Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 14...... Ammi na isa gidan Yayarta ta xube gabanta tana kuka, yayar tata da ake kira da yakumbo duk ta rikice ganin Ikram ma kukan take, a rude ta shiga tambayarsu lfya, ganin Ammi taki cewa komai sae kukan da take yasa yakumbo ta jawo Ikram ita ma tana hawayen don duk hankalinta ya tashi tace "Rabi'a ki gaya min me ya faru, wani abu ya sami babanki ne" Ikram ta share hawayenta ta girgixa mata kai tace "wae don wata yarinya ta nemi tsokanata na kwabar mata da wara shine Ammi ke ta dukana tana dukana ta kawo ni nn" Ammi ta fixgota a fusace, yakumbo ta kwace ta cikin fada ta fara magana "kan wnn dalilin xaki xo gidana ki daga min hnkli Aisha, hka kawae xata barar da wara ba ayi mata komai ba" Ikram tace "yakumbo wllh ita ta fara tsokanata" Yakumbo ta rungumota tace "yi hkuri Rabi kyale mamarki kinji kawae kiyi xamanki wajena, taje ta tattaro min kayanki ta kawo min nn, kin isheta ne" ikram tace "Yakumbo kuma ban ci abinci ba fa yunwa nke ji" yakumbo ta mike ta xuba mata shinkafa da mai da yajin da tayi Ikram ta dauka ta fita tsakar gida ta ci kayanta ganin ynda Ammi ke ta harararta, yakumbo ma ta mike xata fita Ammi ta ce "wajen ki na xo yakumbo" ta juya tana hararar Ammi tace "to me xan maki duk kin bi kin takura yarinya ki bani ni da Allah bae ba ba kuma kin ki, ae wllh Rabi ta dawo hannuna knn, ki koma gida ki gaya ma Amadun, tunda kun kasa rike guda dayan da Allah ya baku, to ni xan rike maku" cikin kuka Ammi ta shiga yi ma Yakumbo bayanin abinda ya faru, yakumbo ta rude ta shiga salati tana cewa "yau mun shiga uku a ina suka san Ikram din, daga ina suka ce maki suke, wayyo Allahnmu kila ma yan yankan kai ne" yakumbo ta shiga kwada ma Ikram kira da karfi amma shiru, hkn yasa ta fito tsakar gidan da sauri amma sae taga kwanon abincin kadae ne xaune tsakar gidan bayan ta sude shi ta kara gaba, da gudu Yakumbo ta dawo daki a rude tace "Aisha ban ganta tsakar gidan ba" Ammi ta mike da sauri tayi waje ita ma tana salati. Ikram kam tana gama cin abinci ta kama hanyar gida ko xata ga Mami, kila ma Ayaba ta kawo mata Ammi ta dauketa ta kawo ta nn, bbu kowa gidan ta fashe da kuka tana bubbuga kafa, fitowa tayi daga gidan xata koma gidan yakumbo ta tuna yaron Anty dake bata chocolate, tayi gun da suke haduwa da sauri ko xata gansa, ta ko gansa xaune shi kadae yana danna wayarsa, ya mike da sauri ganinta yace "Ikram" ta mika masa hannu tace "xo ka ban wnn abun me ddi" ya kamo hannunta yace "daga ina kike Ikram" tace "gidan yakumbo mana" ya sauke ajiyar xuciya a hankali yace "Ikram Ammin ki baxata bari ki koma gidanmu ba" Ikram ta gyada masa kai ta marairaice tace "kuma ni ina son in je gidanku" ya dan yi shiru snn yace "babanki ma baxae bari ba ko" ikram tace "eh nasan Ammi xata ce masa baxan je ba, amma kasan me" ya girgixa mata kai, tace "ku je gidan kawu na lado ku gaya masa nasan xae bari in bi ku gidan Anty, kasan Ammi tace min Abba najin mgnrsa ssae" da sauri Aliyu yace "ina ne gidan kawun" tace "can da nisa mana" ya ce "to muje ki nuna min mana kanwata" tace "to" yana rike da hannunta tana ta nuna masa hanya har suka isa anguwar, daga nisa ta nuna masa gidan wae bata son shatu ta ganta. Gidan yakumbo ta kae sa daga nn, suna isa tace "kaga nn gidan yakumbo ne, matar tana so na, ni ma kuma ina sonta daxu da Ammina take so ta dokeni a dakinta tayi ma ammina ihu, sae Ammina ta kyaleni, kuma ta girme Ammina, kuma mijinta ya mutu, kuma bata da yara, kuma ita kadae ke xaune a gidan nn, kuma tsohuwace" murmushi kawae yyi yana kallon karamin bakinta mai bayanin, tace "to bani abun nn in wuce" ya durkusa gabanta ya dafa kafadunta a hankali yana kallon cikin idonta xae yi magana sae kuma ya fasa yyi mata murmushi, ita ma murmushin tayi masa hade da washe hakora ya daura yatsansa kan dimple dinta, ita ma ta daura kan nasa, ya daura kan lip dinta ita ma tayi hkn, mikewa tsaye yyi yana dariya yace "bye na tafi, gobe xan kai Mami wajen kawun naki," da sauri tace "to baka ban sweet din nn ba ae" bae yi musu ba ya ciro biyu daga aljihunsa ya mika mata, ta karbe tayi cikin gida a guje, ya dde nn tsaye snn yyi murmushi [truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:17] Zjy: [1/6, 4:35 PM] +234 814 616 0714: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 15...... Ikram na xaune gaban Yakumbo da daddare bayan sun gama cin abinci tana mata fada ssae kan rashin ji da gantalin da take yi, Ikram sae tabe baki take tana jujjuya kwanon tuwan da ta gama ci, yakumbo tace "dubi fa don tsabar gantalinki da rashin ji Rabi har gida yan yankan kai suka xo nemanki" Ikram ta xaro manyan idanuwanta a tsorace tace "su waye yan yankan kan yakumbo?" Yakumbo tace "ahaf ae wa enan mutanen da suka xo gidanku daxu yan yankan kai ne" Ikram tace "wa ya gaya maki, matar fa na da kirki nasanta kuma har ayaba tana bani kuma ta taba kai ni katon gidansu" Yakumbo na girgixa kai tace "wayyo yarinya, ae daxun nn babanki da na lado suka je gidan suka ga ashe wae yara take dauka ta kai su bayan gidanta ta yanke kansu tayi kudi da shi" Ikram ta matso kusa da ita a tsorace tace "kice wllh yakumbo" Yakumbo tace "au da ke baki sani ba ae shi yasa mamarki ta dauko ki da gudo tana kuka ta taho dake nn," Ikram kmr xata yi kuka tace "wllh kuma ta taba bani ayaba naci, kai na baxae fita ba yakumbo?" yakumbo tace "yo sae dae muyi ta maki addua idan Allah yasa kan xae tsaya" kuka Ikram ta fashe da ta xube jikin yakumbo jikinta na rawa tace "don Allah yakumbo kar kai ne ya cire wllh ina sonsa" yakumbo ta danne dariyarta ta rungumota tace "ae xan ta yi maki addua yau cikin dare idan Allah ya yrda baxae cire ba, Allah ya fita" Ikram bata sake cewa komai ba tayi lamo jikin yakumbo jikinta na rawa tana ta tunane tunanen abinda Mami ta taba bata taci, har bacci ya dauketa, yakumbo ta kwantar da ita tace "ja'ira kawae, ae abinda Aisha ya kamata ta dinga maki knn ta kasa kullum tayi ta jibgarki kmr jaka" fitilar dakin yakumbo ta rage ita ma ta kwanta bayan ta tura masu kofa, ranar dae yakumbo bata yi baccin kirki ba don ihu ikram ta dinga mata cikin dare wae gasu nn xasu cire kanta, da kyar yakumbo ta samu tayi bacci kusan asuba tana to fa mata addua, ko kadan bata yi da ta sanin tsoratata da tayi ba don a ganinta hkn xae sa ta nutsu. Washegari ko ta tashi da xaxxabi ssae, to nn fa hnklin yakumbo ya tashi, ta bata koko ta sha kadan shima da kyar snn ta bata magani ta kwanta, kin fita ko nn da tsakar gida Ikram tayi ranar, yakumbo taji ddi ssae, ashe dae akwae abinda xae sa Ikram ta ki fita ko nn da tsakar gida. Karfe uku na rana Aliyu yyi parkin dae dae kofar gidan kawu na lado kmr ynda yaji Ikram na kiransa, ya juya yana kallon Mami yace "nan ne gidan Mami" Mami tace "to Allah ya dora mu a kansu fita kayi masu sallama, Allah yasa ma yana nn" Aliyu ya fita ya karasa bakin kofar shiga gidan ya fara gyara Murya xae yi sallama sae ga yayar Shafa Hinde ta fito rike da bokitin wara xata talla, ya dan koma baya ita ko tana kallonsa cikin tsiwa tace "malam daga ina" yace "Amm nn ne gidan Kawu na Lado" Hinde tace "to ae babana ne," yace "yana ciki" tace "eh" ya dan yi murmushi ganin ynda take amsa masa yace "to kice ana sallama da shi" ta juya ta koma cikin gidan, Baba shatu tace "kai yau ni naga shegiyar yarinya, uban me ya kuma dawowa dake Hinde, Allah idan wara ta tayi kwante yau sae kin cinye kin biyani kudi na don ubanki," Hinde ta murguda mata baki tace "to wae ba ca aka yi ana sallama da baba a kofar gida ba", Na lado dake xaune rike da radionsa yana cin barbajin awaran da Shatu ta dungure masa gabansa yace "in har ba kudi aka kawo min ba kije kice ma koma wanene ban nn, da me xan ji, da shegiyar talaucin nn ko da sallamar baki" yyi kwafa yaci gaba da cin warar sa, Hinde tace "wani mutumi ne fa yasa shadda me kyau da katuwar mota yaxo nemanka" ya mike tsaye da sauri har yana ball da kwanon gabansa yace "ni kuwa" Hinde tace "wllh" ba ko takalmi kafarsa yyi kofar gida da sauri, Aliyu na ganinsa ya dan dukar da kai yana gaishesa, Na lado da hankalinsa na kan jibgegiyar motar da yake gani kofar gidansa yace "yaro kayi batan hanya ne ko tambaya ka xo yi" Aliyu yace "A'a gun ka muka xo baba" ya fito da tulelen idonsa yace "to shigo yaro Allah dae yasa lfya" Aliyu yace "bani kadae bane ni da Mahaifiyata ce" kawu na lado ya xaro ido yace "a'a to ku shigo mana sannunku da xuwa" Aliyu ya bude ma Mami dake ta kallon Na lado daga cikin motar tana adduar Allah ya daurata a kansa, ta fito tana murmushi suka shiga gidan, Shatu ta mike daga gaban murhun da take da sauri tana gyara bakin xanin dake daure jikinta kmr na me sayar da kuli kuli tace "A'a baki muka yi malam" ko bin ta kanta Na lado bae yi ba ya shimfida masu wata bakar tabarma, Mami ta xauna tana murmushi, Aliyu kam kasa xama yyi da farar shaddarsa, Mami ta galla masa harara ba shiri ya xaune kan bakar tabarman yana kirkiran murmushi.
[2/25, 08:17] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
16.....
A nutse Mami tayi ma Kawu na lado bayanin abinda ke tafe dasu kmr ynda tayi ma Ammi, na lado yyi tsit yana kallonta, ganin shirun yyi yawa yasa Mami tace "ya kuma naga kayi shiru...." yyi wata shegen dariya yace "to me kuwa xance maki baiwar Allah ae xancen naki ne naji sa wani iri, idan yarinya kike so kije gidan marayu mana, duk yaran garin nn baki ga na dauka ba sae yar kanina," Mami bata kuma cewa komai ba, shi ko sae fama da waran sa yake, Aliyu ma dae kasa cewa komai yyi, can Mami ta mike tace "to malam mun gode ssae" ko kallonsa Aliyu bae yi ba ya fice, Mami ta bi bayansa, da sauri Shatu tace "to wae Hajiya yar aiki kike nema ne? Ga Hinde nn bbu abinda bata iya ba wllh, tun daga kan shara wanke wanke kai har girki" mami ta juya tana kallonta tace "A'a ni ba aiki Ikram xata yi man ba, tsakani da Allah nake son riketa in bata ilimi idan Allah ya yrda" shatu tayi tsaki ta koma cikin dakinta, Mami tayi murmushi ta fita daga gidan, Na lado yyi tsaki yace "hka kawae sun shigo sun katse min cin wara na," shatu ta fito da sauri tana kallonsa tace "to malam don me ma baxa mu ce su dauketa su dinga biyanmu ba, sae dae kuma kar suje su walakanta rayuwarta don yawanci idan yara suka shiga Abujan nn da ciki ko cutar kanjamau suke dawowa, to ma ina ruwan wani don Allah je ka tsayar dasu malam kila karshen talaucinmu ne ya xo...." da sauri Na lado ya mike yyi waje da gudu har Aliyu yyi reverse ya dinga daga masu hannu yana cewa "ku tsaya ku tsaya" Mami ta sauke glass ya karaso da sauri yace "Hajiya idan banda abunki ina kika taba jin anyi hka, kawae ca xakiyi min kina son daukar ikram ta dinga maki aiki kina biyan iyayenta, ba wae kice mu baki ita ba kmr bamu san ciwon haihuwanta ba" Mami tayi shiru tana kallonsa snn ta sauke ajiyar xuciya tace "to in
samu iyayen nata in fada masu hka knn?" yace "A'a ae ba
sae kin je gun su ba kuma, nima nn ubanta ne, sauko mu
koma ciki muyi ciniki" Aliyu ya kauda kansa yana murmushi
hade da girgixa kai, Mami ta fita ta bi sa, suna shiga gidan
na lado yace "to nawa xaki dinga biyan iyayen nata duk
wata" Mami tace "ku dae xaku fada" Shatu tace "ae Ikram
ba baya ba wajen aiki, yarinyar akwae shegen kokari bbu
abinda bata iya ba" Na lado yace "to dae kin ji, duk wata ki
dinga biyan iyayenta dubu ko uku ne" Mami tayi murmushi
tace "to xan dinga baku dubu ashirin duk wata" Shatu da
mijinta suka yo waje da ido a tare hade da cewa "iyyee" Na
lado ya washe hakora yana murxa tafin hannunsa yace
"Allah sarki Hajiya, kmr kuwa kin san talauci yyi ma iyayen
nata katutu" Mami bata ce komai ba ta bude jakarta ta kirgo
dubu ashirin ta mika masa tace "to ka kai ma iyayen nata"
kasa karba Na lado yyi sae kallon kudin yake yana kikkifta
ido, Shatu ta karbe ta saka cikin rigar nononta tace "to bari
in kai masu Hajiya, amma yau xaki tafi da ita ko" Mami tace
"idan sun bani ita" Shatu ta figi mayafi tace "bari ina xuwa
ynxu yanxun nn, ae ya xama dole ki tafi da ita yau kar a
shiga hakkin ki" tana kai wa nn ta fice, kmr xata tashi sama
ta isa gidansu Ikram, Ammi na wanki tsakar gida, tayi
mamakin ganin shatu, shatu na kirkiran murmushi tace
"wanki kike Aisha" Ammi tace "sannu da xuwa maman
Hinde daga ina hka" Shatu tace "wllh daga gida daxu Na
lado ke gaya min abinda ya faru jiya, shine naxo jaje, ina
Ikram din ynxu" Ammi tace "tana can gidan yakumbo tun
jiya wllh" Shatu tace "kai gskya kam gwara ki bar ta can
kawae, to bari in koma Aisha ynxu na gama suyan wara
nace bari in xo dae" Ammi ta rakota har kofar gida tayi
mata gdya snn ta koma ciki, da gudu da gudu Shatu ta isa
gidan yakumbo, yakumbo na bayan gida ta shige dakinta ta
ga Ikram xaune tana ta faman xare tabarma du ta tsiyace
tabarman, Shatu tace "Ikram, maxa xo muje mamarki tace in
kawo ki" Ikram tace "A'a yakumbo tace baxan sake fita ba,
baki san jiya saura kadan kai na ya fita ba" Shatu tace "lah,
in ji wa ya gaya maki kai na fita maxa tashi muje gun
Amminki tana nemanki kinji Ikram" bata jira me Ikram xata
ce ba ta daga ta sama, ta ja ta suka fice daga gidan, Ikram
sae kuka take tana cewa "ni ki kyaleni baxan je ko ina ba"
janta ta dinga yi kmr dabba tana kunduma mata xagi har
suka iso anguwarsu, Aliyu na xaune cikin mota ya hangosu
ya fito da sauri, ikram na ganinsa ta fixge hannunta daga
na shatu tayi gunsa da gudu tana kuka ya durkusa gabanta
ya dafa ta yace "me ya faru Ikram wa ya dokeki" tana kuka
ta nuna masa Shatu tace "ita ce ta dauko ni daga gidan
yakumbo tana son Anty ta yanka min kai" yace "wace
Antyn?" tace "me bani Ayaba mana wnn mamar taka,
Yakumbo tace min kan yara take yankewa a bayan gidanta"
Shatu tace "oho ga ta nn dae mun fita hakkinku mu dae, ae
dama yakumbon nn tsinanniya ce dole ta kitsa maki karya"
ta yi cikin gida tace "to Hajiya gata can kofar gida" Mami
tace "iyayen nata sun yrda knn?" Shatu tace "da gudu ma"
Mami ta mike tayi masu gdya snn tayi masu sallama ta fita,
Shatu da Na lado na biye da ita a baya suma sae gdyan
suke.
2 mins · Khaleesat Haiydar...
[2/25, 08:17] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 17..... Ikram na ganin Mami tayi bayan Kawu na lado da gudu tana cewa "wayyoo don Allah kawu ku boyeni, wllh yakumbo tace min kaina xata yanke, wayyoo Ammina" Shatu ta fixgota tace "kaji min shegiya na lado idan tana yanke kan mutane da bata yanke namu ba," Aliyu ya kamo hannun Ikram ya xaga da ita ta daya side din motar sae bari jikinta yake, ya shiga yi mata magana a hankali a kunnenta, shiru tayi tana kallonsa, ya sakar mata murmushi snn ya share mata hawayen idonta da hannunsa ya bude bayan motar ya sa ta ciki, Shatu ta juya tana kallon Na lado da ya saki baki yana kallonsu, ta dan tabe baki a xuciyarta tace "can dae," snn ta juya ta shige gida tana tattaba kirjinta ko kudin na nn har lkcn, Mami kam kasa motsi daga inda take tayi, don tabbas tasan karya shatu da mijinta suke, ba da ixinin iyayen ikram suka bata ita ba, maganganun da taji Ikram nayi yasa jikinta yyi sanyi, Muryar Na lado ya dawo da ita daga tunanin da take, yace "to Hajiya ni dae nayi ciki, kuma kuyi ku bar kofar gidan nn don naga yan gulma har sun fara fitowa kallo" yana kai wa nn ya juya ya shige gida. Mami ta sauke ajiyar xuciya ta xaga bayan motar ta bude, kanta na kafadarsa tayi lamo yana bude mata chocolate din hannunsa tana kallonsa, da harshin turanci Mami ta shiga yi masa magana "i dis lyk dis undecent behaviour of yhurs Aliyu, wat's dat yhu think u re doin 4 Godsake" bae ko kalleta ba yana kallon Ikram yace "bude bakin kanwata" ta bude kuwa ya saka mata, sanin ba kulata Aliyu xae yi ba yasa cikin nutsuwa ta fara masa magana da turanci kuma, "bana tunanin xan tafi da ita ynxu Aliyu, bari in kai ta gun mamarta kawae, idan Allah yyi xan rike Ikram xan riketa, nasan 4 sure karya wa ennan mutanen suke, son kudi ya rufe masu ido nd i assume don ba yar su bace yasa suka yi hkn, kuma ko ni aka ma hka baxan ji ddi ba a rabani da 'da na without my knowledge, its beta i take her back 2 her parent, may b sum odza tym" ya daga kai yana kallon Mami yace "to in baki son daukarta ne ni xan dauketa in kai ta gidanmu, don Ikram ba kalar Suleja bace" Mami tace "gidan ku wajen wa?" yace "koma wajen wa" Mami tace "amma nasan ba wajen uwarka ba dae ko" murmushi yyi bae kuma cewa komai ba, ta koma driver seat ta bude ta shiga snn ta tada motar, ganin hanyar gidansu Ikram ta kama yasa Aliyu yace "plss Mami, don Allah ki tafi da Ikram, wllh nasan iyayenta xasu ji ddi daga baya, ynxu kina komawa da ita gida baxa su kuma baki ita ba, but kinga ko da kwana uku tayi gun ki kika kawota taga iyayenta xasu ji ddi ae" da kyar Aliyu yyi convincin din Mami suka kama hanyar Abuja don da gida tayi niyyar maida ikram. Shidda saura suka isa gidan Mami, tana gama parkn Aliyu ya bude motar suka fito da Ikram, Ikram ta jawosa tana yafitosa alamar tana son masa magana ya duka ta shiga masa magana a hankali a kunnensa, Mami dae sae kallonsu take, Aliyu yyi mata murmushi ya gyada mata kai, tana kallon Mami kmr xata yi kuka tace "kice wllh baxa ki yanka ni ba" Mami tayi murmushi ba tare da ta shirya ba, ta dafa ta a hankali tace "sbda ina sonki yasa na dauko ki dota" tana fadin hka ta kuma yi mata murmushi snn ta kama hannunta suka shiga gidan Aliyu na biye da su a baya, sama Mami ta haura da ita ta bude mata dakinta ta shiga bathroom ta hada mata ruwan wanka snn ta fito ta tarda ta tsaye gaban madubi duk ta birkice kayan make up din dake wajen, Mami ta kamo hannunta ta shiga da ita bayi tace maxa ga ruwa nn kiyi wanka ki daura towel ki fito, kuma kar ki taba komai sae soso da sabulu kawae kina ji na, Ikram ta gyada mata kai snn Mami ta fita ta dauki Atm card ta sauko falo, Aliyu ya fito daga kitchen knn ta mika masa tace "kananan kaya xaka fita ka siyo mata don Allah," bae yi musu ba ya karba yace "ok, don Allah Mami ki min cous cous kafin in dawo" tace "in kaje gida nasan baxa ka rasa ba ni kam a gajiye nake" tana kai wa nn ta haura sama, ya girgixa kai ya fice daga falon. Ikram ta fito daga wankan daure da towel amma bata ga Mami a dakin ba, gaban Madubi ta xauna ta dauko wani shower gel ta shiga shafawa, jin budewar gate da shigowar mota gidan yasa tayi gun window da gudu tana lekan ko meye wnn, tana ganin mota ne ya shigo ta bude kofa ta sauka falo da gudu tayi bakin kofar, kasa bude kofar tayi sae turasa take da karfi ita dae taje taga motar, taji an bude kofar ta dan koma baya da sauri, Khaleel ne ya shigo yana danna wayarsa sanye da suit ga briefcase a dayan hannunsa duk da daga aiki yake amma kmr lkcn yyi shirin don yyi kyau har ya gaji, bae lura da ita ba ya shigo falon tare da kullo kofar ya dan tsaya ya gama danne dannensa snn ya mayar da wayar cikin aljihunsa, Ikram dae na tsaye gefensa rike da dan farin tawul dinta sae kallonsa take baki bude xae ci gaba da tafiya tace "kai!" juyawa yyi da sauri tare da komawa baya yana kallonta, bae san lkcn da ya saki briefcase din hannunsa tare da sakin wata yar kara ba yana kiran "mami" ba karamin tsorata Ikram tayi ba ita ma ta fasa Ihu a tsorace tana kwala ma Anty kira ita ma.
Like · 1 · Reply · Report · 4 minutes ago
[2/25, 08:17] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar. 18..... Da sauri Mami ta fito
daga kitchen tana tambayarsu me ya faru, shi kam Khaleel
hanyar stairs yyi da sauri bayan ya dauki briefcase dinsa, Ikram
ta bi sa da gudu ta fixgo hannunsa tana hararansa tace
"meyasa xaka bani tsoro kai" Mami ta karasa stairs din tana
kallon Khaleel tace "magana nake son kuma kana wucewa" ya
fixge hannunsa daga rikon da Ikram tayi masa yana mata
mugun kallo yace "xan take kanki ne" ta xaro manyan idonta
tayi gun Mami da sauri tace "Mami kina jinsa ko, wae xae taka
min kai, wllh kai ma sae na taka maka naka" Kwafa yyi ya
haura sama, Mami na kallon Ikram tace "me ya sauko da ke?"
Ikram ta wara ido tace "ji nayi wani abu yyi wani irin kara sae
na sauko da gudu in gani" Mami ta kamo hannun Ikram tace
"kar ki kuma saukowa falon nn idan bani na sauko dake ba"
ikram kmr xata yi kuka tace "sbda me" Mami bata tanka ta ba
suka haura sama ta shiga dakinta da ita, sae da Mami tasa ta
je ta sake wanka don jikinta duk yaukin shower gel yake, Mami
ta shafa mata mai bayan ta fito snn ta bata wani riga da
wando ta sa, Ikram tace "to ina wnn abokin nawa yake ban
gansa ba" Mami tace "ki jira ni in dauko maki abinci" tana kai
wa nn ta fice, Ikram ta dinga bin dakin da kallo, a hankali ta
bude kofar dakin ta tsaya daga bakin kofar tana kare ma
corridors din dakin kallo, kofofi sun fi biyar ta gani, ta fito ta
shiga bude duka kofofin bbu wanda bata ga makeken gado ciki
da tv ba, kofar dakin dake kallon na Mami ta bude suka yi ido
hudu da Khaleel yana goge kansa da towel da alamar daga
wanka ya fito, bude baki yyi da mamaki yana kallonta cikin
tsawa yace "ohh my God, Mami wae wacece wnn 4 Heaven
sake" ko kallonsa Ikram bata yi ba ta gama kalle kallenta ta
juya xata wuce sae ga Mami, Mami ta hade rae tace "me ya
fito dake Ikram, ba ki jin magana ko?" Ikram ta daga hannunta
sama tace "wllh ina ji Anty, kawae fa don ina kallon ko ina
shine xae dinga ihu yana kiranki" cikin damuwa Khaleel yace
"don Allah ki gaya min wacece wnn Mami, me take xuwa yi a
nn" Ikram tace "sunana Rabi'a, amma Ammi da Abba da yan
anguwarmu suna kirana Ikram, Ammi tace min kawu Na lado
ne yace a...." janta Mami tayi suka fice daga dakin ta kullo
masa kofa tana kallon Ikram tace "idan ina gaya maki magana
baki ji Ikram wllh xa mu bata" ikram ta xumburo baki Mami ta
bude dakinta ta turata ciki tace "kar ki sake fitowa" Ikram bata
ce komai ba Mami ta jawo kofar ta koma kitchen, bude kofar
Ikram ta kuma yi tace "to ae ban gama gaya masa sunana ba"
ta murguda baki tayi hanyar dakinsa kuma ta bude kofar, wnn
karan jallabiya yake sa wa, kasa karasa xura jallabiyan yyi,
Ikram tace "kawu na lado ne yace wae a sa min Rabia wae
sunan kanwarsa ce kuma....." fixgota yyi a fusace ya kulle
kofar dakin da makulli.
[2/25, 08:17] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 19...... Ikram ta buge hannunsa cikin tsiwa tace "meye kke wani rufe kofa" shaqeta yyi yana mata wani mugun kallo yace "me ke kawo ki gidanmu?" Ikram ta fasa wani shegen Ihu tana kwala ma Anty kira, dai dai lkcn da Aliyu da Mami suka hauro sama, Aliyu yyi kofar Khaleel da sauri don har lkcin ihun take da duk karfinta, bubbuga kofar ya shiga yi yana kiransa jin kofar a rufe, ita kanta Mami duk ta rude, khaleel ya bude kofar yana hararan Aliyu yace "lfya kke neman cire min kofa" Aliyu bae bi ta kansa ba yyi gun Ikram dake tsaye har lkcn ta dage sae kakalo ihu take, durkusawa yyi gabanta a rude yake cewa "me yyi maki Ikram" Mami ma ta karaso cikin dakin da sauri tana kallon Ikram tana jiran jin me xata ce, washe hakora Ikram tayi ganin indomie hannun Mami tace "lah Anty wnn na waye" Aliyu ya fixgota ganin gun Mami ta nufa da saurinta, cikin tsawa yace "baxa ki gaya min ihun me kike ba" ta murguda masa baki ta fixge hannunta tace "kai! Kyaleni" tana fadin hka tayi gun Mami tana kallon Indomin tace "Ammina tana dafa min irin wnn amma guda daya kuma bana koshi" Aliyu ya mike ya shake Khaleel a fusace yace "uban me yasa ka rufe kofa, kuma ihun me Ikram ke yi" Khaleel ya shaqesa shima a fusace yace "ubanka yasa na rufe kofar, ci ka ni kar nayi loosin temper na" Ikram ta yo waje da ido ta ja hannun Mami dake tsaye tana kallonsu tace "Anty mu tafi ki ban indomiena fada xa suyi" Mami ta ajiye indomien hannunta gaban Madubi tana kallon Khaleel fuskarta a daure tace "cika sa Khaleel kar in saba maka" turasa Khaleel yyi, yyi kofa yana huci Mami tace "dawo nn" dawowa yyi ya tsaya kansa a kasa yana huci, Ikram tayi sum sum ta karasa gaban Madubin ta dauki indomin a hankali ta fice. Aliyu yyi kofa xae fita Mami ta kirasa shima, ba tare da ya juya ya kalleta ba yace "gida xan wuce" yana kai wa nn yyi gaba. Mami tace "to Allah ya kiyaye" ta maida dubanta ga Khaleel tace "ihun me Yarinyar nn take Khaleel?" a fusace ya fara magana "haba mum wnn wace yarinya ce xata dinga shigo ma mutane gida tana takurasu, don Allah kice ta tafi, wllh ban son ganinta, Allah idan na sake ganinta xan ji mata ciwo" Mami tace "to don uwarka ka fitar min da ita idan har gidanka ne nn, ka fita harkarta wllh don ina iya saba maka sbda ita, kaji min mara hankali" tana kai wa nn tayi kwafa ta fice daga dakin, ya dafe kansa yana huci tare da fadawa kan gado, dakinta ta shiga bata ga Ikram ba ta sauko kasa, xaune ta ganta da Aliyu yana bata indomie sae xuba take masa ratatata kmr radio, shi kam sae Murmushi yake, Mami tace "me nace maki Ikram" Ikram tace "kika ce kar in kuma fitowa daga dakin ki, ae ynxun nn xan koma bari ya gama bani taliyar akwae xafi," Mami ta danne bacin ranta a nutse tace "tashe ki koma dakin kar in saba maki, Allah idan baki jin maganata Ikram baxa mu shirya ba" Ikram ta bata fuska kmr xata yi kuka tana kallon Aliyu, Aliyu na kallon Mami yace "Mami ki bari ta gama cin abincin mana" Mami tana nuna masa kofa tace "tashi ka tafi gidanku kar ka bata min rae Aliyu, ba gida kace xaka ba" Murmushi yyi bae ce komai ba, ta daga Ikram ta dauki kwanon abincin gabanta ta ja ta suka haura sama, Ikram sae waigawa take tana kallon Aliyu kmr xata yi kuka, suna isa daki Mami tace "kar ki sake barin dakin nn, idan ba hka ba xan dokeki" tana kai wa nn ta fice daga dakin, dakin Khaleel ta koma yana kwance yyi rub da ciki, ta xauna gefensa ta kira sa, ya juya yana kallonta, tayi murmushi cikin lallami tace "kayi hkuri Khaleel, Ikram baxata sake shiga sabgarka ba a gidan nn i assure yhu, Aliyu kuma ka daina biye masa kaji son," bae ce komai ba ta shafa kansa tace "ga abincin ka can na hada maka a dinnin" mikewa yyi ya xauna kmr xae mata kuka yace "to Mami me take yi a gidan nn, wllh ni bana son damuwa tana daga min hnkli dayawa bana ma son ganinta" Mami tayi murmushi tace "kar ka damu baxa ka dinga ganinta ba, ita da xata fara makaranta ma" bata jira me xae ce ba ta fita tana cewa "ka tashi kaje kaci abinci son" bin ta kawae yyi da kallo da mamaki, kai Mami ma dae, ynxu a in ta samo wnn abun tsoron, don Ikram abun tsoro ce a wajensa. Mami na komawa daki ta ga Ikram tsaye jikin kofa tana kuka a hankali har da shessheka ga indomin can taki ci, da mamaki Mami tace "Ikram me ya same ki?" tana wasa da rigarta a hnkli tace "ni gurin Ammina xan tafi" Mami ta jawo ta jikinta da mamaki tace "Ikram nan ma ae gidanku" wani ihu mai ban tsoro Ikram ta sakar mata ta fada kasa ta shiga birgima da shure shure tana cewa it gurin Amminta xa ta, Mami kasa rufe baki tayi don mmki sae kallonta take, dagota tayi ta shiga lallashinta amma kmr tana tunxurata duk ta cika gida da Ihu, hankalin Mami ya tashi, ta dauko wayarta da sauri ta shiga kiran Aliyu,Mami na xaune kusa da ita ta xuba tagumi sae kallon haukan da take takeyi Aliyu ya shigo dakin, jallabiya ce jikinsa yyi gunta da sauri ya dagota yace "me ya sameki Ikram" cikin kuka tace "gurin Ammina xan tafi dare yyi" rungumeta yyi yace to fara min shiru tukunna, ba shiri tayi tsit.
[2/25, 08:17] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 20..... Aliyu ya dago kanta a hankali yace "Ikram" ta daga idanuwanta tana kallonsa yace "kukan me kike yi" tace "gurin Ammi xan tafi dare yyi" ya juya yana kallon Mami dake kallonsu snn yyi murmushi yace "to gobe xan kai ki, kinga nan ba a fita da daddare" ta turasa kmr xata yi kuka tace "wllh ka kai ni wajen Ammina ni baxan xauna a nn ba" da harshen turanci Mami tace "Aliyu bari in kai ta gida kawae tun kan dare yyi nisa ta tona min asiri" Mikewa Aliyu yyi ya daka mata tsawa ba shiri tayi tsit a tsorace, yana hararanta yace "na sake jin bakin ki sae na yanke shi, ke jaririya ce da xaki dinga yi ma mutane ihu" Mami tace "A'a bae kai ga hka ba Aliyu daina mata ihu bari in maida ta kawae" Ikram ta mike tayi gun Mami tana ci gaba da kukanta tace "ni bana sonka kuma, kar ka sake xuwa kusa dani" ta karashe mgnr tana murguda masa baki, juyawa yyi ya fice, Mami ta rungumota tace "wajen Amminki xaki ko dota" Ikram ta gyada mata kai, Mami tace "to karki sake kukan xan kai ki kin ji" nn ma ta gyada mata kai snn taje ta dauko indominta ta xauna kusa da ita ta ci gaba da ci, fridge Mami ta bude ta dauko mta juice ta bude ta xuba mata a kofi, snn tace "maxa ki gama cin abincin ki ina xuwa kin ji" Ikram ta kuma gyada mata kai snn Mami ta fita, falo ta sauka gun khaleel ta ga ko ya ci abincin, ta gansa xaune yana kallon American film, ta ce "kaci abinci son" Khaleel yace "na ci" tace "Aliyu ya tafi ne?" bae ce komai ba sae ga Aliyu ya shigo rike da ledan Ayaba, Mami tace "na ma yi xaton wucewa kayi" yace "ban tafi ba, snn ya karaso cikin falon ya xauna" kwanukan da Khaleel ya ci abinci Mami ta kwashe a dinnin tayi kitchen da su, Aliyu ya faki idonta yyi hanyar stairs, khaleel ya bi sa da kallo har ya haura snn ya tabe baki ya ci gaba da kallonsa, bae tarar da Ikram a dakin ba, sae karar saukan ruwa da ya dinga ji a bayi, yace "Ikram" a dan tsorace tace "ehh, gani nn" yyi hanyar bathroom din da sauri ya ganta tsaye karkashin shower duk tayi jagab, tace "kaga fa wanke hannuna na xo yi kawae sae wnn ruwan ya fara xuba a jiki na kuma Anty Ihu xata min ynxu" ya janyota yace "ba ki jin magana ikram" ta xumburo baki tace "to ni ce" mika mata towel yyi yace "cire kayan ki daura" tace "to fita" juyawa yyi da sauri ya fice tare da cewa "na fita" ta cire kayan ta fito daure da towel ya dauko mata daya daga cikin kayan da ya siyo mata ya bata ta sa, tana ganin Ayaba ta shiga tsallen murna, yace "to xo muje falo ki ci" tana rike da ayabarta suka sauko falo, Mami na kitchen tana wanke wanke, Aliyu ya xaunar da ita kan rug shima ya xauna, Khaleel sae kallonsu yake ta gefen ido yana dan buga kafa a tiles, Ikram ta mike tace "ya xa mu xauna a kasa bayan ga kujeru ni saman kujera xan xauna" bata jira me xae ce ba ta haye kan kujera ta xauna ta shiga bare Ayabarta, Mami ta fito daga kitchen tace "me ya sami kayan jikin ki Ikram?" Ikram na nuna Aliyu tace "shine ya canja min" Mami ta juya tana kallon Aliyu da ya bude baki yana kallonta, kan mami tace komai yyi saurin cewa "bathroom fa ta shiga ta kunna shower Mami" Mami bata kuma cewa komai ba ta haura sama, Ikram ta juya tana kallon Khaleel da ya kura ma TV ido duk da ynxu kam ba sanin abinda ake yi yyi ba don duk a takure yake, ta juya tana kallon Aliyu tace "ni kace ma wancan ya tashi ya wuce bana son ya xauna a nn" Aliyu yyi dariya yace "je ki gaya masa" ta mike ta isa kusa da Khaleel tana kallonsa tace "ka tashi ka bar mana wajen mu" daga kai yyi yana kallonta ta murguda masa baki, tace "nace ka tashi" turata yyi da karfi ji kke rigijib a kasa, ta fasa ihu tana kwala ma Anty Kira, ya mike ya tsallaketa xae wuce Aliyu ya sha gabansa yana masa mugun kallo yace "me tayi maka?" Muryar Mami suka ji tana cewa "yau na shiga uku wae wani abu na damunku ne" Aliyu ya turasa da karfi shima, Khaleel yyi kansa a fusace Mami ta daka masa tsawa tace "wuce sama Khaleel," fuu ya wuce sae ga shi ya sauko rike da makullin motarsa yyi hanyar kofar fita. Mami kasa cewa komai tayi har ya fice, karfe goma da rabi Aliyu yace xae wuce gida, Ikram dae nata kallon cartoon kusa da Mami, yyi ma Mami sae da safe bayan ya dauki makullin motarsa snn ya daga ma Ikram hannu, ta mike da sauri tace " ina xa ka?" Mami ta jawo ta tace "gida xae tafi gobe xae xo kin ji dota" Ikram ta fashe da kuka tayi gun sa tace "ni dae bana son ya tafi ya barni binsa xanyi, to nn ba gidansu bne" da kyar da kyar Aliyu ya lallaba Ikram ya tafi don bae son jarabar Mum dinsa. Ta gama cin kukanta jikin Mami tayi bacci wajen karfe sha biyu knn na nyt,
0 Comments