan ya tapi baxai dawo ba sai da ya lallasheta sannan yace bazai taba barin taba kuma zai ma iyayan shi maganr ta sosai taji dadin hkan fatan allah ya barsu tare amin itama suhaima wani so na daban majid yake nuna mata wanda haka tafara mantawa da duk damuwarta.
Satin su biyu suna exams ranar dasuka kammala murna kam ba'a magana majid da kanshi yaxo daukar su nan ya tarar da usman da shatu suna hira saida suka gaisa sannan tamai bayanin waye usman shima yaji dadi dan yanason abinda kanwar tashi take so kayan su suka kwasu daganan sukayi sallama mota suka shiga suka kama hnya allah ya tsare.
Aisha😘
[9/22, 9:55 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ABOTA*
*DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*
*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*
*BY AISHA M MUA'ZZAM*
*WANNAN SHAFIN NAKUNE YAN GROUP DIN ZYNAH FAN'S CLUB*
*Page 21~22*
Basu dau lkci ba suka isa gida "nan pha hankalin suhaima ya tashi gani take kmar zataga iyayan ta amma gudun karsu gane sai ta fara ambaton inalillahi da haka ta tadan ji sauki cikin zuciyan ta ' cikin gidan suka nufa gaba daya tare da kayaya kin su dukka sbda hutun session ne iyayan da murna suka tarbe su suna musu sannu da hanya ' daki suka kai kayan sannan suka pito sai da suka gaisa da iyayan bayan sun gaisa ne suka koma daki wanka suka fara kafin sukayi sallah sai anan suka fito cin abinci.
Suna ci suna hira dahaka har suka kammala wurin suka samu zama sukayi gabadaya ah parlon suna hira suna kallo " kaga autana an girman wnan dawowan ba'a shigo da gudu ba fadar mommahn su " eh mana mommah ynxu kam ai na girma daga haka suka cigaba da hira majid ne ya fara tashi ya nufi dakin shi bai dade ba ya kira suhaima taxo sai da tadan bata lkci kafin ta tashi gudun kar ah ganeta " sis ena xuwa haka, daki amma ynxu xan pito bata jira amsartaba tayi ciki gefen mommah ta koma ' kinsan allah mommah wurin ya majid zataje kedin da muna zaune har kika san wurin zata allah baki san su bane kosan da muna makaranta idan suka fara waya koh har nayi bacci basu gamawa toh auta yar gidan mommah kan cinyar uwar ta daura kanta suka cigaba da hira.
Mommah wai ina dady yake, yaje gidan uncle din suhaima akan maganr auran su da majid ynzu sai yazo musan abinda suka yanke kuma k ma tare za'a hada dake ' ni kuma mommah eh mana so kike da ah banbanta ' a'a kawai dai nayi mamaki ne toh mommah edan banida saurayi pha " tana dashi taji an fada kamar ah sama " kai yaya majid waya gaya maka mommah barin fda miki danaje dauko suma tare na same su suna hira eyye su auta knan matso nan abinki ' kafada min komai kinada wata uwar data wuce nine a'a mommah toh ki saki ranki ki fadamin komai nan shatu ta kwashe kaf lbrn usman tagayama mahaifiyar tata ' maima kika ce sunan shi usman Muhammad kasim mommah da matsala ne a'a auta ai dan gidan abokin abban kune allah ya zaba abinda yafi alkahiri amin suka amsa.
*KANO*
Usman ya koma gida lafiya sai da ya huta kafin umman shi ta kirashi ' umma gani yauwa babana alawiya taxo min da wani magana baijira mai zata ce ba umma wato yarin yarnan sai da ta sameki toh umma basan bata ranki nake ba amma wlhy ena da wadda nake so ni ban taba san alawiya ba ko kadan ' auta toh basai ka hada biyu ba a'a umma banida sha'awar auran mata biyu gskya na fada miki shidin ma addu'a tai masa na neman alkhairi suka amsa da amin.
Toh ita yarin yar ah ena take umma kaduna ne garin su kuma sunan babanta alhj abdullahi yusuf badai yar gidan bappah ba umma ni bansan wani bappah ba amma haka sunan mahaifin ta yake kuma custom ne shine usman yar abokin abban kane " dama kin san shine eh usman abbanta aminin mahaifin kane toh umma idan abba ya dawo sai ki fada mai karka damu auta allah yay maka albarka amin ya amsa kafin ya fita.
Sai yamma lis abban usman yadawo sai da ya kintsa sanan matar tashi tai masa bayanin komai bakaramin farin ciki yayi ba dajin wannan batu sudai fatan su allah ya sanya alkhairi.
Bayan sallar magrib alawiya tazo gidan usman tafara cin karo ko kallan ta baiyi ba ya tapi da gudu gudu ta shiga gidan direct dakin ummanshi ta nufa suka gaisa " alawiya na'am umma nasan zaki tunanin usman ko ya yadda na mai magana amma bai boye min komai ba akan akwai wadda yakeso kuma ah halin ynxu maganar harta isa wurin mahaifin shi amma kiyi hkri kinsan ba yadda za'ayi ka aura mijin daba naka ba haka ne umma kuma nagode sosai bakomai alawiya allah yayi albarka amin sannan ta mata sallama ta tafi.
Taso ta hadu da usman amma ina kash bata sameshi ba shiko yana daki suna xuba love da masoyiyar shi abin kaunar shi.
*KADUNA*
Abban shatu ne zaune da mommah suna magana kan yadda suka yanke yaran suna gama makaranta da sati guda toh allah ya kaimu lkcin itama bayani tai mai akan shatu shidin ma yayi farin cikin jin hakan toh alhj suma yakamata suxo ayi maganr ai eh hakane kisanar da shatu tafada ma yaron iyayan shi su turo idan sun shirya insha allah kuwa gobe ma daganan labari ya canza.
0 Comments