Abota 3

 ABOTA*





   

    *DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*






 

      *BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*






    *BY AISHA M MU'AZZAM*







*Page 28~30*




 *Last page*





     Karfe shida suka esa kano kai tsaye gidan su usman aka nufa da ita sosai umman usman tayi murnar ganin surukar tata ta yaba da zabin da danta yayi dukkan su aka hada sai da suka sha nasiha kafin suka tapi nan aka kai shatu gidan ta sai da su usman da abokan shi suka zo tukun suka dan musu abinda zasuyi kafin su kwashi sauran mata su tapi dasu kamar jira dama usman yake yabi bayan su ya kulle gidan. 



      Kusan ta ya dawo ya zauna haba shatu na kukan ya isa haka karki karar min da hawayen ki wnan ba ranar kuka bane ranar farin ciki ne so pls ki daina min asarar hawayan haka lallashi ya shiga yi da kyar tayi shiru. 


       Ynxu sai ki tashi muyi sallah mu gode ma ubangiji daya nuna mana wannan rana haka kuwa ta tashi suka dauro alwala bayan sun idar dafa kanta yayi yai mata addu'a tambayoyi yai mata duk haka ta amsa daganan ya jawo kazar da ya shigo dashi sai freshmilk ah cup ya zuba musu ita dai shatu da kyar taci hakan yasa kadan taci tace ta kushi barin ta yayi toilet ta shiga tayi wanka sanda ta fito baya dakin da wuri tasaka kayan ta bayan ta balbale turare ah jikin ta karshen gado tahau taja bargo ta rufu. 


      Bata wani dau lkci ba bacci ya dauketa jin da tayi ana lalubarta ne ya farkar da ita marai rai cewa tayi magan ganu masu dadi yai ta mata harta dan saki jiki daganan lbr ya canja nima naja kafana nayi waje. 



     Bayan wasu awanni na leka daki idan kukaga usman bazaku tantance halin dayake ciki ba banda albarka babu abinda yake sa mata ruwan zafi ya hada daukarta yayi har cikin toilet din ya kaita ah ruwan ya sata zafin data jine yasata tsala ihu hkri ya shiga bata sosai ba kadan ba saida ya ga ta zauna sannan ya koma daki gadon ya gyara kamar bashi ba sannan ya koma lkcin tayi wanka tsarki tana shirin fitowa knan sai gashi da kanshi ya kaita kan gadon da towel din dake jikin ta haka tayi bacci tsabar wahala nan da nan bacci yay gaba da ita shiko usman sallah yay ya gara gode ma allah daya bashi shatu ah matsayin mata. 


       Sallan da ake kira ne yasa shi nufan gadon ya tashe ta alwala ya kaita tayi ya dawo da ita dogon hijabi ta saka nan yaja su sallah sun idar bayan sunyi addu'oi sannan suka koma suka kwanta. 


     Buga kofan dasukaji anayi shi ya tayar da su fita yayi mai aikin umma ce ta kawo musu abinci sanda ya dawo shatu harta shiga toilet domin yin wanka shima dakin shi ya nufa yayi wanka kanan kaya ta saka riga da wando parlo suka sauko bayan sunci abinci ya kunna musu kallo tana kan cinyar shi shiko sai xulayarta yakeyi. 


      Wayan ta ta jawo takira mommah suka gaisa kafin ta kira suhaima tana tambayar yayan ta bashi wayan tayi suka gaisa yaya sbda anyi amarya shine har an manta dani haba lil sis waya esa ya manta k sosai suka sha hira kafin suyi sallama. 


     Soyayya suke abinsu cikin kwanciyar hankali abin sai wanda ya gani. 



     Yau suhaima ta tashi sa matsanancin tashin xuciya gashi batada kuzari gwada ta majid yayi da kanshi abinda yagani ne ya sashi farin ciki dagata sama yayi kamar baby yana shillata nikam ka sauke ni irin wnan murna haka kaman an mka albishir da gidan aljanna direta yayi yafada mata itama murna take xubawa kamar me haka suka cigaba da tatallin cikin su. 




       Yau su usman sun shirya xuwa kaduna amma shatu kwana biyu xatayi tunda suhaima ta fada mata albishir sai da suka biya gidan su usman tukun suka kama hanya kafe 1 suka isa gidan suhaima suka fara nufa sallaman da sukaji ne yasa su ganin su waye da gudu shatu ta ruga ta rungume suhaima murna ba'a magana k sakar min mata karkiji mata ciwo kai yaya banida wani girma pha zama sukayi abinsha ta kawo musu suka sha nan sukace xasu tapi itama suhaima daro tasa saida sukabi bayan su ah tare suka shiga gidan rungume mommah da abbansu sukayi lkci daya ranar wunin farin ciki akayi da yamma usman ya tashi tapia shatu har mota ta rakashi kamar kar su rabu haka ya kama hanya ita kuma ta koma cikin gida. 


       Ranar itama suhaima ah gidan ta kwana washe gari tayi gidan ta. 


      Kwanan ta biyu usman yaxo ya dauketa tunda suka koma shatu itama tafara laulayi sudin ma hakane sun dau san duniya sun daura ma ciki ah hnkli cikinta yayi ta girma. 

 

    Watan cikin ta ya shiga wata takwas lkcin suhaima ta Haiti yarta mace ah lallabe shatu taxo sbda tayi nauyi ranar suna yarinya taci sunan umman suhaima wato Fatima ana kiranta bintu su shatu an koma satin ta biyu da komawa abu yaki ci yake cinyewa dan dole usman ya maidata gida. 



     Kwananta uku da zuwa ta haifi danta namiji ranar suna yaci sunan mahaifin suhaima wato hassan sosai aka sha shagalin biki suhaima sai da tayi arba'in ta koma gidan ta ranar kamar zasu cinye kansu .



     Shiko usman ah kullum yana hanyan kaduna da haka hartayi arba'in itama ta koma gidan ta soyayyan su kullum qara karfi yakeyi. 





Bayan shekara biyar

Wasu yara na hango da gudun su sun shigo gidan shatu na hango zaune ah kujera yarana dawa kukaxo mum da umma mukaxo nan su hajiya suhaima aka shigo nan aka kafa hira kwana biyu sukayi suka koma kaduna. 



Zaune suke gaba dayan su family guda sai murna ake xubawa mai hoto na daukan su ana gamawa shatu ta umarcesu suje waje suyi wasa hassan da hanifa knan haka suka tapi su kuma lbr ya canza fatan allah ya qara soyayya. 







ALHAMDULLILAHI ANAN NA KAWO KARSHEN LITTAFINAN MAI SUNA ABOTA. 




Kunga dai sanadin ABOTA shiyasa suka zama tamkar yan uwan jini ta auri yayan kawarta duk sanadin ABOTA iyayan suhaima sun rasu bataje wurin yan uwanta ba amma sanadin ABOTA yasa tazama kamar yar gidan ne. 




Allah ubangiji ya hada mu da masu sanmu tsakani da allah amin. 






Sai mum hadu ah littafi nagaba insha allah. 








Aisha 😘[9/22, 9:54 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀


  ABOTA




BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM(Da sunan ALLAH nake fara wa) 



Wannan shine first novel din danayi allah yasa Dali nishadan tar daku amin



Sadaukarwa gareki AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY) ke kika bani kwarin gwiwa akan rubuta wnan labari. Thanks for your support






By Aisha m muazzam





0⃣1⃣



A B U zaria



Shatu wai dan Allah meyasa kike biye ma su usman ne ' hmm suhaima kmar baki ganin abinda suke mana duk lkcin da zamu hadu sai sun san abinda xasu mana" nasani amma dan allah bai kamata kina biye musu bah edan sunayi muna barin su xasu daina "lallai kinada aiki ' duk abinda suke mu xuba musu ido knan ' toh miye amfanin biye sun tunda kullum kece ranki ah bace '' nidai dan allah ki taimaka ki daina biye musu plz sisternah ' naji shknan hankalinki ya kwanta '' ko kefa ' ynxu tashi xakiyi mu shirya muje kasuwa kinsan kayan mu sun qare pha " oh nikam ki bari sai na tashi daga bacci gama fadin hka keda wuya ta kwanta '' itama ganin ta kwanta sai ta bita suka kwanta tare ' basu suka farka bah sai da akayi kiran sallan la'asar nan ma suhaima ce ta fara farkawa '' sai da tayo alwala sannan ta tashi shatu ' itama alwalar ta dauro sukayi sallah" shiryawa sukayi abayan su iri daya kai kace yan biyu ne" fitowan su yay dai dai da fitowar alawiya da kawayan ta" shatu dan girman allah karki tanka komai xasu ce naji ta amsa ' aiko k'mar tasan xasuyi sai habai ci, ita dai shatu kawai dan bata son bata ran suhaima ne shiyasa bata tanka ba '' fita daga hostel din sukayi gaba daya cikin gari suka nufa anan suka samu mai taxi ya kaisu kasuwa '' siyayya sosai suka yi kafin su koma cikin ckul '' da kayan su ah hannun su dariyar da sukaji anayi ne ya tsaidasu don ganin waye ba shakka usman neh ' plz kitaimaka kixo mu tapi dan allah kwafa kawai tayi sannan suka tapi ''




Ya' mutumin kaga tafara hakura koh ' karma ta hakura edan bahaka babu yadda xata eya damu '' dan haka dole ta hkra ' kai guys amma pha wlhh yau bakaramin kyau tayi bah shiyasa ban nemi magana daya waba' haba man karka bada ni mana cewar alashe knan abokin usman " duk ba wnan ba ynxu ah ena xamu samu abinne '' sai ka bari su bash su pito ai ' 

Shigarsu babu wnda yay ma wani magana ah cikin su har suka xauna '' shatu na'am sis kinga yadda yau baki kulasu ba ai suma jikinsu yayi sanyi ' nagani toh nidai bari na tashi na watsa ruwa ' ai suhaima na shiga toilet shatu kam tayo waje '' wani makirin murmushi ta saki ta gefan su taxo ta wuce kamar tana duba wani abu" yan mata an fito nunamin kwalliyar neh " kai ah suwa kare ah gudun layya ' bari kaji na gaya maka daga yau sai yau karka sake kirana ah waya harta mssg din da kake turamin karka sake '' abokan nashi kallon mamaki suka bishi dashi itako ta samu nan ta wuce abunta '' haba man amma kaban kunya ynxu dama kana kiran yarinyar nan ah waya " wani wawan kallo ya bisu dashi '' bawai kana kallon mu ba lallai biri yayi kama da mutum shut up pls ya daka musu tsawa " dan ku bakuda hnki maixanyi da wnan yarin yar yaxama lalle nai maganin ta '' ko tak bawanda ya sake ce masa '' xagaya wa yayi ya bude mota ya bata wuta " kallon suma kowa yayi takan shi'' 


Duk wnan abinda ake ah gaban alawiya da kawayen ta neh '' babe cewar husna yau naga ikon allah Ashe duk baraxanar da yakee ah banxa tunda har kiranta yake lallai amma na raina class din shi '' sai yaxo ckul yay ta cin mutuncin mutane mtsww '' husna knan wlhy ban yarda yana kiran taba nasan kawai plan ta hada amma xanyi maganin ta mutapi ''


Ena kuma kikaje na fito bakinan naje wurin su halima neh barin yi wanka nima sai musan mai xamuyi ' bata wani dade ba ta pito kayan barci kawai ta saka " kayan da suka siyo tas suka jerasu sannan suka gyara dakin ' suhaima gskya na gaji da girki yau mai xamu yi " toh musha tea kawai mana toh kawai ta amsa " kofar dakin ake bugawa 'come in' bilkisu karaso mana  " ciki ta shiga kaga aminai koma yan uwa xance ne dan duk yadda aka kira ku kunfi nan '' fadi da fadar ki cewar shatu ' babu wani abun fada yau ena kuka shiga naxo kofan ah rufe ' kasuwa mukaje suka bata amsa " hirar su sukeyi cikin kwanciyar hnkli kafin suji an banko kofa " tsaye suka tashi alawiya maiya kawoki dakin mu suhaima ta tambaya " batake nake ba ' k ta nuna shatu ohh jiki shatu ta girgixa ohh akwai k ah cikin ku ta nuna bilki da suhaima babu pha '' toh kinga dai babu k ah dakin dan haka edan k din ta pito sai kija mana kofa ku fita koh '' ke wai yar gidan uban waye naga kina neman wuce gona da iri dan haka kashedi naxo miki ki fita sha'anin usman nafada miki " wani shewa tayi ahhaye nanaye lallai yau na yarda baki da hnkli bakison ena k miki ciwo bah ' sai yau na kara raina ajinki wai usman " aifa saita sheke da dariya malama ga kofa ki fita mana daga daki nan fa kawayen alawiya suka hau xagi " sudai tak basu cemusu ba da suka gaji hanka dasu waje sukayi " sai lkcin su bilki aka samu bakin magana " shatu dan allah ki rabu da wannan tsinana " wai tsoron mai kuke ne babu abinda ya esa yamin bare ita " sai sannan suka xauna"


Wayan ta ta dauka ganin miss called din papa yasa tay saurin kirn shi " shima bai dauka ba saida ta yanke ya kira " ah shagwabe take maganr papa i miss u so much where ix my mum " inside d kitchen sosai suka sha hira sannan yaba mamanta '' suka gaisa da suhaima sannan sukayi sallam " yayanta ta kira kasan cewar tasan time din yana free bugu biyu ya dauka " lilsis na'am yayana dagani ba wata haka yake ya bata amsa ' toh y kk y karatun ' dafatan kinayi dayawa " eh ta bashi amsa sosai shima suka sha hira sannan suka gaisa da suhaima " itama haka ta kira iyayan ta suka gaisa dukkan su ' kafin su suka cigaba da hiran su ' nan dai bilki tai musu sallama ta tapi " da gangan shatu ta shiga pics din yayanta tanaso taga yadda suhaima xatayi shiyasa " aiko karaf ta karbe wayan tana gani " sarai tasan bakaramin son yayan ta take ba amma har yau bata fada mata ba" sai da ta gama kallo ta mika mata wayan" tea dinsu suka hada suke sha abinsu har sukayi sallah magrib sukayi isha'i sannan suka nufi library"..







Aisha😘😘

[9/22, 9:54 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

           

           ABOTA




Dedicated to AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY) 




By Aisha m muazzam




0⃣2⃣





Library suka nufa kowa ya nemi wurin xaman shi domin edan suka xauna wuri daya toh pha ba abin da ya kaisu xasuyi bah " assignment din da aka basu sukayi ' sannan kowa ta duba abinda xata duba 10:30pm nayi suka tashi domin tapiya ' sai suka hadu da halima tare da bilki tare suka jera suna tape suna hira" kai da karfi aka daka mutsu tsawan daya firgitar dasu " ku tsaya anan jiki na rawa babu wacce tayi motsi ah cikin su sai da suka eso wurin " wani wawan tsaki taja kafin tace da'allah ku wuce mu tapi gabanta ya sha yana mata kallon uku saura kwata ' eta din ma hakanne k daxu harni xaki kalla ki fada ma wnan mgnr " kai din waye mai kake gadara dashi dabaxa ah gaya maka ba toh bari kaji wnan abu ynxu aka fara shi xamuga  wanda xai sakko " dariya ya kece kafin lallai wnan yarinyar wuyan ki yayi kaifi " bata bi ta kanshi ba suka yi gaba abinsu suka wuce'' 



Haba shatu wlhh nagaji da abin kunyar da kike jama" ki duba ynda mutane k kallon mu gskya banso kuma edan har baxaki daina biye mishi ba wlhy xan kira mommah na gaya mata komai ' k baki tsoron su miki wani abu ne' ohh nikam ynxu suhaima nina lakace shi ne "muna tapiya suka tare mu' kuma har wani xaki gayama mommah bismillah ga fili ki fada tay gaba abinta suka bi bayan ta " suhaima gskya kina kokari da rashin jin maganr shatu tanada taurin kai ' toh ai yaxama dole ne haka suka karasa kowa ya nufi dakin su ''"



Tarar da eta ah kwance yasata karasawa wurin ta ' ynxu shatu dan na fadi miki gskya shine harda jin haushi na '' niba haushin ki naji ba " toh edan ba haka ba maiyasa kika tapi baki tsaya ni ba ' babu komai takara jan bargo 'kusa da eta ba matsa haba yar uwa irin wnan fushi kiyi hkri toh baxan fada ba shknan " amma dan allah ki daina ' toh ta amsa sannan suka kwanta"


Washe gari kuwa da wuri suka tashi kasan cewar sunada lectrs din 8 da wuri suka gama shiri kayan su iri daya kmar yadda suka saba " komai nasu iri daya hatta handbag dinsu tare da takalmin su " jakanta ta cika da sweet sannan taja ta rufe " suka fita tapiyan su suke har suka isa lctr hall din" wurin xama suka xauna lkcin ba ah cika ba " tuni shatu tafara hada daaba maxa da mata ana shewa " aiko saiga malamin ya shigo kowa ya natsu edan ka ganta ka rantse tana sauraran abinda yakeyi " bayan hnklin ta yana kan game din da takeyi tana shan sweet abunta hnklinta kwance ' 10 dai dai ya fita kowa yayi gaba " ah gajiye suka koma daki cornflakes kawai suka hada suka sha " sannan sukayi wanka ai sai bacci " 


Suna xaune ah daki bnda shisha da sauti babu abinda yake tashi ah dakin alashe yadai " barinyi wanka mu leka wurin su bash koh " toh kawai ya amsa daki ya nufa ya samu su Khalid suna game tsallake su kawai yayi ya nufi toilet " wnka yay ya shirya tas sannan suma sukayi suka pita " gidan su bash suka nufa anan suka hadu aka cigaba da harka " har akayi sallah shine abinda ya fitar dasu"



Kiran sallah neh ya tashe su sallah suka yi ' indomie kawai shatu ta dafa musu bayan sun gama neh ' suhaima wlhh nagaji da xaman shiru mudan shiga gari mana " toh shknan mu shirya haka suka shirya tsaf suka fita' toh ynxu da kika samu muka pito ena xamuje " wurin ice cream xamuje " taxi suka hau ya sauke su ah wurin " bayan sun gama sha suka dau pictures abinsu sannan suka dau hnyar dawowa " ah tsaye suke suna jiran mai taxi ' horn sukaji ta bayan su amma ko juyawa basuyi ba ' haka ya hakura ya pito ya nufo wurin su " sallama yay musu suka amsa daga haka suka yi shiru " ena xakuje ne haka edan ba damuwa " cikin ckul suhaima ta fada ah takaice " na rage muku hanya mana " a'a kabarshi mun gode " sistern ki bata magana ne pls " tanayi amma bata cika ba dan bataso shatu tayi halin nata " ayya toh pls samun contact dinta mana " wani irin kallo ta bita dashi hakan yasa tace kayi hkri dan allah sai anjima " sukayi gaba aiko cikin sa'a mai taxi yaxo suka tara " shiga shiko yana tsaye ah wurin ko mai yake tunani oho"


Sun esa ciki suka hadu dasu usman " shatu pls ' naji ta amsa mata ' kamar kullum kuwa yauma sai dariya suke suna fadin magan" ko kala yau bata ce ba ' hakan da tayi bakaramin haushi ya basu ba " hala ta saduda na cewar Khalid " da alama kam enji musa amma shi usman kwata kwata baiji dadin rashin maganar taba"


Yauwa sis yau kin burgeni wlhy da baki kula suba ' hmm kawai tace xama sukayi suka dinga shan fira abinsu har akayi kiran sallah sukayi" suka nufi library kmar kullum 10 nayi suka dawo suka kwanta.

[9/22, 9:54 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀


             ABOTA




Dedicated to AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY) 




By Aisha m muazzam




0⃣3⃣




Karfe uku suka sauka ah tashan kawo, napep suka samu suka mai kwatancan yadda xai kaisu wato malali " shiga sukayi suna tape suna hira har suka esa " kudin shi suka bashi sannan ' toh sis ki shiga sai mun hadu anjima ' kowa tayi shigewarta gida" bude kofan gidan tayi mai gadi ta samu ah kofar wajan xaman shi " wanake gani kmar yar hajiya nice baba ' lalle sannunki da hanya amma dai basu san xaki xoba eh ta bashi amsa " barin shiga " toh ' kai tsaye kofan parlorn ta bude ba kowa ciki ' hakan yasa tafara kwada kiran mommah suna ciki ita da mahaifin ta " bata daina kira ba ' alhj wanake ji kmar shatu nidin ma haka nakeji " bansan wanda ya ruga fitowa ah cikin su ba " da gudu taje ta rungume mahaifin ta kafin taje ga mommahn ta " daddy, mommah am back ' home sweet home ' welcome back home daughter duk suka fada cike da murna " thank u ' shine baki fada mana yau xaki dawo ba ' surprise na baku ai " gskya kam kin bamu,  ynxu sai kije kiyi wanka kiyi sallah sai kici abinci toh ta amsa musu kafin ta nufi dakin ta 'baje wa tayi ah kan gado ohh i miss my luvly room ' kayanta ta cire ta nufi toilet kai kace akwai mai rayuwa ah gidan' wanka ta tsula tayo alwala ta fito ' leggings ta dauka da wata yar vest ta saka sannan tayi sallah ' bayan ta idar ne ta fito kan cinyar mommah ta ' ta daura kai mommah abinci ' tashi gashi can akan dining ki dauko kici " toh xuwa tayi tana ci harta gama sannan ta dawo wurin iyayan nata"



Itama suhaima hakan neh wurin iyayan ta ' banda murna babu abin da sukeyi dan iyayanta bakaramin gata suka mata ba kasancewar ita daya allah ya basu " umma barin leka gidan su shatu, ki gaida maman nata ' mayafin ta ta dauka tayi shigewarta gidan ' ah xaune ta tarar dasu duka har kasa ta zauna ta gaidasu fuska ah sake suka amsa " ya maman naki tana ma gaishe ku 'toh mungode ' shatu kuje daki mana ' mommah dakin bros xamuje toh yar rigima ai gaki gashi "dakin suka nufa suka zauna ' shatu maiyasa kike san xaman daki yaya idan kina gari, yana debemin kewan shi ' gwara k kinada yayan ma nida banida shi pha ' kai suhaima yayana ba yayan ki bane knan " bahaka nake nufi ba ' toh ai shknan hira suke sama sama taji wayan ta na ringing ' ganin new number yasa taqi dagawa sai da aka kara kira tukun ta dauka " waye neh ' usman ne ya bata amsa ' wani usman din,  haba shatu ynxu har kin manta da Tom dinki ' kaji ka pha wlhy bangane ba " toh usman Muhammad neh ' kut waya baka number na, haba k kuwa ai sai ki tsaya mu gaisa tukun ' bawani ni waya baka " hadawa nayi ,hmm kawai tace toh kun esa lfy' lfy lau ena suhaima " gata ah gefe na ki gaishe ta xataji ' dif ta kashe wayan hmm kinsan waye " a'a suhaima ta bata amsa usman neh lallai ya kyauta kawai tace "


Hira suka cigaba har aka kira magrib sukayi sallah bayan sunyi isha neh " suhaima tace xata tafi haba sis mu kwana anan mana cewar shatu " sai dai muje ki fdawa umma toh tashi muje " haka suka je gidan su suhaima saida sukayi hira sosai sannan suka koma gidan su shatu" dakinta suka nufa anan ta kira yayanta video call ' suhaima na kallon su ' kaga yayana dagani ba wata " yar kanwata y kk y karatu ' y suhaima tana lfy lau ' ya albishir yace goro nadawo gida kai sis yaushe knan daxunan " toh ya su mommah duk suna lfy kafin suka cigaba da hirar suka gaisa da suhaima sannan sukayi sallama " iyayan shi ya kira suka gaisa suka sa mishi albarka sannan sukayi sallama" fitowa sukayi suna kallo tareda iyayan hardai lkcin bacci yayi sukayi sallama suka tapi daki " 






Aisha😘

[9/22, 9:54 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀


         ABOTA




Dedicated to AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY) 



BAIWA WRITER ASSOCIATION. 



By Aisha m muazzam



This page goes to u aunty hassana tnks for ur support,Allah ya raya mana abidin.





0⃣4⃣




Washe gari basu suka tashi ba sai wurin 11 tun da suka koma sallahr asuba ' shatu ne ta shiga toilet tayo wanka sannan itama suhaima ta shiga bayan sun shirya suka yi waje " kai tsaye dining suka nufa ganin iyayan suna wurin ah nutse suka gaishe su ' suma suka amsa nan suka zauna suka fara break fast sai da suka kammala suka nemi ixinin xuwa gidan su suhaima ' adawo lfy fita sukayi suka nufi gidan su suhaima"


Usman tunda ya koma gida yarasa abinda k mai dadi kwana daya da yayi baiga jerryn shi ba ' dan bacci jiya ma da kyar ya dauke shi tsaban tunanin ta,itako tana can ta manta da wani usman mah ' yana kwance dan tunda ya tashi bai fita ba sai dayaji ana buga kofan " waye ya tambaya ' kai man nine ok shigo, man yana ganka anan bayan xamu fita " alashe baxaka gane bah tun jiya nake tunanin shatu nayi nayi na daina na kasa kai hatta bacci mah sai da nayi mafarki da eta ' what alashe ya fada ' haba man ya kamata ka cire ta ah ranka mai xakayi da yarinyar har tunanin ta yamaka yawa haka jiya ne kawai pha ' alashe knan bakasan yadda nakeji ba amma barinyi wanka na fito ' haka ya jira shi harya shirya sannan suka nufi waje sallama yay ma mahaifiyar shi sannan suka fita"



Shatu da suhaima suna xaune ganin ankon da aka kawo musu wato bikin amina yar aunty xainab yayar maman shatu itace xata yi biki saura sati biyu " toh umma ai sai muje gidan tunda babu abinda mukeyi toh sai kun dawo ' banda neman magana banda rashin kunya shatu kinaji eh naji umma, yauwa allah yay muku albarka amin suka amsa' fita sukayi suka nufi gidan su shatu a can suka shirta atampa mai kallar red and blue suka saka ' shatu na sanye da blue mayafi sai suhaima ja ita kuma ' haka dai suka shirya tas sannan suka nufi wurin mommah ' mommah muna su muje gidan aunty xainab kuma an kawo ankon bikin amina " toh sai kun dawo allah yay muku albarka, key din mota ta dauka suka nufi motar anan pha aka fara rigiman wanda xai tuka daga karshe dai suhaima ce ta tuka su ' a nutse suke tafiya har suka fita daga unguwar su waya ta fara ringing " dauka tayi sai da taji anyi magana sannan ta amsa ' am shatu y kk,lfy lau " usman neh fuska ta ya mutsa y kk qlau nike kinanan kin barni da tunanin ki ' tunani na kuma " bayan ah ckul ma fada mukeyi baka san xaman lafiya ohh " shatu pls am swry wlhy jiya kawai da ban ganki ba bakisan yadda naji ba " ayya kawai tace ' sun dan taba hira kafin suyi sallama"


Shatu nifa ban gane miki keda wnan usman din ba " kmar ya mai kike nufi " bakomai kawai dai, kaji malama toh ni kada ki min wani fahimta kawai dan mun gaisa toh naji " wai yaushe yaya xai dawo ne ' ena pha na sani sai min koma gida xan kirashi dai dai sun karyo kwanar unguwar dosa " toh shiknan horn tayi mai gadi ya bude musu suka shiga da gudu shatu da fito tana kiran aunty " waye wnan haka take kwada kirana batayi tsamani ba taga shatu ah kanta tana dariya " ohh ni shatu yaushe rai xaki girma ' ah aunty ai na girma ynxu ma ena amina tana daki ' da gudu tayi dakin sai kan amina dai dai lkcin suhaima ta shigo ' rungume aunty xainab tayi suka gaisa ena shatu kuma tana daki gun amina, itama da sauri tayi dakin nanfa aka hau ihun murna yaushe gamo " wai yaushe kuka dawo ne ' jiya suka bata amsa, sannunku ena yaya bashar ya fita unguwa dama shi kullum baya gida" ku tashi mu fita toh ' binta sukayi har waje sannan suka samu wurin xama " sai hira suke sha harda irin abinda xasuyi ah biki duk sai da sukayi magana akai sun dade ah gidan dan sai da akayi la'asar sannan suka tapi ' nan ma ba gida sukayi ba sai da sukabi wurin ice cream sannan sukabi unguwar rimi suka sai kilishi kafin su wuce " gidan su suhaima suka fara shiga sannan sukayi gidan su shatu acan aka baje koli sai da sukayi wanka suka sami nutsuwa ta kira yayan ta " kmar kullum kirarin data ke mai tayi nan fa aka hau fira ' yaya yanaga gaka ah gefan ka " gida xan dawo wayyoo da gaske kake yes lilsis " yaushe gobe ya bata amsa ihu ta cika gidan dashi " har sai da mommah ta shigo " haba shatu lfy kika cika gidan da ihu, wayyo mommah gobe yaya xai dawo shine wnan ihu haka ' bani wayan " babana wai gobe xaka dawo eh mommah toh allah ya kaimu " ta karbi wayan ena suhaima gata nan ' karba tayi sukayi waya daga haka sukayi sallama banda murna babu abinda sukayi gaba dayan su. 




Ah next page xakuji ainihin lbrn su da yanda abotar su taxama har suka xama tamkar yan uwan juna. 






Aisha😘

[9/22, 9:54 AM] Aisha m mu'azzam: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀


           ABOTA. 




*Dedicated to AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY)*





*BAIWA WRITER ASSOCIATION*




*By Aisha m mu'azzam*





0⃣5⃣





*Aisha abdullahi yusuf* shine ainihin sunan ta ya'ce ga  Alhj abdullahi yusuf, da mahaifiyar ta Hjya bilkisu ' mahaifinta custom neh, ah yawan transfer ne ya hadu da mahaifiyar shatu ah garin yola 'domin ita yar garin yola ce, anan suka hadu suka kulla soyayya har ya kaisu ga aure" shekarar ta guda ta haifi danta xokuga murna wurin iyayan, kunsan son dan fari sati na xagayowa aka nada ma yaro suna *Abdulmajid* yaron yaga gata bana wasa ba " komai sun qare ah kanshi, wasa wasa yaro sai girma har yakai matakin shiga makaranta, nan aka sashi " haka yayi nursery, primary sec school dinshi " har ya kai matakin Shiga jami'a ah yayi sa'a kuwa yasamu admission ah *AUN YOLA* majid gaye ne hadade na kin karawa wacce to wacce mace ta ganshi sai ta yaba" sai lkcin mommahn shi ta samu wani ciki murna kamar basu taba haihuwa ' haka suke tattalin cikin har ya shiga wat a haihuwa anyi sa'a bata wani sha wahala sosai ba ta samu yarta mace ' wai abin nema ya samu yan uwa sun taru kamar haihuwar fari ' sati na xagayowa ya taci suna *AISHATU* majid an samu kanwa sai rawar kai " yarinya sai wayo take harta shekara amma idan ka ganta xakace tayi shekara biyu svda girman ta " gata kyakyawa tun tana karama gashi kuwa ba'a magana ' tana da shekara biyu suka koma garin kaduna cikin unguwar malali " shatu yarin yace wacce ta taso cikin gata iyayanta sun shagwaba ta" uwa uba rashin kunya bata da hakuri ko kadan"



Suhaima yarin yace wurin Alhj hassan da matarshi Hjya Fatima yan asalin garin kaduna ne kuma yarsu knan suhaima ,hakan yasa ta taso cikin gata ko kadan basasan bacin ranta ' sai dai ita suhaima akwai hakuri"




*ABOTARSU* ta samu neh watarana suhaima tana kofar gidan su itama shatu ta fito ganin Teddy ah hannu suhaima irin nata ta hau ihu ita dole nata ne ' mai gadin ne yaji ihu yayi yawa shiyasa ya fito ganin ikon allah, jansu yayi gaba daya xuwa gidan su shatu har wurin mommahn ta ya kaisu sannan aka dauko mata nata ' suhaima anga kawa ai kuwa taqi tapiya har anan taci abinci sukayi wanka aka samata kayan shatu' iyayan suhaima ko hankalin su ya tashi basuga yar suba gida gida take shiga ' harta kai gidan su shatu da shiganga ko taga yarta ah xaune suna wasa" ajiyar xuciya ta sauke sannan ta nufe su lkcin mommah shatu ta fito" bayani ta mata sannan suka gaisa ta dauki yarta sukayi gaba da kuka suhaima ta bar gidan " sanadin abotar su knan kullun daya na gidan daya " sun xama tamkar yan uwa iyayan suma haka hatta yan uwan kowa sun xama kmar na dayan gidan neh" haka rayuwar su ta kasance tare sukayi tundaga primary har secondary school tare " babu Wanda baisan su ba sbda shatu akwai masifa bata barin ta kwana har suka kammala sukayi jamb " sunci sa'a kuwa duk sunci suka samu admission ' amma course ba daya bah da suka tada rigima sai da iyayan sukaje aka dawo dasu course daya sannan hankalin su ya kwanta gashi ynxu har suna aji uku komai nasu tare harta dinki kayan su komai wnan shine labarin su.



A yau ne majid xai dawo daga kasar India yagama masters dinshi " gidan sai kai kawo akeyi shatu sai rawar kai ' karfe 1 sukayi wanka sundau kwalliya kam 2 suka nufi airport domin dauko shi mommah daddy sai su ' 2: 15 jirgin su ya sauka " sanye yake cikin wasu Riga da wando haddadu ah hankali yake saukowa daga girgi har ya karasa saukowa " da gudu ta nufe shi kankame shi gam tayi kamar wadda xai gudu " shima hakan ne saida suka gama murna sannan ya nufi wurin iyayan rungune su yayi yanajin wani farin ciki na shigar shi " sai sannan ya lura da suhaima jawota yai itama ya rungumeta kafin suka shiga mota sai gida'


Post a Comment

0 Comments